Chapter 111
Chapter 111
light heart and her beautiful smiling " Ya kara matse pillow ya rumtse ido yana tuno yadda yakejin natsuwa idan ya rungumeta hawaye masu zafi suka zubo mishi ya bude ido yace "I love her I will surely die with her love, ko tana ina yanzu? "(niko nace mishi ai tayi aure 🤣) "inafatan ki kara zama Matata akaro na biyu saboda inasonki nine nafi kowa sonki" Jamila tagaji tai shiru cikinta se juyi yakeyi setaji kuma tana regretting abinda tayi, she love khalil so much bazata iya rabuwa dashi ba, tasan ta bata mishi rai sosai tunda har yayi mata hijira agado ta sauko daga kan bed din tabude fridge tasha ruwa kamar barauniya tana sanda ta nufi dakinshi, Yana ta kallon silin ta turo dakin ta shigo ta durkusa kasan kujerar da yake kwance tace"dan Allah yaya kayi hakuri wlh duk sharrin shedanne da na zuciya I promise you bazan sake ba kayafemin " Beko kalleta ba yakira sunanta "Jamila! " Ta kura mishi ido yace "kin matukar batamin rai da kika nuna mahaifiya ta bakomi take agunki ba nayi zaton zaki bata girma fiyeda nikaina amma bahaka ba, wlh rabin son da nike miki duk ya tafi tunda har kika iya wulakanta min uwata kitashi ki tafiyar ki dakinki tunda kin fadi ta cikinki aise kije ki bacci " Jamila ta riko hannunshi dasauri hankali tashe tana zubda hawaye tace "Dan Allah kayi hakuri karka dena sona wlh nafison ka fiyeda komi ka dawo da duk sonda kakemin zan gyara kuskurena" Yaja tsoki a zuci yace madness its true fa jamila kanta da motsin dukda yarinta da kuma hauka, Tace "plssss wlh zan gyara namaka alkawari zanso ta kuma zan bata girma bazan kara yin korafi akanta ba " Yayi shiru taita risgar kuka yagaji yace "Dan Allah karkisa dodon kunnena yayi ciwo naji inasonki na kuma hakura shikenan? " Tace"se kuma kadawo da son nawa da kace ya tafi " Abun de na yarinta yace "to ya dawo shikenan kije ki kwanta " Ta share hawaye da bayan hannu tace nima anan zan kwana tare da kai " Ya dafe goshi yace "OK tashi mukoma dakinki kar jikinki yayi ciwo anan " Ta kamo hannushi ta tashi suka tafi dakinta suka kwanta ta matsa ta rungumeshi sosai tana kara bashi hakuri shiko tunaninshi ya tafi akan gobe yadda zasuyi da hjya, yayi shiru yanaso tasamu bacci ne kawai saboda cikin ta, wansafe fuska ba yabo ba fallasa yake shirin fita, jamila tagama breakfast ta shigo ta sameshi tai zaune tana ta kallonshi so take takara bashi hakuri kuma tana tsoron ya dawo yi mata fada, Jiki amace tace "ga breakfast dinka " yana saka hula yace "banci ki dauke abinki" tafara hawaye tace "kacemin ka hakura ni kawai kabarni har ita inje nabata hakuri " yace "karki kuskura ki kara taka kafa waje bada izinina ba kinga jiya na shareki amma next time wlh sena gwadamiki nawa kalar haukan, ki kwashe kayan abincinki wurin hjya zanje nayi breakfast dina " Ta dora hannu akai "nide nashiga ukku ni jamila " Yace "bakwai kika shiga ba ukku ba, mental " yazo ze fita wufff ta kamo gefen rigarshi tarike tana magiya" dan Allah yaya khalil kayi hakuri na yarda banda hankali, wlh nayi nadama bansan meyahau kaina ba " ya kalli rigarshi ya kalleta yace "cikani " Taki Saki ya bige mata hannu ya nufi kofa, beko samu cikinta ba ta dafe ciki ta duke tafara ihu "wayyo Allah cikina wayyo ya khalil" da gudu ya dawo wurinta ya duka yana fadin "lpy meyasameki ko mutafi asibity ?" ta rika yarfa hannu" yaya cikina zaya balle