Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 166

Chapter 166

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

takeso da Wanda zesa taji dadi" Mommy ta fiddo ido tanata memeta rape a brain dinta bakinta na rawa tace"doctor rape ?cikin ya zube kenan ?" Doctor tace "nooo yana nan sede sean kiyaye movement nata da komi,domin motsi me karfi ma zeiya affecting nasa Allah yabata lpy" Mommy tace"thank you " Ta tashi tafita takara lekawa dakin taita kallon fuskar Aisha tana tambayar kanta raping ?kasa hakura tayi tai dialing number fahad , Taita ringing sannan faseelat ta dauka tana kuka ,Mommy tace"kibashi wayarshi ?" Cikin kuka tace"mommy baya lafiya sosai gashinan kwance anasa masa drip " Mommy takashe wayar tana tunani barkatai batasan lokacinda Aisha zata tashi ba kuma tanason sanin abinda yafaru ,tabar su Sadiya wurin tafita ta nufi gidan fahad, Doctor yasawa fahad drip da alllurai ciki hadata bacci amma baccin yaki daukarsa saboda karfin jininshi idonshi lumshe ba abinda yake gani se bad moment na dazu,doctor ya ajiye masu magunguna yafita,shimade besan miye ke faruwa ba ganin duk jini jikinshi with out tiny wound kuma, Bayan yafita faseelat Takara matsawa kusadashi tasa hannu tana share mai hawayen dake fitowa daga gefen idonshi, Tana kuka tace "meyasameka hero ?I want to know hankalina ya tashi sosai,jikinka duk jini Aina kasamu jini?" Makoshinshi na ciwo hawaye masu zafi nakara zubomasa zuciyarshi nakara bugu dakyar ya bude ido ya riko hannunta yace"faseelat Aisha ta cuceni ,ta cuci rayuwata ,meyasa zatamin haka?ina tsananin sonta da kishinta ,ina kokarina wurin kyautata mata amma taci amanata" Faseelat nata hawaye tace "me anty ta maka? Anty bazata iya cutarka ba tanasonka fin yadda takeson kanta" Zuciyarshi na zafi kuka na shirin kwacemishi yace"my Aisha awurin boka ,naga Aisha da idona ta sakarwa boka jikinta yana sex daita"yafashe da kuka, faseelat ta girgiza wannan yasa zuciyarta ta ringa bugawa fat fat!!! ,brain dinta tarika tuno face din innocent Aisha dabata cika hayaniya ba,hawaye suka kara gudu a fuskarta , Muryarta na rawa tarika girgiza kai tace"anty bazatai haka ba ,hero anty bazata iyayin wannan mummunan laifin ba" Yana kuka yace "but she deed it ,me too i don't belief myself I thought it was a dream amma dagaske ne ,Aisha kwance dawani suna lalata ,my heart is burning like hell" Tafashe da kuka tace"wace irin kaddara ce tafadawa anty? yamazaai anty tayi hakan" Yayi shiru yanata hawaye murya shake yace "ba kaddara bace son zuciya ne ,tanaso ta haramta abinda Allah ya halattamin ,Aisha batasonki bata kaunar koda hada ido dake nima bataso narika kulaki itace tayimin asiri for all this time itace tasaki cikin kunci faseelat...." Faseelat tanata kuka tace"banso haka yafaru tsakani na da anty ba ,nabata hakuri na mata biyayya but taki hakura nasan namata laifi I deceived her amma yakamata ta yafemun nasan dole tarika tuno abinda namata shiyasa naita kyautata mata ko zata mance amma bata manta ba, kamata hakuri hero kamata uzuri anty nada kishi saboda tana tsananin sonka kayafemata plsssss" Yace" I divorced her banason ina ganinta banason tuno komi nata arayuwata I hate her" Yarika tari sosai dole faseelat tai shiru tana mai sannu,tameda kanshi a kan cinyarta tana shafar sumarshi tana cewa "kayi hakuri hero ka medo anty yar uwarkace nasan bazaka so kaganta cikin wani hali ba ,batada lpy duk saboda sonka kamata hakuri Allah nason masu hakuri masu yafiya in an musu laifi" Shiru kawai yayi idanunshi a lumshe she will not understand his feeling , Tayi shiru tana tunani all this thought anty ce tai charming dinshi meyasa zatabi son zuciyarta da rudin shedan ,hawaye