Chapter 72
Chapter 72
anyi late din kaishi "15 million whipped all her sadness Yace "eh gobe su alhaji zasu kaishi dayake de akwai dinkakku sosai " Tace "Allah ya kaimu mu je muga ni "ta tashi tafita ya Kalli Aisha ya sakarmata murmushi ta meda mishi yabar dakin, Ya samesu a falon itada su ramlat sunata dubawa suna ta fadin "wow wow! "da alamu kayan Sun masu kyau sosai, Wayarshi tai ring yana dubawa yaga cutie dasauri ya fita yana daukar wayar, Faseelat tace "my handsome se yaushe zakazo ne?Allah zanfara kuka " cikin shagwaba, ya bude murfin mota ya shiga ciki sannan yace "I'm on my way to you " tace "okay se kaxo " Takashe kiran, Cikin minti da bewuce 15 ba yaisa gidansu, Yana kira bata tsaya dauka ba ta ja hijab ta saka tafita dasauri, tun acikin glass yake kallonta, se yaga kamar an sauya mai ita wannan faseelat din da yake gani tafi ta da haduwa da kome, Be dawo tunaninshi ba ta bude mota ta shiga ta juya tana kallonshi, kamshi me dadi tuni ya cika motar, ya rumtse ido ya bude yana kara bude hanci don kamshin ya mishi dadi over, Sunata kallon juna yaja dogon numfashi ya sauke yace "cutie wannan kamshin fa daga ina " Tai murmushi "daga gareka mana " ya duko ze kai hanci kan hijab dinta ta matsa tana karewa da hannu tana dariya tace "a, aa plsss bayanzuba, kabari nan da 3 days har abinda yafi shakar kamshi duk sekayi " ya tsaya ya fasa kai hancin yace "kuma fa hakane, kin rudani ne, kamar ba keba kinkara kyau da, da da " Tai dariya "dame da kafada mana " Yayi dariya yace "kema kinsansu kar nafada nayi lefi " Tace "hmmm ,nayi missing naka sosai kamar kayi shekara nakeji " Yace "sorry amarya, ya shirye shirye? " Taja numfashi tace "anatayi gobe bazaka samu gani naba saboda I'm busy jibi ma I will be very busy gaskiya inaga daga yau se kuma in an kai maka ni "ta rufe fuska da tafin hannaye, Ya tsura mata idanu yana kallonta yace "amma wasa kike ko? Don bazan iya ba ina gari ace nayi 2 day's bansaki aido ba it will be difficult " Ta sauke hannu tace "I'm serious gobe zanje saloon da henna nida friends dina nasan very late zan dawo, jibi muna event jumaa kuma kaima ai u r busy too" Ya sauke numfashi yace "bazan iya bafa yadda kikayi kyau banajin ko 1day zan iya tsallakewa batare da naganki ba, batare da na ji kamshinki ba" Tace "ya zamuyi nima dole ne tasaka, ina anty da amira? " Yace "duk Sun kagara ayi bikinnan " tai dariya tace "lalala,lah amira de ke son haka anty ko ai bataki afasa ba " Ya girgizakai yace "Aisha ta sauya sosai trust me yanzu tanason aurennan " Faseelat tace "Allah yasa " Yace "amin yakamata na tafi Maghreb tayi se goben kenan " Ya mika mata 200k yace "manage it" Ta amsa tace "thank you lovely " Ta bude motar tafita yabita da kallo kafin ta rufe ta leka tana murmushi tace "se munhadu a dinner " Ta juya tashige gida, Yabita da kallo kugunta ma yakara girma maybe shima gyaran yasha lol Yayi murmushi ya juya yabar unguwar gidan alhaji yaje sukai magana yakira alhaji babba yafada mishi zasu kawo lefe gobe, shi kuma alhajin ya fada mishi zaazo yiwa faseelat jere goben bayan sun gama wayan alhaji yafadawa fahad yadda sukayi da alhaji kan jere, yace badamuwa tunda akwai space se su kara mata kayan, Da safe aka kai lefe mutane sukafara tururuwar zuwa ganinshi, Yan