Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 103

Chapter 103

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,190 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tazo tai kwance zuciyarta na cigaba da kuna, Da karfe 8:15 su faseelat suka hadu dinner sunata labari amira kokadan bata rigimar mommynta dan wani lokaci tana gidan umma ko mommy, Faseelat ce tai abincin tunda Mansura tai sarving faseelat takurawa abincin ido suko sunata ci, Mansura ta dago tace "anty yanaga bakicin naki " Faseelat ta yamutsa fuska ta ture abincin tace "banajin dadin jikina wlh gabadaya banjin dadin kome kawai kuci abincin ku bari Natasha na hado tea ya isheni " Ta mike ta nufi kitchen Mansura tabi bayanta da kallo tun dazu takeganin kamar ciki ne da faseelat, bata koma gun dining dinba ta nufi palo ta zauna tasha tea din shima sama sama, ta mayar da sauran kitchen, Suka wuce daki sukai shirin bacci sannan suka zauna kallo, Itako faseelat na can dayan bedroom din yau tun kafinma ta kwantan takejin temperature na jikinta ya sauya tana cikin saka kayan bacci fahad yakira har tai ring ta tsinke bata dauka ba batare da numfasawa ba ya sake kira, nanma ta share se ana ukkun ta dauka, Hankalinshi yagama tashi jin ta dauka yasaki ajiyar heart yace "I hope all is well naga inata kira baki daukaba "? Tai smiling tace "ni naisa na share ka har jira nake fa ka kira ina wanka ne yanzu na fito" Yayi shiru for seconds sannan yace "kin rikitani da yawa honey anya zan iya sati biyunnan kuwa? " Faseelat tai dariya tace "zakaiya gashi har kunyi 8days " Yace "hmmmm u won't understand " kira ne ya shigo wayarshi call waiting, yana dubawa ya gani yace "oh god wai ina yarinyar nan " faseelat tace "tananan lpy lau " Yace "plsss take the phone to her wani business partner dina ya matsamin tunda yaga pics dinmu a insta dana dora gabadaya ya rikice yafadamin he loves her kuma he's ready to marry her kikai mata wayar I want to ask her few questions " Faseelat tace "alright bari nakai mata wayar" Ta fita adakin sunata waya da fahad, Ta shiga dayan bedroom din ta hango amira kan bed hartayi barci Mansura na zaune kan kujera kujerun sunba ta baya gashin Mansura kawai take hangowa wanda ya Zuba har akafada, Ta nufi wurinta da niyyar kai mata wayar, but tana matsawa kusa taga abun mamaki lady tana sanye da rigar baccinta kafafunta duka akan kujera ta budesu hannunta a cikin HQ tana riding kanta while dayan hannun nakan breast dinta tana shashshafawa passionately phone dinta a kan cushion din tana kallon wani BF wanda bakajin komai se nishin masu yin xx din tayi nisa sosai don koji ma batayi, Faseelat gabanta nafaduwa tacire wayar akunnenta cikin tashin hankali tace "Mansura me kikeyi haka? " Mansura tai wuf ta hade kafafunta gu daya ta danne wayar jikinta na rawa tanajin matukar kunya kanta a kasa kamar ta tsaga kasa ta shige , Dandanan faseelat taji zazzabin ya ida rufe mata jiki ,murya na rawa tace "sister kinsan ko illar abinda kikeyi? Masturbation da kanki sister haba lady me zeja ki banzatar da pride dinki, ur virginity is ur pride haba "ta dafe kai Hawaye suka zubowa Mansura tace "kiyi hakuri anty kaina ya kulle tun ina ganin illar abinda nake har nadena, bakomai yajawomin ba se matsananciyar shaawar da nake fama daita ,tun ina ss3 hakuri na yafara karewa gashi daddynmu baya mana aure se mungama school anty khadija seda ta gama degree a California anty fatima kuma seda ta gama school of nurse india sannan aka musu aure,tun danai candy tun kafin nashiga jamia nake biyawa kaina bukata dan karnafada aikata zina kuma