Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 108

Chapter 108

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,178 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bani lpy ne nace maka haka amma kasan kullum cikin shiri nake" Zuciyarshi tai sanyi ya koma ya zauna duk abinnan dukansu they are naked ta jawo hannunshi ta dora saman boob's dinta tace "kazo kayi duk yadda kakeso amma kasani cikina shine buri na a yanzu shi nake fatan gani a rayuwa ta plss karka bari yasamu matsala " Tabashi tausayi ya zare hannunshi yace "I will not going to harm my baby na hakura le me go and take my birth " Ta girgizakai tace "kazo kayi kawai nasan ba iya hakura zakaiba kuma ni ban yarda kaje wurin anty ba " Yace "nace na hakura kuma ni bazanje wurinta ba shikenan? " Ta kura mai ido ta riga tasan shi sosai Tai dariya tace "Allah? Ko se dare yayi kadan zagaya can "ta kashemai ido daya, Ya kyalkyace da dariya yajawota jikinshi yace "ashe kinsani"ya dora baki kan breast dinta yana tsotsa with fashion, Se kusan karfe 4 saura suka kwanta, ana kiran sallar farko ya tashi yayo brush da alwala yayi rakaatul fajr ya tafi masjid tana kwance idonta biyu sede kallonshi da take tayi tanajin sonshi nata circulating a jininta tunda ta fada mishi falalar zuwa masallaci be sake salla gida ba, Aman da ya taho mata ne yasa ta tashi ba shiri ta nufi toilet bakomai ma cikinta se ruwa ta samu tai wanka tafito ta zauna yin salla azaune don juwa take gani, Bayan tagama ta kwanta kan daddumar ta kudundune tanajin sanyi, Da yadawo daga masjid dakin Aisha yafara shiga tagama salla idanunta jawur ta dago ta kalleshi, Ya jawota jikinshi yana tambayarta "Aisha lpy kike? " Tace "lpy lau inaga idanuwa nane zasuyi ciwo tun jiya dana kwanta suke kaikayi" yazuba mata ido ta sadda kai kasa yace "da kinyi karya nake ganewa saboda baki sabayi ba haba Aisha se yaushe zaki sawa zuciyarki hakuri? " Tace "but kafin muzo nace kadena mata komai agabana nima haka kadena min " Ya rumtse ido ya bude yace "kiyi hakuri mantawa nai amma nadena " "plss kidena damuwa kar ciwon zuciya ya kamaki " Ta daga mishi kai ya mata kisss a forehead ya tashi ya fita, Dakin amira yawuce ya sameta ita da Mansura suna karatu dan harsun saba, Yarika jifan Mansura da wani kaskantaccen kallo ta sadda kai kasa gabanta na faduwa, Bece mata komi ba amira taje ta rungumeshi tana fadin "oyoyo daddyna " ya daga ta sama zuwa cikinshi yana kallon fuskarta yace "how are you doing? " tace "great " Yace "okay nayo miki tsaraba after breakfast zan baki " Amira tace "kayowa triplet suma? " Yayi dariya yace "tasu ta musamman ce nariga nabawa antinsu" Ta mai kisss tace "I love you daddy "ya sauketa kasa ya kalli Mansura yace "oya get her ready to school" Ya juya ya fita ya shiga dakin shi ya dauko laptop dinshi ya nufi dakin faseelat, A kwance ya sameta ta dukunkune yaje ya zukunna gabanta ya kai hannu ya taba goshinta yaji zafi, ya rumtse ido yanajin badadi ya dauketa ya meda kan bed ya rufa mata blanket ya fita ba jimawa ya dawo da tea a hannu ya hau gadon ya jingina ta jikinshi yakanga mata cup din abaki, Idanunuta nata lumlumshewa ta bude baki tadansha ko rabi batai ba ta daga hannu dakyar ta matsar da cup din tanajin tashin zuciya, ya kuma medawa a bakinta yace "kidan kara sha nabaki drugs dinki kokin samu dan sauk......" Bema ida maganar ba se amai duk tabata jikinta da nashi har