Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 147

Chapter 147

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya kwantar daita a bed, yana gefenta yanata kallonta ba jimawa bacci ya dauketa, Yayi shiru yanata tunani inde irin wancan laulayinne to yabani don jiyake kamar yayi kuka inyaga tana wahala ba kamar wancan ba da bedamu sosai ba, ya tashi ya meda abincin kitchen a freezer ya dawo yayi wanka ya kwanta, ya rungumeta tsam jikinshi, da safe shi yayi musu breakfast don faseelat ma da zazzabi ta tashi, tana kwance abed yazo yayi feeding dinta, yanata rarrashinta da nuna tausayinta, Karfe 9 umma ta aiko mata da danmalele (shashshaka)taji mai da yaji da veggies faseelat miyonta ya guda zuciyarta ta ji shaawar cin abincin sede tana ci se amai harta hanci duk tabi ta galabaitu, fahad kuka ne kawai beba yakasa fita koina, da rana ko leko falo beba yana ciki yana jinya, Aisha ta fito ta soya indomei da kwai takoma daki taci, dukda bawani cin kirki ba, Da Maghreb tafito ta dora girki don girkinta ne, sede faseelat bashi ta ciba don cewa tai bazata iyaci ba tace ice cream takeso ya fita yasiyo mata da yawa yaajiye a fridge, Shi kanshi bewani ci abincin kirki ba yatashi yakoma gunta ,Aisha tagama takoma daki tai shirin bacci, shiru be shigo ba se 12:am yashigo, fuska ba walwala yaje ya kwanta,yabata baya, tanata kallon bayanshi tace "yaya baka min adalci kiri kiri kafifita faseelat akaina kana shiga hakkina sosai seyanzu zaka shigomin? " abun yabashi takaici beko juyoba yace "kede anyi marar imani Aisha kin sauya yaushe zuciyarki takoma haka, faseelat bata lpy ko rantsuwa nayi haryanzu baki mata sannu ba, baki jin ko tausayin wahalar da take yanzu haka nabaro ta tana ta makyarkyata wlh daita ce bazata bari na kwana can ba zata barmiki kwanan amma ke dayake bakida hali har korafi kike Aisha! Aisha!! Anya wannan halin naki ze barki zama lpy, cikin data samu samm baki farin ciki dashi sema bakin ciki da kike lokacin da nasameki ai kuka kike,wanda nasan faseelat bazata miki bakin ciki ba don kinsamu ciki ita batadashi ,adalcin da kike cewa ayi bazaai ba, zuciyata ta fison faseelat ba jikinta kadai nakeso ba harda zuciyarta da halayyarta me kyau wadda ke kika rusa taki, inason faseelat ina tsananin sonta insha Allah zata samu lpy kuma zata haihu lpy lau sede masu bakin ciki su mutu " tun kafin yadasa aya tafashe da kuka me taba zuciya har sarkewa takeyi tana kuka tace "I pray so Allah yadauki raina na mutu tunkafin bakin cikinka yakasheni u hate me yaya tunda kasamu faseelat baka ganin kyaun komi nawa while abaya kasha yabon halina da komai nawa nagode da wadannan kalaman " haryanzu be juyo ba yace "kin sauya hali ne Aisha kisamu ki medo kyawawan halinki nada kuma koda zaki medosu wlh faseelat tafiki aguna , saboda tana son duk abunda nakeso, tana sonki Aisha ke kina wulakantata taso amira fiyeda tunani donme bazan fi sonta ba nace I love her I love her badly itace rayuwata " Aisha tatashi numfashinta nason daukewa tafita tana kuka ta sauka falo tai hanyar kitchen, Jin yadda numfashinta yasauya yasa yaji tsoro tana fita yabita, ta na shiga kitchen ta dauko wuka ta dagata sama tazo zata sokawa cikinta yayi sauri yarike hannunta, Jikinshi har rawa yake saboda tsoratar da yayi saura kirisss ya kwasheta da mari, idonshi jawur yake kallonta, Itako tanata kuka idonta kulle ta gaji da rayuwa gwara ta mutu kowa yahuta, Ya amshe wukar ya tillar murya sarke yace "Aisha kashe kanki zaki? So kike ki mutu kafira ki dawwama awuta? Aisha meyasa baki amfani da