banida bakin cewa amin aure danko saurayi banidashi" faseelat ta zagayo tazo ta zauna lady taki yarda su hada ido tana kallonta tace "wannan ai ba hujja bane shi masturbation din shima ai zinane kikeyi kawai baki hakuri bane da kinyi hakuri da komai zai wuce bansan ya kikeji ba amma nasan bazaki fini desire ba tunda nafara menses nake fama kullum senayi dreaming hakan besa nabi wata wrong way ba saboda nasan kome zanyi is not good for me kuma Allah nagani na ban kuma fadawa kowa damuwa ta ba wannan yasa ummi na tasa dole na auri wanda takeso ko kadan banyi niyyar rabuwa dashi ba, amma da aurenshi gwara babu kullum yakan tadomin desire sannan ya tafi yabarni seda nai kokari sosai nakai zuciya ta nesa sannan wata na takwas dashi nafito lokacin dana auri yayanki lokacin naga amfanin hakuri na saboda ya sameni a cikakkiya ta duk da cewar na taba aure wannan yasa nakara samun zuciyarshi, yanzu sister idan kikayi aure mezakicewa mijinki tunda nasan yanzu ko bishibishin budurci babu tare dake shekara biyu kina service kanki da kanki me zakice masa?dake da wadda tai zina duk daya zaku zama saboda Kin riga Kin bude kuma kowani bayani zaki masa ba lalle ne ya yarda dake ba ina amfanin abunda kike gashi kina sabawa mahaliccinki" Mansura tafashe da kuka tana kuka tace "anty ya zanyi ne? shikenan duk wanda na Aura kallon mazinaciya ze rikamin?" faseelat tace "a, a ki kwantar da hankalinki karki jawowa kanki ciwo insha Allah baze ganeba amma kiji tsoron Allah kidena yi Allah ze kawomiki mafita " Mansura ta cigaba da kuka jin ankirata mazinaciya faseelat tajawota tana sharemata hawaye tace"kiyi hakuri plsss, insha Allah nan bada jimawa ba zakiyi aure" Mansura tace "ni bazanyi aure ba I'm afraid da yadda zaasameni " Faseelat tace "Kin riga kinyi kuskure yanzu gafara zaki tanema awurin Allah ze kawomiki komi a saukake,nasan kinyi nisa acikin harkar nan sekin dage zakiiya bari kimin alkawari bazaki sake ba, nikuma I will help you da duk abubuwan da nasan suna tightening mace insha Allah kafin aurenki kinhade kinmin alkawari? " Mansura ta jijjiga kai kanta akasa, faseelat tace "kunya ta kikeji sister? " "kidena jin kunya ta kimanta komi inasonki sosai kar wannan abun ya zama silar boye boye tsakaninmu" Mansura ta jijjigakai faseelat tace "kitashi kije kiyi wanka ki kwanta karki sake kihana kanki bacci kinjiko?" ta mike tsaye wayar ta dake kan cinyarta ta fadi ta zaro ido kwata kwata ta manta abinda yakawota wurin cikin sauri ta dauki wayar tana adduar Allah yasa fahad beji maganganunsu ba but tana dubawa taga he's still on the call wanda hakan na nufin yanaji kenan tashin hankali gabanta ysyi mummunar bugawa tai sauri ta latse kiran ta nufi dayan bedroom din ta tun kafin ta shiga wani kiran na fahad ya shigo. Masturbation (istimnai) ya zama ruwan dare acikin alumma baga mata ba baga maza ba baga matan aure ba baga yanmata da zawarawa ba kai de bazaka taba shedar mutum ba tunda dole koda kuna kwana a makwanci daya bakomi nasa kasani ba kuma nasan de bazakabishi toilet ba kuyi wanka tare, yanmata da yawa su sukayi dis virgining kansu matan aure da dama basa gamsuwa da mazajensu sunfada harkar istimnai kuma sunsan illarshi, tomuji tsoron Allah de musan yana ganin mu a duk inda muke, kuma yanason masujin tsoronsa da masu kiyayewa saboda takwa, Innallaha yu hibbul muttakin. Innallaha maal muttakin, Yaayyuhallazina amanuttakillaha laallakum turhamun, Ittakillaha laallakum tuflihun. Acikin alkurani me girma Allah yata kiranmu damuji tsoronsa kuma yafada mana

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});