Chapter 156
Chapter 156
na ba"ta ruga da gudu ta haye sama tafada kan bed tana kuka mecin rai, Aisha ta kalleshi batare da tanuna jindadin abinda yayi ba tace "u see so kake ka kashemusu diya kome? Lalurar jikinta zaka kalla ka tausaya mata mana" ya mike tsaye ya dauki keys nashi yace "u r not serious niko cikin nata ma I hate him " ya tafi office abunshi, Aisha tafara kwasar kaya tana kai kitchen tana shan dariya tana kyalkyatawa "me ciki anata ladabtuwa ni haryanzu I'm not happy tunda baki fara suma ba " Faseelat taci kuka sannan ta tashi zaune kanta na tsananin ciwo ta dauko wayarta ta rike zuciyarta nabata ta kira ummi tafada mata ko adddua ta mata, dayar zuciyar tace a, a yanzu tace kidawo gida ko tazo tama daukeki susa yasakeki, tace ya omer zuciyarta tace cabbbb sokike yau dinnan kizama bazawara don bazaki kwana da aure ba, tace umma, zuciyarta tace haba ki tausaya mata ita dake jinya kuma batama kasar zaki daga mata hankali ne kawai, Ta sharce hawaye tace "to wa zankira?i need help and advisor saboda abun yafi karfina" Zuciyarta tace "adede wannan lokacin bakida me baki shawara se kanki u knew it danginki basa sanshi ke kuma haryanzu u love ur husband yakamata ki kara hakuri ki daure zuwa lokacin da ze dawo gareki yasha fadamiki he loves you yasha fadamiki u r his life kibashi time, kuma bakida Wanda ze temaka miki fiye da Allah, shi zaki koma mawa kina sanya faseelat dan kina ciwo kina cikin damuwa be kamata ki manta da addua ba so nawa kika tashi kika kai kukanki awurin Allah akan ya dedeta ki da mijinki baki taba ba anya kuka will help you? adduar bayan salla daban yakamata kirika tashi kina samun precious time dinnan kashi ukku nadare time din da Allah yake kira yana cewa Wake da bukata na biyamishi ,wake neman gafara ta na gafarta mishi" Faseelat ta bude ido tace "yesss ban kasance me sallar dare ba, kuma kohakanan tanada kyau don samun matsayi awurin Allah, yanzu dole narika tashi sallar nan,thanks my heart for giving me the best advice, " Se hawaye suka cika mata ido ta kalli hannunta da tafin hannun tayi fayau kamar batada jini kuma jikinta yazama very weak tace "I'm sick and weak but duk da haka I will try my best, ya Allah help me give me strength to face all the difficulties of my life " Ta kai hannu kan cikinta tana shafawa tace "I love you dear kana ragemin kewar babanka koyaushe na Tuna da I have his blood in my womb nakanji dama " Karfe biyu fatouma ta kirata bayan Sun gaisa tace "sannu me ciki anjima zamuzo ganinki nida anty tunda safe ina nan ina hutawa kamar kar in koma gida nafada mata zanzo tace zatazo itama taga kawarta zamuzo wurin laasar haka " Faseelat tai dariya tace "sekunzo "takashe kiran Aisha na dakin fahad yadawo daga aiki sunata rikita juna, faseelat ta rika jin ihun su harda na aishar tai murmushin bakin ciki don ita samm sex dinma baya gabanta tun mutuwar amira rabonta dashi yanzu laulayinta bama tajin desire ga kuma tashin hankali sede tanajin ciwo sosai yadda takejin ihunsu dariyarsu amma ita da ta matsa ze hade fuska, Da laasar su fatouma suka taho radiya na tuki domin fatouma bata kware ba tanade koyo , radiya tana tuki tace "amarya ki kokarta ki samu ciki soon don oga duk zubin da kkga yadage yanayi yara yakeso ni shiru saboda ciwon mara kede lpyarki lau yakamata ki haifomana twins seki bani daya ni yar baiwar Allah " Fatouma tana ta dariya tace "anty