Chapter 93
Chapter 93
suka shiga daki, Da kyar faseelat ta tashi ta shiga toilet anata kiraye kirayen salla, ta kunna shower using warm water don bata wanka da ruwan sanyi, ta tube tana ta bin inda ya fashe ajikinta tana tabawa tana kuka ta shiga cikin shower, wani mugun zafi tarika ji ta koina tai sauri ta fito zuciyarta na harbawa tana kuka ta dora tawul tai alwala tafito ta kabbara salla, A can su fahad sukai Maghreb da ishai sannan ya nufo gida gabanshi nata faduwa, Karfe 9 yashigo gida A main falo ya samu Aisha har ta kwantar da amira tai bacci, ta taso wurinshi batare da ta ida kaiwa jikinshi ba tace "sannu da dawowa"kanta duke tasan halin kayanta sarai yanaiya dawowa kanta, Ya kalleta up and down yace "yawwa "ya haye sama, taki binshi ta zauna jiranshi dan mood dinshi kadai ya mata bayann sauran, Daki ya shiga ya watsa ruwa don ya dan samu relief sannan ya fito yasa jumper short nashi da singlet, yayi tsaye yana kallon kanshi a madubi wata irin kunya ce ta kamashi he want to see her to me zece mata ma? Be kwana daita ba kuma yazo yakara wa kanshi laifi, yayi ta maza ya tashi ya fita don ko zaman yayi hankalin shi ba kwanciya ze ba inbe ga halinda take ciki ba, Faseelat tunda tai ishai tai zaune kan mirror daga ita se towel ta sabule shi kasa tana ta kallon jikinta tana kuka koina yayi rudu rudu jajir wani wuri ya farfashe jikinta zau da masassara amma takasa kwanciya, Ji kawai tai Anturo kofar dakin, bata wai waya ba kuma bata rufe jikinta ba se kukan da takara volume dinshi ,ai gara yaga barnar da yayi. Fahad kamar wanda Kwai ya fashewa ya ida shigowa gabanshi na faduwa, Hango ta da yayi jikinta koina sashin belt yasa zuciyarshi tai mugun bugawa a 360 yaisa wurinta ya zukunna gabanta yana kallon jikinta koina belt har kan twins dinshi su ma duk sun samu ,ya dafe kai yana danasani, faseelat ko kallonshi batai ba, zafi zafi yaji yana hurowa daga jikinta ya dauki hannu ya dora a jikinta tai sauri ta kabe mai hannu tana kuka tace "karka kara tabani dama ba sona kake ba jiki na kawai kakeso, ka riga kagama dibar abinda kakeso shine zaka lalatamin fata ko? To Nagode da kalar wannan soyayyar hero, a tunani na bazaka taba wulakan ta niba, na nuna maka duk soyayyata amma abinda zaka sakamin dashi kenan? Yau only 3 days da aurenmu amma kamin dukan mutuwa " Tai shiru tana tuna irin wulakanci da tai ta shukawa khalil amma ko tsinkuli be taba mata ba, fahad zuciyar shi karye idanunshi sunyi jajir ganin dukan da yamata kuma shi besan lokacin da yayi haka ba ya sha dukan Aisha amma be taba gani jikinta ya farfashe haka ba, Ya dafa cinyarta ta kabe mai hannu tanajin haushin shi saboda Aisha ya mareta ya daketa, fahad yace "kimin hakuri honey baa cikin hayyacina hakan ya faru ba, ki yafemin tundazu bana cikin natsuwa ta saboda abinda na miki amma ai kema baki kyauta ba meyasa zaki mareta seda fa kikamin alkawari bazakiyi zaman kishi daita ba amma kitashi ki mareta agaban diyarta haba " Faseelat hawaye masu zafi sharrrr suka zubo mata tace "seta zageni na kyaleta? Tunda nazo gidannan take fadamin bakaken maganganu na shareta, ta kaini karshe ne har na mata haka meyasa kai baka tsaya Ka tambayi baasi ba adalci ne wannan? Kuma nifa matarka ce ba diyarka ba ba baiwarka ba da zaka dakeni manzon Allah,S.A.W ya hana dukan mata harma yake cewa shin dayanku bayajin kunya? Ya daki matarshi