jere kau basuma samu Aisha ba don tatafi wurin wadda zata gyarata tun safe, Sun sha kauyanci sosai agidan set din kujerunta suka samata a dayan bedroom nata da beda su, suka sa mata katuwar plasma dinta, gadonta ko bawuri sede suka koma dashi ganin na fahad yafi kyau, Shima fahad is busy sunata shirye shiryen yadda dinner zata kasance da daurin aure, don manyan mutane zasu halarta , faseelat amarya tun 10 sukafita itada friends dinta, 50k tabiya me mata saloon, akai mata da kunshi se 3 akagama sannan akafara yiwa friends nasu, dukda he's busy so biyu yana kiranta yana fadin ayi me kyau, Se after Maghreb suka dawo ta gaji sosai kanta ma Ke ciwo saboda zama da hayaniya, Fahad ya kirata tana lumshe ido ta dauka kanta a bude yana bin gashin kanta da kallo yace "cutie ya gajiya, naga kingaji kuma ni gani nan zuwa naga kunshin da saloon din in ga ko yayi kyau " Ta lumshe ido tace "kayi hakuri kaina ke ciwo bazan iya fitowa ba inajin kamar ze rabe biyu ko bude ido banasonyi " yace "sorry "cikinn nuna tausayi yace "ki daure kiyi salla kisha magani ki kwanta " Tace "nasha magani ai " Yace "sallar fa? " Tana ya mutsa fuska tace "I'm off " Gabanshi ya bada dummm ya dafe heart yace "Dan Allah kice wasa kike " ta kalleshi tace "dagaske nake " Yace "oh my God please help me out" tai dariya ganin dagaske ya rikice gashi tana son yabarta ta kalleshi tace "gobe ne fa zan gama miye na damuwa " Ya sauke ajiyar heart kusan so biyu yace "har nadawo dede ai akwai matsala cutie idan kika shigo haka, bari na barki ki kwanta ki huta se gobe Allah yabaki lpy" tace "amin thank you for your love " takashe kiran ta lumshe ido sede bacci sam yaki zuwar mata yau a Karon farko tafara tunanin ya zataji idan suna sex, mutane na cewa na farko da zafi itade gani takeyi labari ne yadda takejinta haka gani takeyi dadi kawai zataji, Da wannan tunanin bacci ya dauketa, Washe gari tun 9 sukabar gida suka tafi gidan wata sistern abbansu can zasuyi setting aka kira masu decorating suka fara gyara wurin, 10 baki sukafara cika gida na nesa dana kusa yan Niger karfe 2:30 suka iso, yan matan suka nufi gidan setting din lokacin an gama decorating wurin anata shigowa da kayan ciye ciye, se kaikawo akeyi agidan,suka ci abinci sukafara shiri, Seda akai laasar bayan faseelat ta yi salla ifti ta zauna ta tsara mata kwalliya takoma kamar aljana saboda kyau, ta saka purple da milk lace riga da sket, har mamaki tayi yadda fahad yasan size din ta har dana shouse da brezia, head dinta milk ta yafa dankwalin kayan ta saka shoes dinta milk me makeup din tace "wow amarya kinfito bari na daukeki pics " Faseelat ta gyara tanayin different styles with smile on her face, nan fa suka fara daukar ta pics, suna kuma yi tare, Nan da nan gida ya cika faseelat faraa taki barin fuskarta duk inda ta gifta sekaga kyallin hakoran, Zuwa biyar bayan yan ciye ciye DJ yadora wuta, Faseelat cire mayafin tayi ta dage rawa bakin rai, friends nata da yanuwa suma sunata takawa, Suko su mommy suna can suma suna nasu shirin Aisha ma cikin 2days din nan takara yin fresh saboda gyara, Fahad da friends nashi suka kama hotel guda duk bakin da sukayi daga abroad anan suka saukesu kuma anan cikin hole din hotel
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183