Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 118

Chapter 118

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tamikawa mommy ta dauki kudi ajakar mommy tafita, Mommy tayi tayi amira tasha amira taki sema tafara rigimar ita anty "mommy ni anty nakeson gani ki kaini wurin anty"mommy tai shiru tana tunani dan tagano akwai abinda ke faruwa, Su hjy na zaune sukaji kukan jariri yanata inyarrrr inyarrrr, hawaye suka zubowa hjya, dukda jamila ta haihu bata bar kuka ba nurses sukace ko ciwo takeji wani wuri batace musu komi ba tacigaba da kuka sunata fada itako bata fasa kukanta ba, suka shirya baby nurse tafito wurin su hjya dauke dashi, duk suka tashi tsaye hjya hannunta har rawa yake wurin son ta amshi yaron, ta amsheshi ta bude fuskarshi yaron sakkkkk khalil lokacin da yana jariri, hjy se kuka ita kuka siyama kuka, Allah assamad khalil yatafi khalil yadawo, nurse tai tsaye tana kallonsu ganin suduka suna kuka ta juya takoma ciki, Baban farida na tsaye ya rike hannu, bayan mintoci aka fito da jamila aka medata rest room, su hjya sukabi zuwa dakin, Jamila na kwance tana ta kuka suka shigo hjya ta mikawa baban farida jaririn ta matsa tariko hannun jamila tace "kiyi hakuri jamila, Allah yafimu san khalil shiyasa yadauki abunsa, " fuska jage jage da majina da hawaye jamila ta kalli hjya tace "hjy kema kin yarda ya mutu? Wlh be mutu ba yana raye yananan zuwa baze tafi yabarni ba " Hjya ta share hawaye tace "kiyi hakuri jamila kowa seya tafi can" jamila takara fashewa da kuka, ko sanin me ta haifa ma batayi ba, hjy tasa hannu tana share mata hawaye tana rarrashinta, Baban farida besan lokacin da hawaye suka zubomishita gefen ido ba, duniya kenan gashide wanda suke fada kanshi ya rasu dukansu suna kukan rashi yasa hannu ya share, ana haka mamanta suka iso ,jamila takara wage baki tana kuka, duk dauriyar zulai seda tayi kuka, gaf Maghreb faseelat ta farfado tana nishi ,idonta arufe ta tuno abinda yafaru tabude ido dasauri hawaye na zubarmata ta dafa cikinta dake ciwo, hawaye masu zafi suka kara zubomata, ummi ta dafata tace "sannu faseelat ya kikeji?" Se sannan faseelat tasan su ummi na wurin ta juyar dakai ga ummi abba,omer abul ishak da Mubarak harda baaba matar baba babba, hawaye na cigaba da zubomata murya dishe tace "ummi cikin ya zube ko? " ummi tace "kiyi hakuri haka Allah yakaddara" Faseelat ta juyar da kai tana hawaye ,tana tuno yadda fahad ya rikice yarika dukanta kamar ba mutum ba, yanzu shikenan cikin ya tafi, Ummi takatse mata tunani tace "bari na temaka miki kisha tea kokadanne " faseelat ta girgiza kai tace "nakoshi ummi bazan iya cin komi ba" Ummi tace"kidaure ko kinsamu karfi " faseelat ta girgiza kai, dukkansu suka matso suna mata sannu ta rumtse ido bata amsa suba, she wonder yaakai takenan ina fahad yaakai baya nan se su ummi kawai mike faruwa ne? Karde........zuciyarta tabuga da karfi, ta bude ido tace "ummi ina fahad? " ya omer dake gefe zuciyarshi nacigaba da tafasa saboda halin da take ciki jin tana nemenshi yasa yaja dogon tsoki ya fita daga dakin, Ummi rai bace tace"wane fahad kuma ke yanzu dan kina dakikiya ya nakada maki shegen duka daga farkowarki kifara tambayarshi wlh sunan fahad yafita daga bakinki ko natashi nai tafiya ta " faseelat na hawaye tace "ummi waya kawoni nan?dan Allah kufadamin yana ina " Ummi taja tsoki zatai magana abba yace "Dan Allah kibarta zafin ciwo ne bawani abu ba, kibari tadawo hankalinta sannan " ummi ta tabe baki, faseelat ta cigaba da hawaye zuciyarta na harbawa tarasa gane meke faruwa, Maghreb tayi musa da yazo duba gonarshi daga