Chapter 138
Chapter 138
da magani ya kwantar daita yanata fada mata Kalamai ,har gari yawaye likita tazo takara dubata tace jinin yadan sauka kadan, shi yake jinyarta kokadan befadawa mommy ba itama Aisha bata fada ba, faseelat tabarmishi kwana har lokacin da aisha zata warke amma ita ke komai agidan, sosai fahad yake kula da Aisha yana nunamata tsantsar soyayya har agaban faseelat, tanajin haushi amma tasan mijinta na sonta wannan yasa bata damuwa sosai, Itama aisha da yake ta tsumu fahad da ya kusanceta seda yayi ta ihu don bakaramin dadi yaji ba sede bakamar faseelat ba, hakan ko yakara wa Aisha himma da kuma lpy, yau faseelat ta amshi girki dontabasu 5days aitayi kokari, shikanshi a kagare yake domin yayi missing ta dage ta gyara kanta don tanajin ihunshi da yayi tawa Aisha wannan yasa takara bada himma, dasuka hadu agado yi yayi kamar ze cinyeta danyarta domin dadin da yaji takara yayi sambatu yayi ihu sosai, Aisha dakyar tayi bacci segaf asuba tayishi, wanshekare girkinta itama ta tsuma kanta yayi ta ihu itama faseelat batai bacci ba don jitakeyi kamar ta shiga ta sheka musu ruwa tafasassu, haka suka rika rayuwar kowace batason girkin yaruwarta yazo, sede bawani fada tsakaninsu kuma bawata jituwa tsakanin su, khalil ko yana kan hanyar zuwa batsari kusan duk bayan kwana biyu itama hajiya tana lekawa ,kuma yakaita tawa musa godiya wanda se kawance ya kullu tsakanin mahaifiyar musan daita har suna kaiwa juna ziyara, jamila da lil khalil sunata shan wanka, inda zulai keta hada diyarta, Yanzu inkaga khalil sam bazaka ganeshi ba gayu yakeci sosai ga hada to match color dinkunansa dede komai neat , acan niger fadila tayi missing ya omer sosai harta kwanta rashin lpy, yau gidan bakowa yara na islamiya da marece amma tafita suna baba babba yadawo yanufi dakinsu dubota da jiki yaji tana waya tana kuka, Tana daga kwance "yaya omer Dan Allah kazo inbakazo ba bazan warke ba wlh kewarka ce tamin yawa ni inason ganinka kataho" acan bangaren omer duk hankalinshi ya tashi jin masoyiya ba lpya yace "inanan zuwa my angel amma kirika cin abinci plsss inanan tafe gobe" ta rage kukan tace "dagaske? " Yace "eh inanan tafe nikaina in banzo naganki ba, ciwon zan kwanta" Tace "thank you I love you yaya " Yace "love you too angel" Da marece ne gidan tsit kuma wayar ta nada volume har abinda yaya omer kecewa yaji, yajuya yakoma daki yanata girgiza kai yanzu de zamani ya sauya yara ba kunya kokadan soyayya Sun dauketa kamar rayuwa, yanata tunani ya ciro waya a aljihu yakira abba abba ya dauka suka gaisa baba babba yace "ku shirya biki nanda 2wks don nabawa omer fadila nabashi ita kyauta zan mata lefe zan biya sadaki saboda naga dukkansu suna son junansu " abba Farin ciki kamar me yayi ta godiya, sannan sukai bankwana yana sauri yaje yafadawa ummi taita murna shima ya omer da yaji Allah kadai yasan iya farin cikin da yashiga, yakira ta yafada mata segashi ta mike ta nemi ciwon tarasa , Daganan akafara shirye shiryen biki gidan da fahad yabasu me upstairs shi zasu zauna ciki abba yace yabashi kyauta, faseelat ma bakaramin dadi taji ba, yanzu fahad dasauki don yana barinta fita ammafa don yazama dole ne, Million daya fahad yaba omer gudumuwa yabasu abba da baba babba 500 thousands saboda bayada kudin sosai dan tunda yabiya kudaden nan account dinshi yayi low, faseelat ma 500thousands taba kowa cikinsu kuma tadauki nauyin dinner dinsu sede fafir fahad yace banda ita ciki, After 2weeks aka daura aure ran Friday Omer da Fadila Baffa da waseela,danrana daya