Chapter 62
Chapter 62
da keys a hannu ya kamo hannunta suka fito daga cikin gidan ya bude mata motor ta shiga ya zagaya yaja sukabar gidan ,shide baba tsoho yanata kallon ikon Allah yadda yaketa ganin Aisha na ficewa da kuka yasan akwai matsala, Suna kan hanya yana tuki da hannu daya hannunshi daya kan cinyar faseelat, tunda suka fito take ta kara zubda hawaye, Ya kalleta ya meda kai kan titi yace "kiyi hakuri cutie ki dena kuka ,Aisha bata isa ta hanani aurenki ba inasonki sosai fiyeda yadda zaki harsaso, ki kwantar da hankalinki aisha zata sauko insha Allah " Faseelat zuciyarta zafi kawai take yadda Aisha ta wulakantata ga zafin yankan da taiwa fahad da takeji kamar ita akaiwa, Ta Kalli hannunshi dake kan cinyarta Tasa hannu ta rufe fuska jin kukan da ya taho mata tafarayi tana jan numfashi, Fahad ya dauke hannun daga kanta ya shafi kanshi zuwa sajenshi ya fitar da iska me zafi daga cikin bakinshi gabadaya Sun caza mishi kai yace "cutie ya kikeso nayi ne? Yanzu kina ganin zan bari kitafi gida kina kukannan? Kiyi hakuri plsss" Ta daga kai ta jawo hijab dinta tafara share hawayen dake zubomata tana sharewa wasu na zubowa, Ya girgixa kai ,har suka kawo kofar gidansu, Ta bude zata fita yace "kode nakaiki asibity ne ko akwai inda ke miki ciwo? " ta girgiza kai cikin muryar kuka tace "thank you "ta bude tafita ta shiga gida dasauri, Yakara murmuxa gashin kanshi kanshi na zafi sannan ya tada motar ya nufi gidan mommy, Faseelat dasauri ta shiga gida ummi da tundazun ta duba bataga faseelat ba ta ga wulgin faseelat dasauri tafito daga dakin abban tabi bayan faseelat da kallo kayan jikinta a cumumuye ga jini saman kan hijab din zuwa kasan hijab din, Hankalinta ya tashi tabi bayan faseelat, lokacin faseelat ta yaye hijab din tahaye can karshen gado ta hade kai da gwiwa tana kuka, Ummi ta shigo dakin tana kallon gashin kanta cumimiye tace "kee daga ina kike " Faseelat ta dago tana raba ido tafara nazarin me zatacewa ummi, ummi tace "dan ubanki ba magana nake miki ba? " Faseelat ta fara yarfa hannuwa tana kuka, cikin zafin rai ummi ta haye kan gadon ta shakarota cikin tsawa take cewa "bazaki fadamin ba ne dan ubanki daga ina kike? " Abba yafito daga daki jin kakari da fadan ummi yayi sauri ya shiga dakin ummi ganin ta shakare faseelat yayi sauri ya je ya janye faseelat din yana kallon ummi yace "haba asiya kibari mana aibata haka zaki tambaye ta ina tajeba " Ummi tace "alhaji yarinyarnan harta san takwasa taje wurin saurayi? Yaga ma tumurmusarta ta dawo tana kuka, jibi hijab dinta "ummi tajawo hijab din tana nunamasa tace "duk jinine jiki wlh faseelat ta iskance tunda har taiya bashi kanta kafin aure " Faseelat ta dago tana zare ido jin abinda ummi ke cewa, abba cikin mutuwar jiki yakebin faseelat da kallo duk ta harmutse, ummi tace "nikam nagaji alhaji dan Allah kasamu yaronnan kace ya turo tunkan ta jawo mana abun kunya" Abba bece komi ba yabar dakin ummi tazo zata kawowa faseelat bugu faseelat ta kauce tana zare ido tace "wlh ummi banyi komi ba, naje bawa anti hakuri ne, shine ta yankeshi a hannu amma wlh baai komi ba " Ummi cikin rashin yarda tace "gafara can da Allah ni zakiwa karya, ko ni makauniya ce? ke kikasani dan wlh ko aurenki yayi bazaki wata daraja ba sakarai kawai yo miki so hauka ne da zaki je kibashi kanki, kin kyautawa kanki ai " Fuuu tabar dakin faseelat ta fashe da kuka ta jawo pillow ta danne kanta dashi ta cigaba dayi, ummi