Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 43

Chapter 43

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,174 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

khalil baze sakeki ba, to ma ubanme kikamishi ya sakeki?" Faseelat tace "banmishi komi ba kawai saki na yayi " Ummi tace" karya kike ai ruwa baya tsami banza, hakanan khalil baze sakeki ba yaro me hankali da girmama manya, bari nakira hjya inji miyafaru " Ta saki faseelat tai daki dauko waya takira hjya, Mubarak yaje ya dafa faseelat yana tayata kuka. Khalil kau yana isa yashiga ya haye saman slope din hjya ya cigaba da kuka, hjya na toilet tafito taji kukan mutum tafito waje cikin tashin hankali tace "khalil lpya kake kuka haka kamar yaro " Yana kukan yace "na Saki faseelat hjya" Hjya ta tabe baki "to mi taimaka ka saketa? " yana kuka yace "hjya nasamu faseelat na fira da wani akofar gidana " Hjy tafara sallallami tana tafa hannu sannan tace "oh Albasa batai halin ruwa ba to kai miye na kuka kamar an aiko maka sakon mutuwa ta? " Ya girgiza kai yace "inasonta hjya wlh inason faseelat " Hjya ta wurga mai harara tace "gafara can marar wayau kawai tana bin mazan zakace kana sonta, ai gwara da ka saketa tundade yariska ce " Ya girgiza kai "hjya inasonta sosai bazan iya rayuwa babu ita ba " Ta banka mai harara tace "tsaf kau zaka cigaba da rayuwa se kace bakada kishi zaka nace ma yariska, hmm ai nasan ba komi ne yakejan hankalinka ba se farinnan da yan abubuwan duniyar kasha kuruminka insha Allah zansamo maka wadda tafita a komai " Ya rika girgiza kai yana kuka seta lura da hannunshi dake kulle jinin har ya dan fito tai sauri ta matso wurinshi takama hannun, tana kallo, ya cigaba da kukanshi Hjya cikin jin tausayi ta kwantar da kanshi kan jikinta tana rarrashin shi "kayi hakuri kaji dana haka Allah yaso ka daure, dubo duk kaji ciwo saboda zuciya, " Ya dena kukan yana ajiyar zuciya yana tunanin faseelat, maganar da tai masa akarshe, Wayar hannun hjya tai ring, hjya ta dauka da sallama daga can bangaren ummi tace "faseelat ce tadawo gida tana kuka wai khalil ya saketa shine abun ya dauremin kai nace bari nakiraki naji ko kinsan wani abu don nasan khalil baze saki faseelat hakanan ba, " Murya a raunane hjya tace "gashinan shima kukan yake, tonima haka yake fadamin ya saketan " ummi tace "antaba Saki hakanan ba wani laifi? " hjya tace "to ya de ce samunta yayi tana fira da saurayinta " Ummi taja salati tace "hjya dan Allah kibawa khalil hakuri, Nagode se anjima " Tai tsaye ta kurawa faseelat ido faseelat nata kuka ummi tace "kai Mubarak yi tafiyar ka masallaci " Ya tashi yafita faseelat batai aune ba taji ummi ta rufeta da bugu ta koina, ta samu tatashi tana zagaye gidan ummi tana binta tana tafka "sena kashe ki yau dinnan ni xaki kunyata baki isaba "tana fada cikin nishi, Kwatsam sega abba yayi sallama da gudu faseelat taje bayanshi ta boye ummi tazo tana nishi tace "alhaji bani yarinyar nan inci ubanta dan Allah " Yace "haba hjya meyafaru haka kike mata irin wannan bugun da baki mata a yarinta ba " "wai alhaji yarinyar nan dan bata tsoron Allah take kawo maza suna fira kamar wata budurwa, wama yasan iyakar abinda takeyi kabani ita ingama cin ubanta kuma sena medata gidan khalil dole tabashi hakuri, yo da hakanan ya aka kare bare yanzu datasan dadin namiji," Faseelat na labe bayan abba tana tari, cikin dan