bikin yakama, da daddare faseelat ta kira omer a kofar gida don gidan be shiguwa saboda jamaa ,tabashi wani abu anyi rafin tana dariya tace "yaya kabawa fadila gobe da safe amma fa ba kyauta ta bace takace kuma karka buda ita zata buda " yayi murmushi ya amsa yace "thanks sister" Yatafi aka kai amarya kowa yatafi, omer ba dagin kafa suna gama salloli ya haye fadila yayita dirza tayi zam kunsan matan Niger bade dadi ba ๐๐don sunsan kayan mata sosai kuma Sun nakalcesu, da yake miskili ne na karshe kodan ihunnan beba gum yake sede nishi ๐ฌamma hakan behana shi bayan sungama ya rungumeta yana rarrashi ba, dakyar yashawo kanta ta hakura tai shiru ya kaita toilet ya gasa abinshi ,suka dawo suka kwanta Like da juna, dasafe yabata kyautar tana murna tabude dalleliyar waya iPhone 7+ ta rungumeshi tana murna da godiya, shima kallon wayar yayi tayi yana kara kaunar yaruwarshi. bangaren su lady kuwa lokacin da Hussein yazo yataho da Hassan nashi da friend dinshi sutayashi fira, Hassan ya likewa safiyya abokinshi Rayyan yace umma salma ta mishi dukda de bata wani girma ba, Fahad da yafadawa umma tace banda salma kiri kiri salma tace tanasonshi, daddy da kanshi ya tafi Egypt yakarayin bincike da temakon fahad, komi lpy lau sede rayyan nada mata kuma ko 1yr basuyi da aure ba, salma tace tanaso ahaka akasa biki nanda 1month, yau amira nadawo wa school tafadawa faseelat zasu fara exam ran Monday, Aisha nakoya ma amira karatu don tanayin na 2,,3 '''4 wannan karan ta tare wurin faseelat ganin faseelat din nabakin kokarinta wurin koyamata yasa ta kyaleta, seda faseelat tai mata revision kaf karatun term din wani lokaci har 10 suke kaiwa sunayin karatun sannan su kwanta, Amira nada kokari sosai tana fahimtar karatu musamman da faseelat ke mata da dubara anayi ana danyin abun dariya, wannan yasa da akazo exam tayi kokari da akazo certificate itace tai na daya a class dinsu cikinsu 25 cifff , makarantarsu *salama Islamic institution* duk bayan week da Hutu sunayin speech and price given day wanda ake tara manyan mutane kasancewar me school din attajiri sosai kuma me suna,akanyi debate da yar drama a nishadantar da baki da iyayen yara da yaran su kansu, yadda sukeyi a debate yara zalla keyi don abun yafi kayatarwa a drama kau manya da yara, awannan karan harda amira cikin masu debate saboda takara wayo da kokari, faseelat jitake kamar ita zatai debate din ta dage yi mata harta hardace sannan takoya mata yadda zatai movement awurin, bayan hutu da kwana ukku sukaje sukayi rehearsal aka dauka harda amira itada wata se kuma maza yara biyu topic din shine *female education is more benefits and important than male education* malamin yakara koya musu da gyara musu inda ke bukatar gyara, kowa ze sanya uniform amma su devators zasu saka personal school ce ke basu kaya masu kayatarwa su saka, akabawa amira white gownt gabanta ya dan dage baya ya zulbo da pink ta kalma partner dinta kuma black riga da red takalmi, mazan kuma jeans da riga daya yellow riga white jeans daya black jeans red riga, bayan da Akagama musu akameda kowa gida se kuma ranar speech din nanda 4 days ran weekend Saturday , amira tayi mugun hardace debate nata yazamar mata jiki, faseelat ta kaita akamata saloon aka gyara mata kai akamata henna red color, Kwanan Aisha ne gobe kuma 7 zasu fita suna dinner faseelat tace "hero gobe zan kai amira school "batareda yagane nufinta zataje attending din taron ba yace "Allah yakaimu " Da safe dukkansu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183