Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 181

Chapter 181

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yasa shi wannan halin" Doctor yace"maybe yaji abinda yafi karfin brain dinsa ne kukula dashi zanje nakawo drugs" Sabeer ya kalli faseelat yace"check on her plsss kamar jini abakinta" Faseelat tace"noo I will be okay " Doctor yace"no let me help you " Dole ya dubata yanata girgiza kai,ya tafi siyo masu drugs, Lokacin me aikin ta dawo tafara kula da yaran ita, Sunanan aka kawo maganin tasha sabeer yabawa fahad , Suna nan zaune sunata kallonshi har allurar tafara sakinshi ya bude ido ya kalli sabeer yace "friend meyasa komi ke faruwa dani ne ?se yaushe abubuwa zasu dena samuna?" Sabeer na hawaye yace "kayi hakuri fahad komi ya sameka kafi wasu jindadin rayuwa " Fahad yayi shiru yanata hawaye , Mommy ta dauki lokaci toilet hawan jinin ta yataso jin tana niyyar tafiya lahira sanan tafito tasha magani tai kwance tana hawaye batare da ta kauda kudin ba sede ta watsar dasu daga kan bed din domin bata bukatarsu ko ganinsu , Se bayan laasar sabeer ya tafi ganin fahad din yadan samu relief , Suma can gida Su ramlat sundawo suka samu mommy nata kuka suka zauna tayata, Fahad na kwance kan cinyar faseelat tana shafa sumar kanshi tana hawaye tace "abbu plsss tell me menene yasaka a wannan halin ? u left here kana farin ciki kadawo cikin mawuyacin hali plsss tell me menene?" Hawaye masu zafi suka zubomishi yace "bakomi ciwon ne kawai yazo " Ta tsaya da shafar sumar tace "bana ganin akwai abinda yakamata kaboyemun a rayuwarka nice fa faseelat ur wife ur secret" Ya riko hannunta yana hawaye yace "I will tell you amma its my secret banson kowa yaji ki boyeshi kamar yadda zan boyeshi" Tace"I promise you bazan fadawa wani ba" Ya saki hannunta yanata motsa baki yana so maganar ta fito yasamu yace"mommy is the one that send armed robber's to me ,can u believe it mommy ce ta turo a amshi kudi awurina" Hawaye suka wanke mai fuska yace"mommy nafa the woman that take care of me and brought me up, nakasa yadda da abinda nagani some kudin da aka dauka awurinta akan gadonta faseelat wannan wace irin jarabawa ce takesamu na ?" Faseelat tafashe da kuka tana share mai hawaye ta rika girgiza kai don itama takasa yadda tace"mommy baza tai maka haka ba she love you bazata iya wannan ba" Yace "but she did I swear itace because ta nuna hakan ta yadda ta tsorata kuma me yakawo kudin a gidanmu?" Faseelat ta girgiza kai tace "kayi hakuri plss " Yace"I luv mom ta kula dani tamin duk gata daban samu awurin mahaifiyata ba ,wannan baze sa nadena daukarta uwa ba bazesa namanta alherin da tamin ba plsss kirike min amana" Ta daga kai tana hawaye yayi shiru yace "mommy ?mommy saboda kudi......." Ladidi da tazo bakin kofa takira faseelat don duk yaran suntashi taji komi tace "chabbbb secret manya " ta koma dakinta jikinta na bari takira Umma , Umma suna kwance itada daddy ta dauka tace "Ladidi miye nakiran daga tafiyarki" Ladidi tai kasa da murya tace "Hjy wlh inasonki duk abinda naga ze cutar da ko ahalinki ne bazan bari ba " Umma tace "eh yaakai ?" Ladidi tace"fashinnan da akaiwa alhaji fahad ashe Matar nan ta babanshi ce ta tura masa yanfashin yanzu naji yana fada wa ita Hjy don dazun yadawo yana a man jini seda aka kira doctor naji yana cewa its secret" Umma da tundazu ta mike tsaye tace"secret din banza wlh seta fiddo kudinnan kaga makirar mata daita mukaita kukan abun a time din Ashe itace tsinannar kai nagode Ladidi zanbaki