Chapter 70
Chapter 70
Faseelat ta dafe kunci tana tuna zafin marin tafara kuka, Ya dafe kai yanajin kamar ya rungumota yace "kiyi hakuri cutie ni kaina I'm feeling the pain " Faseelat cikin kuka tace "yo kishi hauka ne da zaka daga hannu ka mareni don kawai nayi welcoming danuwana " fahad ranshi bace tuno irin wawar rungumar da omer yamata yace "don kina hauka seki je ki hugging dinshi ba namiji bane shi " Faseelat ta bishi da kallon takaici ta juya zata shige gida, Ya bita yasha gabanta yace "okay kiyi hakuri, amma kema kigane kinada laifi, saboda it really hurt me ganinki a kirjin wani " Ta zagaye shi zata wuce don takaici ya cikata, Ya riko hannunta yace "haba cutie gobe ne fa tafiya ta ko so kike wani abu ya sameni ne kiyi hakuri laifina ne to " Tafashe da kuka, ya janyota jikinshi batare da yasan lokacin da yayi hakan ba yasa hannu ya tallabe ta cikin muryar rarrashi yace "stop crying please,inajin kukanki har cikin raina, kimin hakuri kinji my cutie kar natafi da fushinki bazan iya komi ba innaje can, kece farin ciki na, ki yafemini " Ya omer dake zaure jiyayi kamar ya je ya janyeta yanajin haushi over Sukau basu san dashiba ma Jin ta rage volume na kukanta ya dago face dinta da 2 hands nashi yace "kinyafemin ko cutie na? " Ta daga kai batare da ta kalleshi ba, yace "thank you so much ,I'm happy " yana sharemata hawaye yace "smile mana ko hankalina ze dawo jikina " ta harareshi tadan yi murmushi, cikin jindadi yace "ko kefa, kinga yanzu zantafi hankalina kwance da kau duk kin hargitsa ni, I'm going to miss you " Cikin dasashshiyar murya tace "me too " Yace "sure? " Ta daga kai yace "karki damu zamu rika waya as usual, yanxu I want to go back home, and I want something from you " Tace "what? " Ya langabe kai "good bye kiss from you " Ta danyi dariya ta dora hannu abaki yace "please "yana kara langabewa tace "nooo I can't, zan de yi maka addua, Allah ya tsareku ya kaiku lpy ya medoku lpy " Yayi dariya "wayo zakimin ko? Ni yau I'm not happy with ur prayers, tunda bazaki min kiss ba let me have a good bye hug" yamatso ze rungumeta taja baya tana dariya,, Shima yayi dariya yace "bazaki bari ba ko zaki shigo hannu ne " Ya duba wayar shi kusan 9 :30 maybe sunyi 40mnt a tsaye, Ya meda kallonshi gunta yace "cutie I'm going se munyi waya kenan " Tace "OK please take good care of yourself for me ,going to miss you hubby " Yayi murmushi yace "I will insha Allah, kema ki kula min da kanki " Tace "okay, agaidamin anty " Ya daga kai ta na mishi waving ta wuce gida, Shi kuma cikin jindadi ya ja mota yabar kofar gidan, Acikin zaure faseelat tai kicibus da omer cikin tsoro tafara inda inda, Ya matsa yabata hanya yace "go inside "ta wuce dasauri yajuya yabi bayanta, Tana zuwa ta zauna gefen bed gabanta na faduwa tana fatan omer be ji firarsu ba, ko 2mnt baaiba omer ya shigo dakin fuska hade shima ya zauna gefen bed din batare da ya kalleta ba yace "wannan shine zabinki a matsayin mijinki jagoranki uban yayanki? " Tai shiru batace komi ba yacigaba da cewa "mutumin da besan darajar kiba da ze iya daukar hannu ya mareki with out reason shine ze zama mijinki? " tai shiru kanta kasa yace "kiyi tunani fa sister idan ya'iya marinki awaje inkina cikin gidanshi fa se duka kenan " Ta girgiza