suka zubomata inama batasan fahad ba inama suna nan tareda anty a kawaye , Door bell ne yakatseta ,ta ajiye kanshi tatashi ta dauki remote ta latsa mommy tashigo gidan a harmutse dakaganta zaka gane tasha kuka , Tazo ta zauna kusada fahad jin kamshin mommynshi yasa yakara rumtse ido hawaye na zubarmishi , Mommy tabi hannunshi da jini ya bushe ajiki da kallo ta riko hannun tameda kallonta kan fuskarshi tace "son meyafaru ne?meyasameku kuduka ?" Yayi shiru zuciyarshi na zafi sosai, Idon mommy jawur tace "kafadamin plsssss meyafaru ?Aisha taje gida ta sume tana bleeding munje hospital doctor tace anyi raping dinta amma cikinta be zube ba, kafadamin abinda yafaru plsss son" Kirjinshi yakara dokawa da karfi jin tanada his child acikinta tayi sex da wani, yaronshi yasha sperm na katon arne daniska ,ya fashe da kuka numfashinshi na sarkewa zuciyarshi nata ciwo, Hawaye suka zubowa mommy tace "plssss kadaure kafadamin nasan komiye ke damunku yayana " Kamar ana rura wuta a makoshinshi dakyar yace "mommy Aisha ta cuceni da cikina jikinta tabawa boka jikinta ,mommmy I caught them red handed suna sex"yacigaba da kuka, Mommy ta saki hannunshi ta rufe baki zuciyarta na bugawa daf daf!!!!! Batasan lokacin da tadora hannu akai ba ,tacigaba da hawaye ,cikin zuciyarta take magana " yanzu Aisha komawa tayi wurinnan ?seda takoma meyasa bata nemi shawara ta ba ?", Bakinta na rawa tace "kayi hakuri son kayafemata " Yana hawaye yace "I forgive her mom, amma bazan iya cigaba da zama daita ba,i divorced her ,I don't love her anymore" Mommy ta fiddo ido waje tace "meyasa zakai hukunci da gaggawa yakamata kayafemata kodan cikin jikinta ,taci albarkacin shi " ya girgiza kai yace"banason ganinta mommy banason kojin sunanta I hate her ,taya zaniya zama daita?" Ya share hawaye yace"I wish brain dita zata manta komi da sena iya barinta amma bazan taba mantawa ba ,bazan taba manta zaluncin datamin ba" Mommy ta dafe kai tana neman mafita , Faseelat na gefe tana hawaye da regretting shigowa cikin rayuwarsu, Mommy ta tashi ta kalli katon cikin faseelat ta matse baki ta juya tabar gidan takoma asibity ,tanata tunani dajin haushin Aisha , Har lokacin Aisha bata farko ba ,ta zauna gefenta tanata kallonta ,zuciyarta takusa bugawa anya idan taji fahad ya saketa anya zuciyar bazata ida bugawa din ba? Se karfe 11 drip yakare shida kanshi ya cireshi ,sunci kuka harsunyi shiru faseelat takamashi yana dafe da zuciyarshi suka hau sama , ta cire masa kaya suka shiga toilet yayi wanka yazo ya kabbara salla daga zaune yanayi yana hawaye, Itama faseelat alwalar tayi tai sallar ishai tanata rokon Allah yadedeta tsakanin Su yasawa fahad hakuri da dangana, Bayan tagama tabashi tea yasha yasha drugs ya kwanta yanata tunani , Yunwa takeji taje ta karasa sanwar da Aisha ta bari ta zauna a kitchen din taci, tana ci tana kuka tagama takoma sama , Tayo wanka tazo ta kwanta kusa da fahad dayake ta kallon pop na dakin, Karfe 1 na dare Aisha tafarka tana tuno abinda yafaru ,tarika kuka tana sheshsheka, Mommy dake zaune ita kadai tace "Aisha meyasa kikayi haka meyasa kikabiyewa shedan ?yanzu da cikin jikinki ya zube fa?" Jin ciki yasa zuciyarta bugawa da karfi tafara aman jini gulama gulama, tabaki ta hanci , Mommy tai kanta tana kuka tana kiran sunanta ,ta latsa switch na kiran doctor, Ba jimawa doctor da nurses suka shigo aka fidda mommy daketa kuka waje suka cigaba dabata temakon gaggawa,don ceto rayuwarta. *Hey fans ya kuke I know buk din yadena maku dadi but I'm sorry tun baya nabaku hakuri kuma yanzu ma nakara baku, wasunku suna cewa banyi adalci wa Aisha ba,wasu nacewa sunsa buk din

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});