Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 37

Chapter 37

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,188 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tai mata reply "subhanallah, abu beyi dadi ba kiyi hakuri " ta tura mata "anty shawara zakibani" Maman amira tace "shawarata kije ki sameshi ki masa maganar, mijinki ne fa ba wata kunya tsakanin ku, ki masa maganar ku zauna kushawo problem din" Faseelat tace "to Nagode anty " maman amira tace "bakomi ai anzama daya " Faseelat ta sauka online tana tunanin ta ina zata fara, don gaskiya hakurinta ya tafi karewa, Har Sun kwanta takasa mishi maganar can de tai ta maza ta fara kiran sunanshi ya amsa yana saurarenta, Tace "khalil banajin dadin yadda muke having sex" Tana inda -inda tace "ni se nake ganin kamar baka lpya ya kamata kanemi magani " Yayi shiru yana nazarin maganarta ya jawota jikinshi yace "I'm sorry faseelat,amma ni lpyata lau banaso na fara shaye shayen magani nafiso ki saba dani ahaka, faseelat bantaba koda rike hannun mace ba seke bantaba muamala da mata ba nike ganin shiyasa abubuwannan suke faruwa haka kiyi hakuri zuwa gaba komi ze dedeta " Tai shiru ya dan matse ta cikin wasa yace "kinji " Ta daga kai, yace "kuma cikin azuminnan wlh agajiye nake aiki yamin yawa shiyasa ko feeling banaji amma kiyi hakuri bayan salla komi will be normal " Tace "to "tanajin haushi aranta itade tagama yarda da zuciyarta bashi lpya,ya zaai yace rashin sabo ne wata 7 ba kwana bakwai bane, suna haka bacci ya daukeshi while ita ko bacci batai ba, Bayan kwana biyu de abun na cigaba da damunta ta rubuta tambaya ta tafi daita wajen tafsir, ta saka a akwati, Kaidar malamin seya fara karanta questions sannan afara karatu tana zaune aka karanto tambayarta, "Aslm inama malam fatan alheri Allah ya shirya zuria yakara ilimi, malam munyi wata 7 da mijina amma be taba kusanta ta ba ,da abun ya daman namasa maganar yace min lpyarshi lau inyi hakuri dashi ahaka, malam ina cutuwa sosai, har ya kai matakin da bazan iya hakuri ba ina neman shawarar malam " Bayan yagama karanta tambayar yace "bewar Allah kina cikin jarabawa daga cikin jarabawoyin duniya akwai shaawa, saboda tana saurin halakar da mutum, shawarar da zanbaki ki hakuri ki cigaba da kame kanki, sannan ki kai maganar ga magabata tunda kinmishi be gyara ba,inaba maza shawara kuji tsoron Allah kurika sauke hakkin matanku na aure saduwa shine banban ginshikin aure bazaka ajiye mata dan kabata ci da sha da sutura ba kace kagama mata komi, a, a akwai hakkoki da suka rataya akanka daga ciki harda kawar mata da shaawarta, da zama daita kuyi wasa da dariya bata labari da debe mata duk wata kewa da zata hanata ganin wani namiji awaje, dan wasu mazan iyakarsu sex shikenan ba dariya ba magana me dadi, mata suna bukatar kulawa sosai saboda masu rauni ne, muna miki fatan zaku dedeta da mijinki Allah ya dedeta tsakanin ku, idan kuma anfada wa magabatan be dena ba kina iya neman ya sakeki, saboda auren ya haramta tunda akwai cutarwa ciki Allahu aalam " Faseelat tunda taji an amsa tambayarta memakon taji sauki se ma tashin hankali da tashiga wa zata samu da maganar 'ummi? Gaskiya baxata iya ba gwara de ya sawwake mata yafi, tai shiru tana tunanin khalil gaskiya yana matukar sonta kuma yana da halin kirki sede tarin kayan haushin shi, tai shiru tanajin tausayinshi, tana komawa gida takira maman amira awaya dan itakadai ce tasan matsalar kuma itama bata fada mata