Chapter 11
Chapter 11
" Ya kashe kiran ta sauke ajiyar zuciya da ma ace kanwa na auren yaya da ya omer kawai zata aura, ji yadda yake magana gashi kyakkyawa ga daukar wanka best dress dinta English dress, tace "gaskiya yaya matarka ta mo re wlh" Abba bugawa baba babba waya yayi ya fadamasa abinda ake ciki, yace baya gari se next week ze dawo amma yanzu zeyi sqeesing ya dawo, saboda shine madaurin auren faseelat, Abba be yi kasa a gwiwaba ya fadawa abokinshi yace Dan Allah ya masa bincike akan khalil abokin nashi yace ba matsala, sannan ya wuce wurin kannenshi yafada masa shima yace ze bincika abokinnashi har unguwarsu khalil yaje ya tambayi manyan mutane gamedashi, hakan be isaba seda yaje yasamu principal din makarantar su ya mishi bayani shima, haka suka dage bincike. Bayan kwana hudu zuwan khalil gidansu faseelat ya ragu inyaje yau be zuwa gobe amma suna yin waya tunda ta samu lpya shikenan se hankalinshi ya kwanta amma fa duk zuwan da zeyi se ya ajiye mata bandir din 50 nera guda biyu da Alamu canzo kudi masu yawa yayi, in yabata bata amsa shiyasa yake ajiye mata kawai ya tafi. Bangaren faseelat ba wani improvement saboda har yanzu de ba sonshi take ba watarana in yan wulakancin na kai inyazo ko kallonshi batayi har yakara sa inda indarshi yatafi. bayan sati baba babba ya dawo shima yasa ammishi nashi binciken duk binciken da akeyi abu daya ne ke fitowa bakinsu cewa "mutum ne me kunya da ibada kuma me yawan ambaton Allah, gaskiya khalil ya samu yabo wurin mutane, Hjy saratu ko tana nan ta zuba ido akan al'amuran khalil duk da de batason wainar da yake toyawa bayan idonta ba, yau ummi takira ta tafada mata zasu iya turowa jibi Hjy saratu taji dadi sosai alhaji yana dawowa tafada mishi shi kuma yafadawa wakilansa, Jibi nayi sitting room din baba babba ya cika da manyan mutane su 5, akai gaishe gaishe da ciye -ciye bayan sun gabatarda kansu, sannan suka bada nera dubu 100, Alhaji babba da yake dattijon mutum ne yace karsu kara kawo sisi duk radda suka shirya suka wo kayan sa rana, daya daga cikin wakalan yace su ko yanzu a shirye suke buga waya kawai zeyi akawo kayan sa rana, Baba babba da yake abba ya bashi labarin matsalar faseelat din ya amince ,akasa rana nan da wata ukku, ko minti 15 baaiba se ga kwalayen biscuits da huhun goro biyu manya manya ana shigowa dasu, dayake dama alhajinsu khalil yayi retire shine yabude babban supervision store da kudin retire nashi. da Faraa abba yashigo gida ummi na masa sannu da zuwa tace "wai lpy kake ta faraa " Yayi dariya "surukanki har sunzo sun tafi " Tace "eh se akai yaya? " Yace "uban diya har yasaka rana nan da 3month ran Friday " Ummi farin ciki ya lullubeta tace "to Allah yasa alheri " faseelat na kitchen tanajin abinda suke fada lokaci daya cikinta ya juya ji Kake kululululu, ta tashi da sauri tatafi kewaye tafara fetsa zawo, [7/12, 10:58 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 1⃣2⃣ *dedicated to sis zulaihat* Shikenan yanzu tagane kowa baya sonta har shima baba babba baya sonta, ta dauki mintuna kafin tafito, Su abba ko shigarta kewaye ba su gani ba dan Sun riga sun shige daki, Faseelat wani dutse ne ya tsaya mata awaya, tana tuna firarsu da khalil ta jiya, wai ya mata missed call daya da safe be sake kiraba se dare, ana cikin fira yake tambayar ta wai bata ga missed call dinshiba? Tace tagani amma daya ne yace dayan ai, ai ni bana missed call biyu innayi daya ba bukatar insake maybe Wanda na kira yana busy " Tace "ko? " Bakaramin haushi maganar shi tabata ba, dazun da safe ma yakira bata daga ba, tariga tayi alwashin seta sakashi ya rika mata many missed calls. Lokacin da khalil yaji labarin bakaramin farin ciki ya shiga ba wanda yakasa boyuwa ko da akan fuskarsa ne, Hjy saratu ta banka mai harara tajin haushi tace "seka fara shirin biki bawai yin wata hidima ba " Ya sosa kai "ai Hjy lefe ne kawai aiki na kinsan abba ya dade da bani wani gida da yagina can a layout fenti kawai zaayi se kantoci " Tace "eh dukda haka lefen da Kake gani bakomi ba se yazama aiki, kai lefe fa yana cin kudi sosai ,dan haka yanzu kameda hankali kawai akan abinda ke gabanka " Yace "to Hjy "ya tashi ya fita, tace "shashan banza kawai kamar anmasa bushara da aljanna ko kunya bayaji mtsssw" Shi ko dakinshi yawuce ya ciro wayarshi yayi dialing number faseelat, Faseelat na kitchen stew ma ce take soyawa wayar na hannunta tana chart ya kira, harta tsinke baa daga ba, ya ajiye wayar Ahankali murmushin dake kan fuskarshi Ahankali ya bace, gashi so kawai yake suyi magana, yace "bari na bari zuwa anjima" Faseelat naganin kiran ya tsinke tace"kasake kira in abun ya matse ka " Ta koma charting dinta, kawai se ga maman amira ta turo a group "slm yanuwa inamaku bankwana zamuyi tafiya ni da mijina zuwa Cyprus, se Allah ya mana dawowa I'm going to miss you " Ta tura ma group din da tasa akasa ka faseelat,sega best wishes Nata shigowa, wasu naturo zamuyi missing naki muma da alamu ta dade da sabawa da yan group din, tun ranan da sukayi saving contact na juna basu kara magana PC ba sede a gaisa a group, se faseelat ta bita prvt "anty tafiya zakuyi ne? " Maman amira ta tura mata "eh faseelat gobennan around 4am zamu tafi tareda mijina " Faseelat tace "amira fa? " Tace "wurin momy nakeso mu barta nima nadan huta, inde daddynta ya bari" Faseelat tace "anty kitafi daita mana " Maman amira tace "ai duk takare dole mutafi Daita dan daddynta bana tunanin zeiya 3wks batare daita ba " Faseelat tatura smile emoji tace "yanzu se yaushe knan? " Maman amira tatura "2 to 3 months only " Faseelat tace "zanyi missing naki anty" Maman amira tace "ki dena kira na anty kila ma kin girmeni " faseelat tai dariya tace "yakamata ko insanki " batare da bata lokaci ba maman amira taturo mata pic dinta a kasam sa ta rubuta "my name is aisha, I'm just 23 years old married with one girl name amira " Faseelat na bude pic din ta tsaya kallonta kyakkyawa ce black beauty gajera ce amma baso saiba bata da kiba inde kaganta Zaka iya cewa shekarata 19 Daganinta tana jindadi, ko kayan jikinta Sun isheka kallo, Bata gama kallon Nata ba taga Anturo wani ta bude kasan sa an rubuta "baby amira " Ta tsaya kallon yarinyar yar 3yrs fara fesss irin farinnan ba ja ba gashegen kyau tana sanye da gownt fara tasha twisting, bakaramin burge faseelat yarinyar tai ba, tawani rike kugu ta sunkuya harda su turo baki gaba faseelat
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183