babbar riga, besamu yaje gonar bama seda aka kusa Maghreb don ya samu hadarin da yafaru, yagama abunda yake ya na cikin tafiya zuwa wurin da yayi parking motarshi yaga mutum sheme sanbal straight akwance acikin ciyayi, Ya matsa wurin khalil ba alamun ko rauni jikinshi ya zukunna ya fara duba shi, kamar wanda yayi bacci khalil ya tashi zaune, yana salati ya jujjuya kai gabas da yamma kudu da arewa ,sannan yadafe goshi yana jin kuwwar mutane da salati da mutane sukai tayi lokacin accident din, musa ya dafashi yace "bawan Allah mekake anan yanzu da daddare? " khalil idanunshi jawur zuciyarshi sanyaye yace "bansan yaakai nazo nan ba, nide nasan muna cikin mota, wata mota tahawo tamu daganan bazan iya tuna komi ba" Musa yaja kabbara "Allahu akbar ,Allah me yadda yaso dama akwai ran da yafita a motocin can abun alajabi, bawan Allah lalle Allah nasonka daya barka da rai har zuwa yanzu domin acikin motocin bawanda ya fita duk sun kone " khalil ya dago arazane, mutumen yace "eh duk sun mutu kaima ina mamakin ganin ka anan tunda yayi nisa da inda hadarin yafaru " khalil yace "jinake kamar nayi bacci na farka amma nasan bakomi ne yasa Allah yatsareni ba se don yawan ambatonshi da nake kuma nakasance me kiyaye dokokinshi " Musa yace "hakika wannan ba abun mamaki bane don ikon Allah yawuce mamaki azamanin manzon Allah (S. A. W) wata unguwa takama da wuta duk gidajen suka kone daakazo akafada ma sahabin daya daga cikin mutanen unguwar se ya karyata yace wlh banda gidana saboda bana fitowa gida harse nayi adduar da manzo ya koyar damu (fans namanta adduar) kuma ana zuwa akaga gidanshi lpya lau amma duk nakusa dashi akone," Ya cigaba da cewa" nan kusa akwai wani abokin mahaifina shide yakasance kullum baya manta karanta ayoyin karshen suratul tauba, lakadjaakum sau 7 koda yana tafiya yakan karanta ta koda besamu yin kowane azkhar ba yanayin wannan, se wani amininshi ya kawo mashi ziyara daga sudan shikuma abokin mahaifin nawa yana zaune a kaduna, bayan ya kwana se suka shirya suka nufi abuja don ziyarar abukkansu, tareda driver suke amma se abokin mahaifina yaamshi driving, kasancewar beiya dogon driving yake fara bacci suna cikin tafiya yafara gyangyadi dole yadawo gidan baya ya kwanta amininshi da driver suna gaba, baadade ba bacci ya daukeshi,yana bacci sukai accident koda yafarka sede yaganshi yashe a gefen titi mutane suna zagaye dashi bako kwarzane jikinshi, seyafada musu suna tare da yanuwanshi a mota, daaka bi daji ashe motar yankar daji tai taita tafiya tayi raga raga driver ya mutu yana ciki yayi jina jina, hankalinshi yatashi aka dukufa neman amininshi baagano amininshi ba se da akai tafiyar kilometers 25 sannan akaganshi kwance a mace cikin kungurmin daji, ya kidima sosai abun yabawa mutane mamaki, a kd akai janaizar amininshi da driver ana zaman gaisuwa wanda ina daga cikin wadanda ke gun anata jajanta lamarin sewani malami yake tambayar shi wace addua yayi ayau seyace "wlh ban karanta komi ba se lakadjaakum kafa 7 wanda kuma a riyadul janna nasamu falalarta hadisin da yakawota a rauda ta 18 ankarbo hadisin ne daga Muhammad bn abubakar cewa wanda ya lazimci karanta lakadjaakum ila akirul sura lam ya mut hadman wala garqan wala harkan wala darban hadid,shine na lazimceta kowane lokaci " ,malamin yace"hakika karshen suratul tauba kariya ce daga dukkan abun ki, nima zankara dukufa wurin yinta " Musa ya cigaba dacewa daganan sena rike ta inayi danaji falalarta ,ban wata biyu da riketa ba zanje Lagos motar mu ta kife karamar macapolo ce amma

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});