marata " hankalinshi ya matukar tashi tuni tausayinta ya mantar dashi lefin yace "sannu yi hakuri bari na samo mota mutafi asibity sannu " ya juya yafita dasauri, ta cigaba da kuka tana kuka tace "inba haka naiba bawai hakurin zeba " bayan 10mnt ya shigo tai shiru kanta Duke akushin ya wuce ya dauko abaya yazo ya rikota zesa mata sutafi hospital tai fuskar yaushi tace "yadena ciwon ai base munje asibitin ba " Ya kalleta yace "a, a mutafi likita ya dubaki" ta girgiza kai tace "kabarshi na warke" yayi shiru yana kallonta na seconds ya tashi ya fita ya sallami me motor da ya taro, Yadawo wurinta still tana nan daga tsaye yace mata "lpy lau de ko don fita zanyi " ta dagamai kai tace "amma kayi hakuri bazan iya cin abinci ba in baka yafemin ba " Ya yamutsa fuska yace "to naji na hakura ai kici abincinki nima ki ajiyemin nawa zandawo naci " Tai murmushi ta share hawaye tace "nagode yaya " Ya kalleta ya fita, bawai dawoma abincin zeba dan kawai tade ci natan shi bata abinci yake ba yasamu ya gama da hjya tukun, da shigarshi gidan hjya yaganta fuskarta kumbure ,ya duka gaisheta"hjy ina kwana? " tace"bawannan ba saki nawa kaimata?" yayi shiru ya sadda kai gabanshi na faduwa, Ta daka mai tsawa "bada kai nake ba shin baka saketa ba kenan?" yayi shiru kanshi kasa de yana durkushe, tace"wlh khalil ka rako maza duniya, sammm bakai kama da namiji ba, matarka ta zagi mahaifiyarka ka kasayin komi akai da wani ne wlh seya ci ubanta sannan yatura ta gidan ubanta" "katashi kaje ka saketa tunda sena koya ma yadda ake nuna bacin rai " cikin kaskantar da kai yace "hjya dan Allah kiyi hakuri wlh yarinyar nan baita kadai take ba tana da iska, tunda ta dawo dede nabata labari take kuka tanaso tazo ta baki hakuri kiyi hakuri dan girman Allah" Hjya tai banzar dariya "hehehe he! khalil nifa na haifeka nafika sanin duniya nawa kake yanzu, to wannan karyar batai ba sakarai solombiyo bawan mata, katashi kaje ka saketa saki ukku zaka mata ringissss dan kai daita har abada wlh" yayi shiru ranshi na zafi tabbas jamila batai ba amma he love her kuma tausayinta yake dagayin aure se saki, kuma shi yatsani ma saki kuma bayason yabawa wata danshi ko diyarshi dan baya da tabbacin zata rike shi amana tundade jamilar yarinya ce kuma tanasonshi maybe ta gyara, yanajin tsoro kar yakuma samun wadda tafi jamila hauka shide yasan yayi missing yayi missing mace me tsada, Murya sanyaye yace "hjy ayi hakuri de aduba ajanye maganar sakinnan she's very young kuma kiduba baatashi yi mata aure ba amma akabani ita, iyayenta bazasuji dadi ba, kiyi hakuri hakan baze kara faruwa ba ,kiyi hakuri kodan cikin jikinta taci albarkacin shi Allah mafa yatsani Saki hjy " hjya ta zaro ido "Allah ko ustaz alaramma ash sheik khalil, toni ina ruwana da iyayenta aida nasan basu yi mata tarbiyya ba da bazanje ba, tobari kaji wlh tallahi seka saketa dole karabu daita ko kazaba koni koita shasha " Khalil ya dago fuska Yakalleta yace "haryanzu hjy baki lura ba? Baki fahimci abinda ke faruwa ba, ni bawani so na musamman nakewa jamila ba,akan wanda nakewa faseelat hjy ki tuna baya mana yakamata ace kin dau darasi Dan Allah kiyi hakuri karki matsa na saketa kinga fa siyama na wurinsu abun ze zama matsala, zanwa jamila magana zata zo tabaki hakuri kuma bazata kara ba " Hjy tace "aikoni nadauki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183