wani abu don jindadin wannan labarin" Ladidi tafara godiya Umma takashe wayar tanata huci tafadawa daddy shima ya hau sosai don rashin imanin yayi yawa danka? Yatashi yayi wanka yafita be zame koina ba se police station, yafada masu sukai gidan mommy , Tana ta kuka police suka shiga megadi ya fada mata tayi baki domin da personal kaya ajikinsu , Tafito idonta kumbure tanata kallonsu tace"bangane ku ba" Suka fiddo I'd card nasu sukace "mu police ne munxo ne muyi bincike a gidanki" Mommy tafashe da kuka tabasu hanya tace"enter" suka shiga suna bincike Su ramlat suka fito sukai cirko cirko suna kuka ba jimawa police suka fito da kudin suka tasa mommy gaba suka tafi police daita, Su ramlat sunata ihu ta koma cikin gida ta dauko waya ta kira fahad , Faseelat ta dauka takara mai a kunne , Ramlat na kuka tace "yaya munshiga ukku police sunzo sun tafi da mommy ka temaka mana " Besan lokacin da yamike xaune ba yana kallon faseelat bakinshi na kyarma yace "how will this be possible yanzu mukai maganar dake yaakai har wasu sunji?" Tana hawaye tace "wlh bani bace kasanni hero Allah bancika fadi ma wani damuwa ta ba bare kuma wannan da kace amana" Jikinshi na rawa jijiyoyinshi duk suntashi yace"yazaai na bari mommy tai prison baze yiwuba " Ya fita dasauri ,faseelat nata kiranshi yafita kamar bame ciwo ba, Yafita ya nufi police station, Faseelat ta fito tana kuka taisa dakin yara tace "Ladidi waya saki fadin wannan maganar dama ke munafuka ce ko?" Ladidi ta fiddo ido tana sallallami tace"wlh Hjy alkawari ne na dauka duk abinda nagani koji dangane da Umma ko zuriarta se inda karfina yakare kuma ni wlh bana labe nadeje kiranki naji kuna maganar dabe kamata akirata sirri ba" Faseelat tace"to kinyi dede ni bazaki cigaba da zama anan ba ki tafi can wurin ummar ni bazan zauna dake ba" Ladidi tace"to Allah yabaku hakuri " Tafita ta kwashi dilarta se gidan Umma , Fahad na zuwa police station har an garkame Umma ,dakyar yasamu akabarshi yaje ganinta mommy tana ta kuka , Ya rungumeta yana kuka yace "mommy kiyafemin plsss wlh bani bane " Ta rufe mai baki tace "nasani dana nasan bazaka tabamin haka ba kana sona don Allah nikuma inason ka ne ba donshi ba ,da nasoka ne saboda mahaifinka yakara sona kuma nasamu daga baya kuma inasonka ne saboda kudinka ,amma yanzu son tsakani da Allah ne nake ma na tausaya ma halin dana jefaka tabbas ni natura su amma bance Su taba minkai ba nace musu kudin kawai zasu amso" Fahad yanata hawaye yace"why ?why? Mom!! mommy kinga abinda kika jawomana duniya zatasan abinda kikayi mommy zaai mana gori makiyan mu zasuyi dariya" Mommy tace"kayi hakuri plsss sherin shedanne" Sunata kuka aka meda mom don inspectors sunzo zasuyi mata tambayoyi , Fahad yakoma mota yayita kuka, Aciki ko Su ukku sunsa mommy gaba cikin tsawa yace"saboda me kika tura masa yanfashi ?" Mommy tace"kudinne kawai nakeso" Wani yace "don ba danki bane rikonshi kawai kk?" Tace"bahaka bane" Ya kwalha mata mari mommy ta dafe kuncin tana kuka, yace"to ya abun yake? mutumniyar banza kin batawa yaranki da danginki suna kinsawa yaranki bakin ciki" Mommy ta cigaba da kuka dan me saukin cikinsu yace"a ina yan fashin suke dama tare kuke suna maki aiki?" Mommy ta girgiza kai tace "wlh bansan suba through cellular nasan su kuma wlh bance su yiwa kowa komi ba" Police yace"wacece cellular? " Tace"she's my freind " Insp yace"kibamu address na armed robbers naki daita wacce tahadaki dasu dan

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});