gaskiya ba tunda bacewa tai be taba kusantar ta ba, Maman amira na dauka jiki badadi faseelat ke bata labarin tambayar da tayiwa malam da amsar da yabada, maman amira cikin jimami tace "kiyi hakuri faseelat komi zewuce " Tace "nagaji ne maman amira haryanzu zuciya ta takasa sonshi har nafara son wani daban " Maman amira tace "subhanallah gaskiya be dace ba tunda de kinajin bazaki iyaba ki rokeshi ya sakekin" Faseelat tace "to anty Allah yatemakeni ya yarda" Takashe kiran ta zauna dabass kan kujera tanajin tausayin khalil, bangaren fahad ko yanzu sunfara charting da faseelat don yafara meda mata reply shima hakanan yakejin wani feeling akanta saboda pic datake ta turomishi any how, Kuma sosai yakejin dadin adduoin da take mai saboda bayada me mishi addua, mommy batayi befi tace mishi good luck ba a wayance, haka maman amira sede tace mashi best of luck, ko safe trip ko something de, Faseelat sosai tasha kuka saboda batajin dadi kwata kwata hakanan taji bazata iya tarar khalil da maganar ba, Aranta tace "kayi hakuri khalil dole se nayi abubuwan da zesa ka sakeni " Anya ko khalil ze iya sakin faseelat πŸ€” [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 3⃣3⃣ *Bismillahirrahmanirrahim* *Kad aflahal muuminuun...... wallazinahum anil lagwi muuriduun* *Dedicated to golden pen writers, ko nima zansamu aban matsayin gimbiyaπŸ˜‚πŸ€­ kuzabe ni plss ni nacancanta abawa, 🀭ina maku gaisuwa da rokon iriπŸ‘πŸΌπŸ˜‚* Wajen karfe biyu khalil ya dawo gida don dukda ana azumi yakan dawo da rana ya dan huta, har lokacin faseelat na zaune tana faman kuka da sake sake yana shigowa yaganta zaune idanu jawur da sauri ya isa wurinta ,ya durkusa ya dafa cinyoyinta yace "faseelat lpya meyafaru? " Faseelat naganin yanda ya rude ganin tana cikin damuwa tana sheshsheka tace "bakomi kawai azumin ne ke bani wahala " Yatsaya kallonta don be yadda da maganar ba, Can zuwa yace "faseelat karya bataimiki kyau ba, saboda baki sabayi ba kifadamin meke damunki plsss" yariko hannunta . wani kukan ya kufcemata cikin kukan tace "wurin waazi ne akai waazi akan azabar da akewa yan wuta shine ya firgitani" Ya dubi hijabinta dake gefenta don tunda ta dawo take nan ya rumtse ido ya bude yakara damke hannunta yace "idan anji waazi ba kuka akeba komawa ake ga Allah ta hanyar kaucewa aikata duk wani sabo da kara kaimi wurin aikata alheri, ke mi zesa ki daga hankalinki, kina karkashin inuwar aure, manzon Allah (S. A. W) yace duk macen da ta mutu kuma mijinta ya yarda daita zata shiga, akwai hadisin da kuma yace idan mace takiyaye sallolinta biyar, ta kiyaye azuminta da farjinta da hakkin mijinta to zata shiga aljanna ta kofar da taga dama, me ze dameki kina min biyayya bamu taba samun sabani ba kuma kina da yawan ibada, ki shakuruminki ni dake duk yan aljanna ne gabadaya in Allah yaso, " Ta kureshi da ido tana jinjina maganganunsa, Ganin takure sa da ido ya sa hannu yana sharemata hawaye yana cewa "ki kwantar da hankalinki mata ta yar aljanna " Tai shiru tana zazzare idanu wani mugun tsoro nakara shigarta. Ganin tayi shiru sannan ya tashi," bari naje na dan kwanta kitashi kiyi salla " yawuce cikin daki, har bayan 15 mnt da shigar shi faseelat takasa tashi, dakyar ta mike ta shiga don yin salla, Bayan tafito ne wayar ta tafara ringing ta dauka tana dedeta maganarta ishak yace "yaya kin sauke? Ni har nafara ta biyu "yana murna Faseelat tai dariya tana tabe

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});