Chapter 101
Chapter 101
danna door bell taje ta bude tagansu tana murna tace su shigo suka shiga suka zauna takawo masu drinks suka sha suka zauna sunata labari, can wayar ishak tai ringing ya saci kallon faseelat ya dauka, faseelat batasan me aka ce mishi acan bangaren ba sede ji tayi kasa kasa yace "kiyi hakuri ganinan zuwa " faseelat ta rufe baki wai ishak dake SS2 ne yakeda budurwa, ishak ya tashi tsaye yace "yaya mu zamu tafi wani nakira na " Ta harareshi tace "wata de ko ?kokasa banji abinda kake cewa bane " Yace "wani de yaya " Tace"bari naga wayar kawo nagani " yaki badawa ta matsa ta riko shi zata amshi wayar shi kuma yana ta boyewa suna ta dariya" Bazato fahad Ya shigo gidan fuskar shi da faraa dan daga gurin umma yake ganin faseelat rike da ishak ya daure fuska tamau yazo ze wuce, Faseelat ta saki ishak ta matsa tafara susar wuya tana satar kallonshi , su ishak sukace mishi "ina yini " Beko amsa ba ya haye sama rai bace , Ishak ya juya ya kalleta duk ta daburce yace "yaya bari mutafi se watarana " Ta daga masu kai tana yake tace "to Allah Ya kiyaye ku gaida min yaya" Suka juya suka fita, faseelat gabanta na faduwa ta daga ido ta kalli benen gidan tsoro cike da zuciyarta, tai ta maza ta haye ta nufi dakinshi, Yana zaune dafe da kanshi dake sarawa ta rakube jikin wall tace "sannu da zuwa " yayi shiru kamar be ji taba yanata controlling fushinshi , zuciyar shi zafi kawai take, yana tuna yadda ya gansu jikinsu hade dana ishak, Faseelat ta wuce ta bude fridge ta kawo mashi 5 alive ta duka ta zuba ta mika mai, Ya ansa ya jujjuya cup din ya watsa mata shi ajiki idanu jawur, Tai zumbur ta mike tsaye tana kallon jikinta idonta cike da hawaye, Zuciyar shi awuya yana jin kamar ya daketa cikin tsawa yace "get out from my room idiot" Hawaye na bin fuskar ta ,ta juya tabar dakin dasauri tana gudun ya nakada mata duka. tana fita ya dafe kan da duka 2hand dinshi ya rasa meke mai dadi, besan ta ina ze bulowa lamarin ba, Faseelat na shiga daki ta cire kayan jikinta tana hawaye taje tai wanka ta dawo tai kwance tana kuka, wai haka ake kishi ne? shikenan bazan magana da kowa ba? ana kiran Maghreb ya fita zaije masallaci yasha magani amma har time din kanshi na ciwo, yana zuwa i kusa da baba tsoho Ya kira sunanshi baba tsoho ya taso dasauri yazo yana dukar dakai, Fahad beko kalleshi ba yace "kar akara bari wani namiji ya shigo gidannan komin kankantar shi" baba tsoho yace "insha Allah zaa kiyaye " fahad yaida fita daga gidan, tana gama salla ta shiga kitchen tai masu fried cous cous, ta koma daki tai ishai ta shiga toilet tayi wanka ta fito ta saka black riga da half sket pink se gyale pink , tana Zaune tana ta shawara da zuciyarta ta tashi ta nufi dakinshi, tunda ya dawo masjid ya kwanta kan bed fuskarshi na kallon sama still hannunshi nakan head nashi dake ciwo, ta bude dakin ta shiga, kamshi ya mamaye dakin,yana jinta beko Kalli kofar ba tana takawa a sannu taje ta kwanta kan shi ta saki kuka, Ta dago fuska duk hawaye tace "Dan Allah kayi hakuri kuskure ne nayi amma bazan sake ba bazan juri ganinka cikin damuwa ba,i promise you this is the first and last dahaka zata faru"takoma ta rungumeshi, ta cigaba da hawaye, hawayen na diga ajikinshi, Sam besan jin kukanta, ya dora hannu saman bayanta