Chapter 51
Chapter 51
kula dani, lokacin da na ganka nafara jin sonka dan Allah kayi hakuri sonka ne ya rufemin ido nai haka" Yana mata wani kallo idanunshi sunyi ja yace "this means ranar da mukai last chart ranar aka sakeki? " Ta daga kai "ranar ne kuma dama wata na takwas kadai " Kanshi Duke ya dago "kina nufin kadai ne, kato yayi wata takwas yana squeezing dinki ki kira shi kurum, kinsan yadda nake da kishi kuwa? Wlh faseelat kin mameni da ba abunda zesa nafara sonki danasan haka, shikenan duk yagama kallemin ke yagama tande komi " Sabeer dake gefe ya babbake da dariya, Fahad ya wurga mai harara, ya kame baki ya daga mai hannu alamun yayi shiru, Fahad ya meda kallonshi wurin faseelat idanu Jawur, Faseelat ta fashe da kuka tana girgizakai, batasan ya zata mishi bayani ba, tasaka tafin hannayenta ta rufe fuska da tafin hanayenta tana kuka, Ya kawar da kai gefe yana hura iska da baki hannunshi kan kugu ya juyo yana kallonta kukan na tabamishi zuciya yace "stop shedding your tears ,plss " Ta dan rage volume din kukan yace "ni kikeso ko? kuma kinsamu I will now going to treat you just so, u know I love you Very much " Ta dago ta kalleshi Tai shiru ta ajiye hannuwanta tana jan hanci, Yace "yanzu yaushe zan ganki I want to see you cos I'm missing you " Ta girgiza kai tace "not now" Yace "why? " Tace "bazaabarni ba" Yace "ni inason ganinki gaskiya " Tace "OK " Yace "now smile I want to disconnect the the call " Tai murmushi tana rufe fuska yace "that's my cutie "yana sakin murmushi, yana kara kallon breast dinta yace "plsss cover my thing baniso wasu suna ganinsu " Ta dago tana kallonshi dan bata fahimta ba taga ita kawai yake kallo tabi setin idonshi taga breast dinta kawai ya kurama ido, Ta zaro ido tana rufe fuska don tamanta kayan dake jikinta, Yayi murmushi ganin tanajin kunya, yace "take good care of yourself sena kira anjima ko "? ta daga kai tare da fadin "luv you my handsome " yace "no, no ban yadda ba se kinmin kisss dina wlh I missed it too much " Tai murmushi tana jindadi ta tura labba just like u r to kiss tai masa muhww Ya lumshe eyes ya bude yace "thank you" Ya mata bye da yatsu ta meda mishi ya kashe kiran, sabeer yafara tafi yana fadin "amazing! Love birds gaskiya nima I want to find someone like her " Fahad ya hura iska yana sauke ajiyar heart yace "kasan wani abu wlh senaji kamar an saukemin wani nauyi, gaskiya bansan irin son da nake mata ba " sabeer yace "ai kaine kabawa kanka headache tuntuni kaga ma duka wata 8 ne tayi da aure " fahad yace "dukda haka I feel bad, saboda ban tsarawa kaina auran bazawara ba kai ko mata biyu banyi niyyar aure ba amma this young lady tasa duk na watsar da komi,kuma kaga nima bazanso wani yana fira da matata ba, ni I'm afraid karda tamin haka nima " Sabeer yace "haba bazata ma haka ba, kadena irin wanga tunanin inde kanason zaman lpya " Fahad yace "naji mijin radiya " sabeer yace "nima gaskiiya zan wa faseelat magana ta samar min irinta ko a dangi " fahad yayi dariya yace "babu, kai kabar maganar nan kar naje nafadawa radiya yau ahanaka tabi " Sabeer yace "ni yakamata nace haka, zuwa kawai zanyi nafada wa aisha cewa u r about to get the second wife " Fahad ya dora hannu a baki yana zaro ido yace "rufamin asiri, ni har ka tunamin akwai big war gabana ita faseelat kawar aisha ce ni bazan iya tararta da maganar ba ma " Sabeer yace "cabdi, ai dole tasani " Fahad yace "wlh aisha ta cika kishin tsiya ranar nan ma fa daga ita faseelat tazo tayi girki nace ysyi dadi taita kuka ta kwashe girkin ta kaiwa baba tsoho, to inaga intaji zani aureta? " Sabeer yace "Allah ya kyauta kasan mata da kishi haka yaruwarta radiya take kuma sede tayi hakuri dan bazan hakura da tsomawa wuri daya ba " suna dariya suka kashe fahad yace "mu fita plss karakani wani wuri " Suka mike suna tafiya sabeer ke cewa "kai gaskiya dude zaka huta wannan halitta haka zankadi kenan " Fahad yana hararanshi yace "kuma kwalelenka ba" suka cigaba da fira fuskar fahad a sake kamar bashine yayi 2 month ba faraa ba, suna gama waya faseelat tafara tsalle saboda murna ta dauki wayar tanata manna mata kisss, sega ummi ta leko ta taga tana kallonta tace "ke lpya kike? " faseelat tai sauri ta ajiye wayar ummi na karemata kallo tace "sekije ga miyarki can ta kone " faseelat ta zaro ido ta diba aguje se kitchen. Da marece faseelat akasha gayu se kace me miji ummi de se kallonta take ganinta cikin walwala yau, As usual karfe 8:30 fahad ya kirata, tun da tai ishai bata bar dakin ba , hannu na rawa ta dauka takara a kunne, yace "hi " Tace "ihimmm sweetie na " Ya lumshe ido ya bude yace "kullum voice naki nakara dadi meyasa? " Tace "kamar yadda nakejin naka haka kullum " Ya dan murmusa "I want to ask you something " Tace "ask me " Yace "when are you going to complete ur idda? I'm very eager to have you as a wife" tace " in next 3 wks " Ya meda kai jikin seat din mota yana murmurza gashin kanshi yace "I can't wait to that date, kisan yadda zaki kifito naganki, I want to see ur beautiful face and smile " Tai dariya tace "kana gani na fa, kabari se nagama " Yana girgiza kai yace "no plsss nagaji wlh na azabtu ganinki kawai ze medani Dede " Tace "alright duk time da kakeso ka kirani zanfada maka address " Yace "gobe nakeso " Tace "a, a ba gobe ba de kade samu rana " Yayi shiru tace"ina my princess da momynta? " Yace "suna gida " Tace "agaidasu " Yace "good night cutie I want to go inside " tace "OK good night have a nice dream " Yayi murmushi beko tambaya ba taimasa kiss takashe kiran ta sheme kan gado ta jawo pillow ta rungume, Shima yanajin dadi sosai ya shiga gida, Tunda ya shiga Aisha tagane yana cikin farin ciki da tazo tarar shi har daukarta yayi yana juyi daita looking very happy, itama tanajin dadi suka shige ciki, Daren Sun kashe arna sosai dan andade anayi kadan, itama faseelat tasha mafarkai kala kala nashi, Tundaga nan suka kulle koda yaushe yaso yana kiranta susha vedio call dinsu da rana da daddare kuma voice call, ita faseelat kota mance cewa haryanzu da auran khalil akanta don yanzu in yace ya dawo daita shikenan, Da kuma ze mutu yanzu zsta zarce da takaba ne kuma zataci gadonshi ,soyewarsu kawai suke da fahad dinta ba ruwanta da kayan jikinta duk yadda yakira haka zata dauka, duk yabi ya rude kau, gabadaya giyar soyayya ta mantar daita addininta tunda tana da iliminta bare akirata jahila, tasan fahad bedaga cikin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183