kai yace "nasan duk problems nashi da zuwana nakara ganin wani, anya bakinaso kiyi ganganci da rayuwar kiba yakamata ki sauya tunani " Murya slowly tace "yaya duk wani problems da kaji insha Allah ze gyara, kuma marin da yamin it was a mistake, na tabbata baa cikin hankalinshi yayi hakanba " Ta nisa tace "inason shi sosai yaya banajin zan iya rabuwa dashi duk runtsi " Tunda tafara magana omer yaketa kallonta tana kai aya yace "shikenan tunda kince haka amma karki kuka da kowa in aka kara samun matsala kamar yadda kika ki bin shawarata a can baya " Ta girgiza kai tace "insha Allah ba abinda ze faru kamin adduan hakan " Ya mike tsaye ze fita ta riko hannunshi tanaso tai kuka tace "yaya kayi hakuri plsss naga kamar ranka ya baci " Ya janye hannunshi yasaka a aljihu ya sauke ajiyar heart yace "karki damu raina be wani baci ba, nadeji zafin marin da yamiki sosai " Ta langabe kai "yaya plss don't tell ummi about it " Yayi murmushi yace "bama haka dake seda safe "yajuya yafita, Tai shiru tana nazarin maganar omer,kafin ta tashi tafita danyin salla, Fahad na komawa gida lokacin aisha ta dawo, amma bata dade da dawowa ba tana fitowa wanka ya shigo room din yana binta da desire looking ya kwanta kan bed yanajin dadi feeling very comfy, Aisha ta kalleshi ta zauna kan seat din mirror ta jawo mai tafara shafawa tace "mommy tace meyasa bakaje mata bankwana ba ?" Ya na kallonta yace "I'm busy ne akwai wasu aiyuka da naje na kammala " tai karamin murmushi tana shafa powder tace "a office kenan ? " yace "noo " Ta juya tana kallonshi tana murmushi tace "a wurin amarya ko? " Ya zaro ido ya tashi zaune yana kallonta tai mishi farr da ido tace "yeah kobahaka bane " Ya tashi yaje yayi hugging dinta ta baya ya na kallon ta ta cikin mirror yace"yaakai kika sani? " tai yake tunda ya shigo dakin taji kamshin different perfumes wanda ba nashi kadai ba, yanzu da ya sunkuyo takara jin kamshin sosai that means sunhada jiki da faseelat, Tace "yaya hanci na ya dade da hardace kamshinka ko karamin canji akasamu zangane " Ya mike tsaye dasauri yafara sosa keya ta juyo tana kallonshi tai dariya tace "karkaji komi she's your wife to be, maybe tai maka hugging din bankwana ne " Yafara dariya ta mike tsaye da niyyar wuce shi yayi sauri ya dauketa ya dora saman bed yana mata cakulkuli sunata dariya daganan wasan ya sauya, *6am* jirginsu ya daga zuwa dubai. Bayan Sun sauka beko tsaya hutawa ba yayi wanka yafita meeting da zasuyi da AIRAS company, Aisha ko kwantawa tayi don huce gajiya, Bayan 2 days aka kawo lefen da yayi wasu Aisha iri daya Kowace 3 set that make 12, set daya me 6 se 2 set nada 3,3 color dinsu purple da pink da brown, ya kashi kudi sosai he spend more than 10 millions akan lefen ba kaya masu arha ne acikin akwatunan ba, Lokacin da Aisha taga lefen she's not happy at all sede tayi pretending tana murna tai hugging dinshi tana godiya, yayi murmushi yace "don't take them as kayan fadar kishiya, nayi miki sune kawai kyautar ki na nan se munkoma gida, saboda naji dadi ganin kin kwantar da hankalinki " Aisha tai murmushi given him kiss tace "thank you " bayan yafita tana kuka ta kira mommy suna vedio call Aisha cikin tashin hankali ta nuna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183