tea din ya kare taita yunkuri sannan ta tsaya, takoma takwanta jikinshi Shi ko duk tausayin ta ya cika shi yace "sannu faseelat " tai shiru ya dora hannu kan cikinta yace "baby dan Allah adan raga mana hakanan mommy nashan wuya kuma katakura daddy" Ta danyi murmushi ya sauke ta ya zare rigar jikinshi ya dauketa ya kaita toilet sukai wanka tare ya dawo ya janye bed shit din ya sauya wani ya daukota yazo ya kwantar daita, Ya dauko shirt da single sket ya samata ya bata drugs tasha tana kwance a kan cinyarshi shi kuma yana aiki a system dandanan ya mata sannu, Basu sani ba lokaci yaja sosai, Da Aisha dasu amira sukai breakfast Mansura ta kaita school daga can tawuce gida, Aisha ta koma daki batada mafita dole se tafadawa mommy komai tai wanka ta kimtsa wajen 9:30 tafito takira wayar fahad don tafada mishi amma be dauka ba saboda wayar na vibrate, hakan yasa ta nufi dakin faseelat tafara knocking, Fahad yabata izini ta shiga kallo daya taiwa kan bed din ta dauke ido faseelat a cinyarshi ya rungumeta se faman shafa gashin kanta yake, Bakinta na kyarma tace "ya me jiki? dama gidan mommy zanje to nakira ka baka dauka ba " Yace "alright Allah yakiyaye inanan shigowa anjima" Ta juya dasauri tafita yabi bayanta da kallo se yanzu ya lura da muguwar ramar da tayi, ya girgiza kai, Aisha na driving tana goge hawaye har ta isa gida duk sister's nata na school mommy na zaune tana kallon wani series film game of love Aisha ta shigo, Mommy tajuya ta bude baki tana kallonta har tazo ta zauna kusa da mommy , Mommy ta jawota tana kara duba jikinta tace "Aisha rashin lpy kikayi?duk kika bi kika koma kashi " Ta girgiza kai mommy tace "to meyafaru keda kuka bar kasa keda miji ai kamata yayi ki dawo bulbul dake " Aisha ta share hawaye kanta kasa tace "mommy wai faseelat ciki ne daita " Gaban mommy ya fadi tace "ciki a yanzu? " Aisha ta daga kai tace "tunda mukaje kullum suna like awaya inbe kira ba ita take kira jiya bata lpy akace tana da ciki shine ya kwasomu muka dawo, mommy dan Allah nima so nake nasamu ciki kwanan nan " mommy tai shiru ranta ya mugun baci tace "ai zezo ya sameni wannan karan kam bazanyi shiru ba, kuma ke da kike maganar ciki kikasan ko ma kinadashi kema dan wannan ramar tayi yawa " Aisha ta girgiza kai tana kuka tace "babu mommy dama zuwa nai akasamin implant ta 5years amma naje anciremin inajin tsoro kar naki haihuwa nankusa" mommy taja dogon tsoki tanajin kamar ta daketa tace "amma de Aisha anyi shasha wato duk abinnan planing kike wawa kawai Wadda batasan ciwan kanta ba ai haihuwa abarso ce keda ba rarratsa kike ba bakomi ba to yanzu de gashinan zaa nuna maki yadda ake haihuwa seki hankali inkinso marar hankali ki tashi kibarmin gida kafin ranki ya baci "taida maganar a tsawace, Aisha na kuka ta tashi tsaye da nufin tafiya tai baya luuuu zata fadi mommy ta tarota tana innalillahi, hannun Aisha dafe da zuciyarta tace "mommy kibani ruwan sanyi zuciya ta zata fashe " Mommy ta kwantar daita duwawu na rawa dasauri ta dauko ruwa tazo tafara bawa Aisha hankalinta tashe,sede aishar takasa shan ruwan duk sanyinsu sunki wucewa a zuciyar, Mommy ta janye ruwan jikinta na rawa tace "Aisha kice har hawan jini da ciwon zuciya yagama kamaki, wai Aisha so hauka ne? " Aisha nata kuka tace "inasonshi mommy shine rayuwa ta " Tafara tari mommy ta tashi ta dauko gyale

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});