ilimi da hankalinki, nayi zaton maganganun da nake miki zaki koyi wasu abubuwan da nafiso kirika yinsu segashi kinason kashe kanki ki karamin bakin ciki akan rashin amira, waya fadamiki banasonki? I love you so much Aisha" Se hawaye zarrr a fuskarshi zuciyarshi na zafi yacigaba da cewa "ina sonki sosai Aisha ina kuma girmama sonda kikemin domin ke masoyiyace, kina sona tsakani da Allah na shaku dake ya kike tunanin zan iya jure mutuwarki? donme zaki zabi mutuwa akan rayuwa? Yesss I know myself ina shiga hakkinki ina nuna fifikon son faseelat, meyasa bazakimin uzuri ba meyasa bazaki rokamin Allah in rika adalci tsakaninku ba se kizabi wannan hanyar ?ya kkso nai da rayuwa ta ne ina bakin kokarina wurin dedeta ku amma nakasa kullum nakan roki Allah amma shiru Aisha in kika kashe kanki mezan cewa mommy ta rikeni kamar danta ta goyani tamin duk gata " (kai wlh makoshina har wani tururin bakin ciki yake) Aisha daketa kuka zuciyarta na harbawa dasauri numfashinta nayin kasa tazo zata zube yayi sauri ya tallabeta jikinshi, Yana duba fuskarta ta suma kuka ya kwace mishi ya rungumeta yana kuka wai ya zeyi ne ya zeyi da rayuwarshi, yasamu ya dauketa ya haye sama daita, ya kwantar daita ya dauko ruwa a fridge masu shegen sanyi yazo ya kwaramata, taja dogon numfashi ta cigaba da nishi zuciyarta na matsanancin ciwo tanata sheshsheka, a tsorace yakira doctor, ya zauna ya rungumeta yana kuka yana mata magana "Aisha inasonki sosai dan Allah kiyafemin bazan sakeba" (shege yo bakai kace ta mutu ba🤨) Likita na zuwa ta dubata tai mata allurar bacci, sannan tadago fuskarta daure da takaici tace "Sir meyasa ake bata mata rai bayan namaku gargadi Adena bata mata rai ,in aka cigaba da haka very soon zuciyarta zata buga, ku bincika abinda takeso arika yi mata shi batada lpy sosai zuciyarta ta kumbura sannan bp dinta is high kukula sosai, ga wannan drugs zuwa gobe asamo mata su they will help I mean help not to cure " ta tafi ranta bace yananan dafe dakai har 4:30 na dare sannan yatashi yashiga dakin faseelat tana ta bacci amma jikinta rau yake, yajuya ya fita ya koma gun Aisha, Da safe Aisha ta farka kusan karfe tara lokacin har yagama bawa faseelat breakfast yayi wanka yana zaune gefenta don yaga bata farka da wuri ba hannunta cikin nashi ya rike, ahankali ta bude ido ta kalleshi, fuskarshi jawur yace "kimin hakuri Aisha bazan sake bata miki rai ba kiyi hakuri ki rayu ki kara haifamin yara "hawaye suka zubo mishi, ta lumshe ido tabude tace"kadena kuka yaya ,zansha ruwa" Dasauri ya debo ruwa yabata tasha yakaita toilet ya wanke ta yadawo yasa mata kaya ta kabbara salla, tana gamawa yafara bata tea abaki, be fadawa faseelat Aisha bata lpy ba donkar ta damu kanta, itama jikinta yayi tsanani shi yayita jinyarsu duka biyun, bayan 3days Aisha tasamu sauki seta rika yin girki harda na faseelat,domin faseelat jikinta basauki kullum amai, zazzabi daya sauka yadawo, in girkin faseelat ne yana dakinta inna Aisha ne har tsakar dare daya falka seyaje ya dubo faseelat hakan bakaramin bata ran Aisha yake ba, Har akayi week kuma lokacinne akayi bikin sabeer da fatouma, radiya tayi kuka daren amma dan karfin hali wanshekare ita tai musu girkin breakfast ta aika me aiki ta kaimusu gidansu, sam fahad bewani bada gudumuwa wurin bikin ba don rashin lpyar faseelat bata bari ba, Yau de faseelat yana shigowa da dare wurin 2am wurinta idonta biyu ta riga ta tsaya tayi tunani gwara takoma gida shima yahuta yasamu ya rika aikinshi yadda yakamata,

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});