Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 25

Chapter 25

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kina kuka, " Tai banza dashi tana cigaba da kukanta ai halin da take ciki sede akirata marar lpya gabadaya duniya ta rasa me ke mata dadi tana kuka ta bakanta shawarar gwara taje taga likita don inta cigaba da zama haka zata iya jefa kanta cikin halaka, ya cigaba da cewa "bazakimin magana ba faseelat? Ko Kinfiso kiga nima ina zubar da hawaye ,wlh faseelat jin kukanki nake kamar ana yankan naman jikina ki temaka kifadamin damuwanki " Ta dago tana kallonshi duk yayi koje koje dashi idonshi jawur murya a shake ko kadan be bata tausayi ba sema wani tsanarshi da taji cikin ranta, tana sheshsheka tace "ban lpya cikina ne ke ciwo sosai da baya na "ta mishi karya . Hannu na rawa ya dora a kan cikinta cikin nuna tausayi yace "sannu kiyi hakuri kinji zaki samu lpya "ya fada dasauri Ya kwantar daita dasauri ya tashi ya fita ya debo ruwa, ya zauna ya fara tofi a cikin Cup din ta dan dago ta kslleshi ta cigaba da kukanta ,ya tofa fatiha 7,da Allahumma rabban nasa, azhabal baasa antashshafi la shifa'u illa shifa'uka shifa'un lah yugadiru Sakman,da a'uzu bi izzatillahi wa kudratihi min sharri ma'ajidu wa uhadiru7,(insha Allah in mutum be lpya ya dage da wadannan insha Allah zesamu lpy) dasauri ya tada ta zaune ya dora mata Cup a baki cike da kyankyami ta shanye tana meda numfashi yace "insha Allah yanzu ze lafa gobe da safe se muje asibity sannu kinji"to wai dama tofi na maganin shaawa ne? 😂toga de ustaz ash sheik khalil yayi se kujira kuga if its work kurikayi😜. ya kwantar da kanta kan cinya yana shashshafawa dayan kuma yana kan cikinta yana cigaba da tofa mata A, uzu bi izzatillahi.... Tai shiru tana ajiyar heart, shima ajiyar zuciyar yake dan yasha kuka Ahankali ahankali bacci ya dauketa badan ta dena jin feelings ba, har tayi bacci yana mata addua jin tayi bacci ya ajiye kanta ya gyaramata kwanciya ya kwanta gefenta ya na kallon yadda fuskarta ta kumbura da tausayinta taff a zuciyarshi barawon barci ya daukeshi. tunda asuba ya tashi ya Jona masu electric, yayi wanka ya tafi masallaci, har ya dawo tana bacci, kamar kar ya tada ta amma dole ya tadata saboda zuwa asibitin, Kiran sunanta yafara yi ta bude ido tana kallonshi yace "ya jikin idan zaki iya ki tashi ki wanka mu tafi asibitin ko baza ki iya ba? " ta rumtse ido tana magana aranta, "to in ban iyawa kai zakamin wankan?kajimin mutum" Ta mike zaune tana cije baki ta dafe kai, sosai kanta ke ciwo saboda kukan da tasha ta saukar da kafafunta ta tashi tsaye se sannu yake jera mata ta shige toilet ta yo wanka tana fitowa tai salla ta saka kayanta, sega shi ya shigo da tea ya Mika mata ta sha, shi already har yayi breakfast suka hau mashin suka tafi asibitin lokacin wajen karfe 7da20 suna shiga asibitin ya ajiyeta ya fiddo kudi ya mika mata yace "ki shiga kiga likitan zanwuce school don ban dauki excuse ba in kingama ki kirani zanzo mutafi " ta anshi kudin kawai tajuya tana yatsina fuska ,ya dauki school kamar rayuwarshi har haushi takeji dan kullum 7 yabar gida. Be tafi ba yana ta kallonta har tashige cikin reception don siyan kati sannan ya juya ya tafi. Tana Shiga ta siyi card ta zauna jiran likita, fuskarta a duke abun duniya duk ya isheta tunani kawai take tayaya zata fadawa likita