yafara tapping dakyar yace "it's okay stop shedding your tears" tana jikinshi tace "I can't seka dena damuwa sannan, wlh bani son ganin bacin ranka ko yane " in law tone yace "naji nadena " ta dago tasa hannu ta share hawayenta tace "to katashi muje muci abinci" ya girgiza kai yace"bazan iya cin komi ba kije kici naki" faseelat ta kalleshi taga hannunshi akan kanshi ta dora nata hannun akan nashi tace "yana ciwo ne"? ya daga mata kai yace "sosai" ta langabe fuska tanajin tausayin shi tace "kasha magani?" ya daga mata kai, tai shiru, adduoin khalil da yake mata suka fado mata arai ta tashi ta dauko ruwa da cup ta bude robar ta tsiyayi ruwan ta mishi tofi sannan ta tabashi tace "namaka addua katashi kasha zakaji sauki soon" idonshi rufe ya tashi ta dora mai cup din a baki ya sha ya koma Ya kwanta ta debi sauran ta rika shafa mai a goshi, tana mai sannu tanajin kamar ta medo ciwon jikinta idonshi rumtse yakira sunanta "honey! " tace "naam my hero" yace"plss ki tausayamin ki dena hada jikinki da kowa, I may die in nakara ganin ki haka da wani" Cikin tausayin shi dan tana ganin nashi kishin ya zama ciwo tace "it won't happen again " ta koma ta kwanta kanshi, ranar ko dinner basuyi ba don fahad ba lpy, da daddare ya samu sauki ta dage ta rika rikita shi don mantar dashi damuwar shi tana mishi different styles, da safe suka tashi lpy lau sema murmushi da suke sakarwa juna duk lokacin da suka hada idanu, faseelat bata sani ba fahad ya dauki phone dinta ya goge duk numbers na maza seta abba da baba babba yabari, bayan 2 day's tafiya ta taso zeje Japan kuma da Aisha zaije zasuyi 2 weeks acan idan ya tashi wata tafiyar se ya tafi da faseelat, shi da umma sukai magana Mansura zata koma can da zama kafin su dawo kuma anan zaabar amira itama, duk bayajin dadi yakejin shi amma bayadda zeyi, daren da zasu tafi basuyi bacci ba sun dirji juna shida gimbiya kuma sunsha kukan rabuwa a karshe ma faseelat ce ke rarrashin shi, da asuba suka kaisu airport seda suka tashi sannan suka dawo gida, suna isa yakira faseelat, daganan kuma kullum suna like awaya wani lokaci agaban Aisha suke wayar sunawa juna dirty talk baanan abun yatsaya ba har nude pics faseelat ke turomishi duk yabi ya rikice har yar rama yayi na rashinta, tunda ya tafi faseelat da zafin jiki take kwana kuma dakyar take iya bacci ta meda hakan akan dalilin rashin fahad ne, Baba babba ya dawo daga Niger ya taho da sakon ammah na nonon rakumi da cukwi tabada akawo wa faseelat, baba babba yabawa omer yabada akai mata, omer da yanzu tsohuwar motar abba ta zama tashi Ya biya gida Ya dauko Mubarak suka nufo gidan faseelat, omer yabawa Mubarak kayan Mubarak ya fito yaje ya kwankwasa gate na gidan, me gadi ya bude yayi tsaye, Ganin yayi tsaye be bashi hanya ba Mubarak yace "nazo wurin matar gidanne" megadi yace "me gidan ya hana maza shigowa in wani abu ne kabada akai mata" omer na cikin mota yana kallonsu kuma yanajinsu, Mubarak yabawa megadi ledar ya juya suka bar uguwar, megadi Ya shiga ciki ya danna door bell, faseelat suna zaune falo itada amira ta taso tazo tabude, tana ganin baba tsoho tai murmushi cikin ladabi baba tsoho yace "ga sako aka kawomiki "ya mika mata ledar, ta amsa tace" injiwa ?
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183