dauriya ta manya yace "kiyi hakuri mu zauna muji ta bakinta wuce mushiga ciki " Ummi tace hmm tai gaba shikuma yajawo faseelat daga bayanshi tana ta zubda hawaye yajata suka shiga dakinshi. To ko faseelat zata fasa Kwan? Ko zaa sasantasu ta koma gidan khalil? To muje de zuwa yanuwa, My battery is low 🀨 [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 3⃣7⃣ *dedicated to princess mazadu, I love you, I love you I love you I love you from the bottom of my heartπŸ˜‚inafatan Sun isheki, inasonki kinyi ba karya ,kinfi karfin page dukda haka ga wannan ki hakuri dashi love you alwaysπŸ’‹* *inajin dadin inga ana ruwan comments, yakansa ni inji ni a saman bakwai.... Lol ina godiya masoyan buk dinnan kusani maman mamy ta kuceπŸ’ƒπŸΌ* *seni shalelen golden πŸ˜‚πŸ€ΈπŸΌβ€β™€πŸ€ΈπŸΌβ€β™€πŸ€ΈπŸΌβ€β™€* Ummi na zaune kan kujera haka abba itako faseelat tai zaman dirshan kasa kanta kasa, ummi se banka mata harara take saboda takaici, Abba ya kalli faseelat yace"faseelatdagaske yaganki da saurayi kuna fira ?" Ta daga kai tana share hawaye ummi tai kukan kura zata riko faseelat abba yariketa, faseelat takara matsawa can nesa, Ummi ta kalli abba tace "alhaji dan Allah kabari Inci ubanta ko na rage jin zafin dake raina wannan fa karamar bazawara ce agabanka, ni banma ko yadda a fira abun yatsaya ba maybe ma kamasu yayi cikin daki suna iskanci " Abba yayi saurin cewa "subhanallahi" Faseelat tafara girgiza kai tanayin baya baya "ummi wlh a, a dan Allah kiyi hakuri " Abba yace "faseelat da ilimin ki kika aikata irin wannan sakarcin? Haba kinbani mamaki ai amfanin ilimi aiki dashi ina duk ilimin naki ya tafi har kikabari shedan yayi nasara akan ki eye? " Faseelat tana kuka tace "dan Allah abba kayi hakuri, bazan sake ba Allah " Ummi tai wuf ta hau kanta tana jibga tana fadin "kinci ubanki da sakewar yar iska kawai "tana ta jibgarta faseelat ihu kawai take abba yayi zaune yana ta kallonsu don kafafuwanshi Sun mashi nauyi, Kuwa kawai faseelat keyi ana haka wayar abba tafara ringing ganin baba babba ne ya dauka sede baaji dole yatashi ya fita yana fita kofar dakin yagasu ishak sunbi layi kowa jiki mace,yawuce yafita daga gidan yana magana da alhajin, Baba babba yace "wai lpya gidannaku yake? Naji anata kuwwa haka? " Abba yace "wlh ba lpya ba faseelat ce takaso aurenta wai mijin yaganta tana fira da wani awaje, shine ita asiyar taki hakura cewa tayi ma medata zatayi " Baba babba yace "subhanallah, kaje kabata hakuri, sannan kace nace karta medata abari nadawo daga nijar inason ganin faseelat din " Abba yace "Tom hakan zaai " Baba babba yakashe wayar batare da yayi maganar dalilin kiran nashi ba, Abba yana shiga gida ya samu ya kwaci faseelat, ai tanajin an dagata wuf da gudu tai waje ta shige dakinta tasaka Key, Abba ya zaunar da ummi saboda hawaye ma take yace "haba asiya in rai ya baci bekamata hankali ya gushe ba, kiyi hakuri dan Allah ta samu natsuwa musan yadda zaai " Ummi tace "dole na zubda hawaye yarinyar nan shikenan tabata sunanta dana gidannan, kowa se yaji ankamata da wani " Abba cikin hadiye nashi fushin yace "kiyi hakuri abinda Allah ya kaddara ba makawa se yafaru, ki cire maganar nan aranki karki ta shiga damuwa saboda ita alhaji yace abari ya dawo zesan me zaiyi" Ummi shiru kawai tayi amma batun karta damu be ma tasoba saboda dole

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});