kina da abin dariya maybe ma kinada ciki, to nide babu amma I promise idan har nariga ki haihuwa dana yaye dan zan kawomiki shi kece mamanshi idan macece zansamata radiya narika kiranta my rival, "taida tana dariya Radiya tace "kamm diyar tawa zaki sawa My rival?wlh fatouma bakida kirki ina laifin kisamata habibaty don nasan kina sona " fatouma tana dariya tace "Allah yabamu gabaki daya nagode anty kullum kina sona kin daukeni sister Allah yakara hadakanmu, wlh kusan kullum se darling ya yabeki maganarki kullum Nifa har kishi nake wani lokaci " Radiya tace "to ya kika iya nice fa uwargida sarautar mata ,ta gaban goshin, kefa cewa yayi temaka miki kawai yake yana kulaki musamman in muna sex sekiji yanata Ihu yana cewa wayyo dadi radiya kinfita wlh kinfita komi lami take kamar koko babu sugar"ita kanta dakyar takai aya tanata dariya, Fatima itama tanata dariya kamar kawaye ko cousin suka isa gidan, Sunata labari suna danna door bell Aisha tazo ta bude fatouma ta tsaya seda radiya ta shiga sannan tabi saboda she respect her tana da hakuri da kawaici sosai most of it yadda ta sakarmata jiki, Aisha ko tana ganinsu tare ta tabe baki tanajin haushin radiya yadda ta saki jiki har suna wani wasa kamar wata doluwa, she wonder ina ajin radiya ya tafi, suna zaune suna labari main falo fahad yafito ya dandasa wanka yana cikin light ash jeans da shirt light purple fuskarshi tamau yazo yawuce su yafita, duk suka bishi da kallo radiya tace "Aisha kuna fama wlh" Fatouma ta tashi ta hau sama tasamu faseelat kwance don cikinta ke ciwo, Suka gaisa Fatouma tace "meyasa bazaki koma gida ba ne can kinfi samun kulawa sosai " faseelat tace "ya hana yace da lpyata akabashi ni" Tace "to Allah ya sawwake inde kinji kwadayi irin namu na yan Niger u should contact me " Faseelat tace "thanks" suka taba labari sannan suka tafi, da dare ita keda girki ta musu tai setting dinning ta komawarta daki ,ummi takirata bayan sungaisa faseelat tace mata gobe zatazo gidan, kamar kowane dare banda karar AC se surutan su Aisha da ihunsu yafito haka yauma, ita kuwa kullum takan kwanta da wuri har tasamu baccin yazo karfe 3-4 take kaiwa tana salla tana addua wani lokaci daga zaune wani lokaci a tsayen, da safe, karfe goma tafita falon fahad dagashi se boxer ita kuma Aisha daga ita se ladies short da vest yana kwance kan cinyarta yana latsa system ita kuma tana wasa da kanshi tana kallo, duk lokacin da yaji ko motsinta se gabanshi yafadi, Taje ta zauna kujerar dake facing dinsu tana hadiye duk abinda takeji, Bayan minutes idonta lumshe tace "hero zanje gida idan ka amince" Yayi banza seda ta memeta sau ukku sannan da kakkausar murya yace " mtswwwww u r free to go anywhere it's ur life not mine who care," Ta bude ido tana kallonshi yanata aikinshi, har yanzu abun yaki sakinta gani takeyi kamar anmata musanyarshi , Zuciyarta na kuna tatashi zata bar wurin, Aisha dake ta son zuciyar ta buga tace "faseelat!!! " Faseelat ta waiwayo tana kallonta tanajin haushinta don ita bazata bari yayi mata haka ba, hankalin Aisha akan TV tace "around 3pm jirginmu ze tashi zuwa Malaysia daga can zamu wuce dubo daddy, so kila bazaki same mu ba, ga gidannan akula dashi idan kinason wani abu u should ask mommy sannan se bayan 2-3 month zamu dawo kila muwuce calipornia daga can to sede kinganmu kawai " Faseelat tai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183