Chapter 161
Chapter 161
meda baki kan breast dinta yana tsotsa ,ta bude ido tanajin matsananciyar yunwa ahankali tace "hero I'm Hungry " Ya cire bakinshi akai yana shafar gashinta yace"me kkso?" Tace"I'm very hungry ko indomie zanci" Yace"OK give me 10 mint" Ya sauka yasaka short ya sauka kasa yana dosar kitchen yaji sheshekar Aisha yayi tsaye batare da ya karasa shiga ba , he can remember tun ranar da yace tabar mishi kwana tun ranar bekara ganin kukanta ba yau gashi tanayi zuciyarshi ce ta raya mishi wani abu ranshi ya baci yace"bade Aisha ta ba bazatayi haka ba" Yakarasa kitchen din yanajin ciwo aranshi ,Aisha tai sauri ta murje idonta , Yayi kamar be kula da halinda take ciki ba yace "heart beat me ake dafa mana?" Tai yake tai gyaran murya tace "chicken pepper soup" Yace"dagaji zeyi dadi yadda naketa jin kamshi" Ya dauki tukunya tanata satar kallonshi yadora a gas ya zuba ruwa da mai yayi grating tarugu tun kafin ta tafasa yazuba indomie din da magi da spices ,yarufe Aisha tace"me zakayi da indomie ga abinci" Hankalinshi akan gas yace"maman babies ce tace ita zataci" Ta hadiyi bakin ciki tace"tom" Tana dahuwa yajuye a plate yahaye sama yana shiga dakin ya samu faseelat da cup ahannu har takara hada tea tasha yayi murmushi yace "uwar hudu sun meda minke acici" Tai dariya ya haye bed ya sa fork yadebo abincin ta wage baki memakon yabata seya sa abakinshi , Tai dariya yayi dariya yace"dandano nayi tayi dadi " Tace"hero dama akwai wasu magunguna dana amso shine harda na shafawa da sha dakuma ganyen magarya dana hada shine nace karika kokari kana shansu kafin kaci komi " Yace"nagode kici abinci zansha bayan nan" Tabude baki tana ta ci ,seda ta cinye indomie biyu manya Tass ya kalli plate ya kalleta da murmushi fuskarshi yace"do u need more?" Ta girgiza kai tace"nakoshi naci dayawa kaiya girki muje kamin wanka I'm very tired bacci zan koma" Yace "eh but kafinnan se munje hospital in muka dawo seki baccin inaso akara dubamun lpyar Ku nasan kome ake ciki" Tace"tom muje wankan daukarni" Yakwashe da dariya yana kallon tulin cikinta yace"bazan iyaba ke kinganki kuwa kila kinyi buhun shinkafa daya" Tabata fuska tana kallon cikin ya rage dariyar yace "I'm joking ai duk girman na cikinne amma ke kin rame bari muga zaniya" Ya daukota tana ta dariya suka shiga toilet sukayi wanka suka fito faseelat tabashi ruwan magaryan yayi wanka a dakin yasha wasu magunguna ta rikeshi bayason shakar hiyakin amma seda ta turareshi sannan suka fara shiri ya fiddo mata wasu riga da sket tai dariya tace"wadannan se bayan na haihu" Ya dauko riga da Zane ta meda rigar ta dauko shirt me fadi tasaka suka fito, Dining suka zauna yayi breakfast lokacin Aisha har ta koma daki , Yana gamawa suka tafi hospital din marry ,ba bata lokaci tafara duba faseelat yana tsaye yakasa ya tsare ,lokacin da yaga abinda take dauke dashi farin ciki ya rufeshi he can see them kwanciyarsu a mahaifa,har akagama kuma they're normal, Saboda jindadi seda yawa marry kyauta, Suna cikin mota yanata murmushi ,faseelat tanata kallonshi tace"hero tsoro nakeji haihuwar yara 4 time daya" Ya rike hannunta daya yana murzashi yace"ki kwantar da hankalinki ,zaki haihu lpy da yardar Allah kinji?" Ta daga kai ta kwantar dashi a seat ta lumshe ido, Suna isa gida sukayi parking suka shiga yayi alwala ya tafi masjid ita kuma tai tata ta kwanta bacci ,yana dawowa yaje ya rungumeta ya rumtse ido shima baccin medadi ya daukeshi , Aisha kam ba girkinta bane bata fitoyi masu abincin rana ba ,tanata tunani takasa kiran mommy tafada mata abinda