nafita bataga abba ba har yabar gidan takoma dakinta ta buga tagumi zuciyarta na zafi, tundazu maganar da sukeyi da abba akan faseelat ne don yaji abinda yafaru jiya Sunata neman mafita sega sabuwa ta billo, Aisha nashiga cikin gida takara sakin kuwwa da mommy dasu ramlat sukayo waje, sadiya tai sauri ta amshi amira daga hannunta, Aisha ta rungume mommy tana kuka, Mommy tace "wato Aisha bazaki bi shawarata ba ko? Yanzu mi yakawoki da safennan?" Aisha na kuka tace "faseelat dince wai tazo bani hakuri shine nahauta da duka ina cikin dukanta shine yazo ya mareni shine na dauko wuka zan soka mata shine yarike da hannunshi duk yaji ciwo ahannun " Hjy tace "wato de bakijin magana ta kenan ko? yanzu da kin kasheta fa? Kema ba barinki zaaiba, nace kiyi hakuri kibar lura da abubuwansu kinki, inaji miki tsoron ya sake ki dan masu irin wannan haukan da saki suke karewa, kinga shikenan se ita wasila take kowa tasami yadda take so" Aisha tace "wlh bataisa ta rabani dashi ba "ta cigaba da kuka, Ramlat dake gefe tace "kinyi dede anty gwara da kika ci ubanta da kyau " Mommy ta banka mata harara tace "tashi kiban wuri " Ramlat tatashi tabar wurin dama sadiya bata zauna wurinba tunda ta amshi amira ta wuce daita ciki ta kimtsata, Mommy ta medo hankalinta kan Aisha taja ta tazaunar daita kan cushion tace "haba Aisha inafada miki abinda yakamata kiyi kina kaucewa, kiyi hakuri kibari ayi auren karkimanta fahad a tafin hannuna yake ya daukeni tamkar uwa, ba abinda waccan zata fiki awurinshi inde zakibi shawarata " Aisha takara saka kuka mommy nata ban baki amma taki denawa, Seda fahad yafara zuwa hospital akai mishi dressing sannan ya taho gidan mommy, Yana shigowa ya gansu main pallow yaude fuskar mommy ba walwala dan taji zafi da ya mari diyarta akan wata, Yazo ya zauna gefen kujera Aisha ta dago ido tana kallon hanninshi da bandage ta cigaba da kuka kanta kan cinyar mommy, fahad yace "Aisha kiyi hakuri kizo mutafi gida banso na dakekiba " Aisha batace komi ba mommy na kallonshi tace "inaganin kabarta anan ta danyi kwana biyu tadan samu natsuwa sannan se ta koma don naga duk tafita hayyacinta, kayi hakuri daita da duk abinda zatayi anan gaba, nide namata duk nasihata taki ji " Fahad gabanshi ya fadi don be tunanin zeiya 2days batare da matarshi ba wannan nema yasa yake tafiya daita duk inda zashi, Cikin rarrashi yace "Aisha kiyi hakuri mukoma gida, kinsan bazan iya kwana nikadaiba " Ta dago fuska ta watsa mishi harara ta meda kai kan cinyar mommy, Mommy ta canza maganar tace "dama inadawowa daga gidan kawunku se gata ai naso nakiraka tazo ta hargitsamin lissafi, naje nasameshi munyi magana yace kaje kuyi maganar kasameshi a office " Aisha tatashi ta haye bene dagudu jin abinda mommy tace Fahad Yace "Nagode mommy bari naje nasameshi " Ya tashi yafita yaja motar zuwa gidan kawunshi rabiu, Yana fita mommy taja tsoki, tace "dole fa intashi tsaye kar abinda na raina yazo yafi Karfina " Fahad har cikin office din alhaji rabiu ya shiga ya zauna suka gaisa alhaji rabiu yace "danbaba mommynka tazo mun da maganar kanaso ka kara aure, naji dadi sosai ka girma kazama babban mutum ai karin aure sunna ce kuma mutum nakara girma,sede bata fadamin gidansu yarinyar ba nace ta turoka muyi maganar" fahad yayi murmushi yace "Daddy sunanta faseelat gidansu a kofar durbi yake bazawara ce babanta sunanshi alhaji maaruf
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183