da rana kamar yadda yake dukan bawa, sannan da dare ya sadu daita amma yastahyi? See my body plsss yadda ka fatattaka min skin wlh bakamin adalci ba" fahad ya dafe kanshi dake sarawa ya rumtse ido yace "kiyi hakuri honey wlh naji kunyar zuwa gareki seda na tattaro duk courage dina sanan, I hate myself saboda haka, duk lokacin da na taba lapiyarki se naji duk duniya tamin zafi I'm sorry " Yazo ze rungumota ta kauce yayi fuskar tausayi yace "kiyi hakuri hakanan plsss kibari naduba jikin" faseelat tace"kagama tabamin jikina tunda banda wata daraja a wurinka " Yace "don't say that inasonki kuma kina da daraja sosai awurina, kuma ai jikinki is mine yanzu haka nafiki jin zafin da kikeji kibari na dubaki" Ya dauketa cak ya dora saman bed yayi tsaye yana kallon yadda jikinta duk yaji ciwo faseelat ta kauda fuska tana hawaye, ya juya ya fita adakin, yaje dakinshi ya dauko pain killer tablet pcm da ibuprofen da abonike ya dawo dakinta, Tana nan kwance yadda ya barta ya bude fridge ya ciro cocktail ya hau gadon ya balli maganin ya tada ta zaune yace"kisha magani zaki ji sauki" Faseelat ta kwaci maganin daga hannunshi ta shanye sannan cikin fada tace "niba wani sauki da zanji, yadda ka wulakanta ni gaban anty " Yace "nace kiyi hakuri haba honey nine fa hero dinki" Ta daga ido ta kalleshi ya marairaice fuska "kiyi hakuri plss pardon me " Jin shiru be fito ba Aisha ta tashi ta haura sama ta duba baya dakinshi tai dakin faseelat ta tsaya bakin kofa ta kasa kunne, Ya jawota ya bude murfin abonike ya fara shafa mata, tarika fidda numfashi saboda zafi tana fadin "ashhh, uhmmmmm" Cike da tausayi yake shafa mata yadda take ta mommotsawa tana magana yasa shi jin shaawa ta taso mishi yafara shafarta cikin salo , Daga shafawa faseelat taji ya sauya salon, Faseelat ta daga ido ta ballamai harara,cikin gajiyawa yace "I'm sorry please wai so nawa zan baki hakuri ne amma kinki kiyi nace kiyi hakuri insha Allah hannuna baze kara taba jikinki dasunan duka ba " Faseelat tace "bazanyi hakurin ba dole ne senayi? katashi kabarmin daki kuma ko nankusa karkai tunanin zankara amincewa da kai" Fahad ya tsura mata ido haryagaji da bata hakuri se yau yakara ganin hakurin da Aisha takeyi dashi can zuwa yace "faseelat ni kike kora daga dakinki ?saboda slice mistake kuma nabaki hakuri ai yakamata ki hakura, mijinki ne nifa dukda na zalunceki amma ai seki hakura Allah nason fa masu hakuri " faseelat tamai wani kallo cikin tausayin umma tace "kai kana da hakurin ne ?ummanka tana ta zarya baka hakuri amma kaki hakura abu shekara da shekaru se yaushe ne zaka yafemata wai ko se tabar duniyar sannan ,this is what I want you to understand dole ne amaka laifi kuma dole kaima kayi ma wani seka yafemishi tunda kaima kanason a yafemaka" Fahad yayi shiru yana tunani faseelat tace "think good,yesterday umma was crying asking for ur forgiveness tana tunanin kaine ka dauki wayar " Fahad yayi shiru yace "OK I will think about it yanzu de ki yi hakuri kinji? " Tace "bazanyi ba seka wa umma hakuri itama Ka yafemata just a single slap ne kaketa magana kanshi nifa u slapped me and beat me togather" Fahad brain dinshi nakara tuno mishi abubuwan da umma ta mishi yace "ba marin ya fimin zafi ba bari na datayi nida mahaifina ta zabi wani shine yafimin ciwo " Faseelat ta kama hannunshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183