ake ciki, Ranta na zafi yau daga dawowar tunaninshi har yatare wurinta duk yau be leko dakinta ba, Suna cikin bacci wayarshi taita ringing dole yatashi ya dauka ,manager dinsu ke kiranshi hakan yasa dole ya tafi, Tunda yatafi be dawo ba acan yayi laasar yawuce gidan mommy, Karfe5:30 tafito tashiga kitchen tadora girki zatai white rice da source , Tana aikin tana tunanin mafita bazata iya cigaba da ganin takaicin nan ba, Tana cikin tunani muguwar zuciyarta ta bata muguwar shawara tareda temakon shedan "kema Aisha kina ba kanki wahala ga inda zakije bukatarki tabiya har abada me kike jira? cutar me ai gwara ki kwaso cutar, kinga da kinje kice akashe faseelat idan kin kwaso cutar kikasa mashi ba shegiyar daze kara aure harabada wace cuta CE marar magani sida? ai anashan magani a cigaba da rayuwa mutane nawa ke rayuwarsu daita ajikinsu kuma"shedan yakara ingizata, Tana cikin yanka albasa ta zare hannunta ta wanke takashe gas ta hau sama shaf shaf tafito da gyale da jikka lokacin kusan 6pm tahau mota tajata da matsiyacin gudu, Fahad yana niyyar gangarawa kofar gidan ita kuma tafita Sam bata ganshi ba ,seya tsaya yana bin motar da kallo ganin yadda take sharara gudu kuma da gidan mommy zataje da hanyar da yafito zatabi , Shi tundazu yake karyata zuciyarshi dake bashi Aisha zata iya mishi asiri tunda har take iya yunkurin kashe kanta ,kuma tasha fadamai ta tsani faseelat,bayannan duk kusa baya tunanin akwai Wanda ze masa asiri inba itaba kokadan beyi tunanin dasa hannun momy ba, Hakanan yaji yanason sanin inda zataje datake gudu haka ,ya bi bayanta yana nesa daita, Itako takagara takai ko bukatar ta zata biya , Abun yabashi mamaki yadda yaga takama hanyar daji yanata binta asannu don bayason ta ganshi, Aisha nakai dede wurin boka tai fakin ta kutsa daji dasauri , Fahad dake biye daita yaiso wurin motar tata bakowane gida se bukka daya idonshi yayi jawur zuciyarshi na zafi yace"my Aisha awurin boka ,wai yazanyi ne Aisha bata kaunar taga ina muaamala da faseelat meyasa zata kai kanta halaka ?" Ya duke jikin sitiyari yana hawaye zuciyarshi na zafi, Aisha na zuwa inda boka tun kafin tazauna yayi mata wannan tambayar da duk Wanda yaje wurinshi seya fara masa ita sannan ze saurareshi , Aisha kuwa tace"eh "tanafatan cin nasara, Ya kwashe da dariya yace" nasan zaki dawo nikadai keiya wannan aikin hhhhhhhhhhh" Aisha dake durkushe tace"katemakamin plsss sonake...." Ya kwatsa mata tsawa da seda ta matsa baya yace"so kike akasheta itada yaran cikinta gabadaya,kinason mijinki sosai ,bakiso yana hada jiki da wata,nan wurin bamu da cuta sede mijinki baze kara aure ba har abada" Hahahahahahahahaha!!!! "Ze kara sonki fiyeda kowa, sede dole sekinyi abinda nafada baya dan dukununu nasan ganin tsiraicin ki,aljani betau yanason shan maniyinki,aljani mugu yanason yasadu dake daganan bukatunki sungama biya harabada hahaha!!!" Duk muninsa duk yadda yake jibgege baki kirin abun kyama beba Aisha tsoro ba itade mijinta take bukata itakadai, Bajira Tace"na amince boka inde bukata ta zata biya" Boka ya kwashe da dariya yace"shiga ciki yarinya kiyi tsirara haihuwar uwarki ki rumtse idonki,kijira Su suzo su yi abinda suke so dake" Aisha ta tashi jiki na rawa ta shige cikin bukkar wari kam kamar ankashe mushe ga duhu ba bata lokaci ta ajiye gyale gefe ,ta cire Riga da bra ta aje ta debe Zane da pant ta rumtse ido tai tsaye , Boka yanaganin ta shiga ya kwartsa ihu yakara kwartsawa har sau ukku yana daga hannu sama banza ta samu,ya tashi yashiga wurin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183