damuwanta, zuciyarta ce taita karfafa mata gwiwa ana haka taji ankira faseelat maaruf ta mike jiki ba kwari ta shiga office na likita, Tunda tashiga likitan ya kafeta da ido he has never seen a cute and beautiful lady like her before har taja kujera ta zauna yana kallonta ta cikin medical glass dinshi, Ta zauna tai shiru kanta kasa saboda kunyar abinda zata fada, likitan ya dawo tunaninshi ya gyara zaman glass dinshi ya meda kallonshi kan file nata yana memeta sunanta can zuwa yace "yanmata mi ke damunki "? Tai shiru tana jinjina maganar yace "ehenn me ke damunki? " Ta daure can kasa kasa tace "desire ne yamin yawa shine nakeso abani wani magani da zandena ji" takarasa maganar muryarta na rawa, Tunda tafara magana yake kallonta cike da mamaki ,lokaci daya yaji yana sonta kuma he's willing to married her saboda be taba haduwa da such beauty ba da kuma irin tarin baiwa ta dadi ba, yes dadi mana duk macen da feelings yama yawa aidole tai dadi, Jin shiru ta dago ta kalleshi he's black beauty kuma dagani beda shekaru, ta sadda kai tanajin nauyi ganin yayi kasake yana kallonta. dakyar ya jawo tunaninshi yace "ammm zanbaki shawara mana dukda de u r young amma kifadawa iyayenki kina son aure, don duk maganin da zan baki yana da side effects kingane aure shine kawai solution and medicine to ur problem " Tai sauri ta dago batare da tasan lokacin da tai maganar ba tace "I'm married woman fa plss likita ka temakamin zan shiga wani hali inna cigaba da zama haka "Idonta na kawo kwalla. Duk dade likitan ba dan iska bane amma he has felt for her, jin tanada aure be mishi dadi ba, cikin mamakin tana da aure take neman maganin shaawa yace "mijinki baysnan ne? Ko baki samun satisfaction dashi?" Ta dago tana mamakin tambayoyin ta girgiza kai, yana basarwa yace "ki bani number dinki ni zan temaka miki da maganin matsalarki....... [7/12, 11 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* *PAGE* 2⃣4⃣ *MESSAGE TO ALL MALE AROUND THE WORLD* *maza kutashi ku nemi maganin maza 😜majority maxan yanzu bakwa iya gamsar da matanku sukuwa kullum tunaninsu ya kare ne ta yin abinda zakuji dadi shawarata gareku ku tashi tsaye kuma kurika bawa matanku duk hakkinsu dan tseratar dasu daga fadawa halaka a yanzu lokacinan akwai matan aure da yawa masu neman maza don kawai basa samun a gidajensu, ku tashi ku nemi maganin basir😂da na sanyi ku tsira da mutuncinku a wurin matanku, mata mu munason harka sosai 🙈inde Kana badawa dede yadda zaaji dadi to zakaga kana samun wata good care awajen matarka, yes akwai mazanda suna da karfin da zasu gamsar da matansu ko ba magani amma kadanne ,kutashi ku nemi maganin saurin releasing kai ma kanka ai zakaso ka dade kana jin nice ,amma inde u r poor matarka zata rika tsanarka ne, 🙈I'm sorry fa amin uzuri gaskiya ce, Dan Allah muhada karfi mugyara rayuwar aurenmu ta hanyar kashe kishirwan Juna,inafatan maza na bibiyar novel dina dan sakon ba na mata kadai ne ba* *🔊🔊🔊Maza a tashi asha tsumi aja girma🙈arika bawa mata kulawa a gado* *dedicated this page to all married woman amma masu hakuri da yadda mazajensu suke* Tana mishi kallon banganeba yace "ni ba dan'iska bane bantaba having sex da kowace mace ba, amma naji inasonki ki yadda in temakamiki zan baki duk kulawa, kuma zaki sameni jarumi saboda nasan

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});