Chapter 15
Chapter 15
" Ya game hannunsa biyu ya saita su akan geme yana nazarinta yace "wannan ba magana bace kide nemo wani abun fadin, kuma aure kamar anyi angama ne " Cikin tashin hankali tace "alhaji ya zakaimin haka? Inace ni na hada abun to yanzu na raba ai shikenan" Alhaji ya zuba mata idanuwa he can't seee sense in her brain, yace "hjy are you out of your sense ?" Tace "ni ban damu ko kakirani mad person amma a fasa aurennan kawai " Ya tashi tsaye yana tafiya yace "ni inada hankali na inke naki ya bar jikinki, wa zan tura ya tunkari dattijon nan da wannan maganar? Mutane masu mutunci masu halacci, ki gama duk haukanki ki dawo dede na gayamiki, ni na fita wurin sanaata" yayi tafiyar shi da ido kawai tabishi ita yake kira mahaukaciya, toyayi kyau, ta jawo waya ta kira khalil, Yana school yayi saurin baro makarantar saboda muryar ta da yaji some how. Yana zuwa ya shiga dakin yana binta da kallo dan haryanzu bata tashi daga zaunen da take ba yace "hjy lpya? " Ta sauke tagumin da tayi tace "khalil ni na hada aurenka da faseelat yanzu kuma banason kasancewar sa " Yace"bangane ba hjy" tace "nade fadamaka ka gaggauta zuwa kasamu alhaji kace kafasa " Yayi sauri ya tashi tsaye cikin tashin hankali, how he will live with out faseelat se kawai ya duke akan gwiwoyinsa ya hade tafukan hannayensa yace "hjy Dan Allah kiyi hakuri inma wani abu ya faru be dace kiyi wannan hukuncin ba, kiyi hakuri dan Allah wlh inasonta hjy " tatashi tai kanshi ta falla mishi mari tareda cewa "shasha kawai katashi kaje kai abinda nace tunkan in saba maka" Idanuwan khalil cike da hawaye hannunshi daya dafe da kumcinsa ya tashi tsaye ya fita daga dakin yanata zazzaro ido saboda tashin hankali, direct shagon alhaji ya nufa, alhaji naganinshi yasan ba lpy ba ya ja hannunshi ya fito dashi waje, suka matsa can suka zauna kan wani slope, Alhaji ya fara magana "ka rabu da maganar saratu mutane kawai ke zugata, ita kuma ta dauka ka kwantar da hankalinka ka je ka cigaba da hidimiminka " Khalil yace "tace dole se anfasa shi inde inason zaman lpy " Alhaji yayi murmushi "kayi hakuri da abubuwan da zatai tayi komi ze wuce, nide ne me daura auren kuma se an daura " Khalil jiki sanyaye yabar wurin be koma gida ba har dare koda ya koma ta rufeshi da fada alhaji ne ya saka ta dole tai shiru shikenan ta dauki fushi da khalil da alhaji ta dena bacci da duk wata hidima, Yau kwana ukku kenan ana jidali amma da alamu de aurennan se anyi shi, danhaka ba bata lokaci ta tafi gidan rakiya suka shige daki, Hjy tafada wa rakiya yadda ake Ciki rakiya tai shiru can zuwa tace "akwai mafita " hjy tace "tame? " Rakiya tace "kawo kunnenki kiji "hjy ta mika kunne rakiya tafada mata, se hjy tai kasake rakiya tace "Allah kuwa hankalinki kwance ba wani tension " Hjy tace "kuma fa kai Nagode kawalliya shiyasa nike sonki" suka tafa hannu hjy tace "bari natashi na tafi se Kinzo har hankali na ya kwanta?"ta tashi ta tafi. Shikenan hankali kwance ta cigaba da hidimar biki. Se kuma lokacin ta sakarwa alhaji da khalil mara, Faseelat da friends nata sunata shirye shirye kuma tunda ta dawo ummi ta cigaba da nata gyaran ,gaba daya faseelat ta rame saboda tunani har yanzu ko digon son khalil babu a ranta tayi adduar tayi adduar shiru haryanzu batajin sonshi, duk wanda ya ganta se yayi tunanin ko rabuwa yasata rama kuma de it's normal thing mafiya yawan amare na rama,. Yau saura kwana biyu biki yan biki tuni suka fara cika gida mutanen Niger su dije da ammah dasu fadila duk har suniso, anata hidima faseelat tasha kunshi anyi mata relaxer da kitso jelar gashin har kafada,tayi kyau sosai, shima angon duk ya rame yayi wuri -wuri dashi saboda hidima, abubuwa sunyi yawa, Yau din kuma akaje akaiwa faseelat jere, anata yaba kyan kayan har dakin khalil ansakawa kujeru da karamin gado. Gobe NE daurin aure dukda de bawani event amma maza zasuuyi walima ita kuma faseelat yau sukayi setting, wannan yasa duk suke busy khalil rabindshi ma da faseelat tun jiya, Can bayan Maghreb alhaji yaji duk bejin dadi tunda hjy ta sako fitina hawan jininshi ya tashi hakanan yake shan drugs be kwanta ba, yau abun yayi yawa gida ya dawo ya shige daki ya kulle, bawanda ma yagansa suna can ciki suna hidima, Yayi kwance yana dafe da zuciyarshi yana meda numfashi, Sega rakiya tazo hjy saratu ta jawota kofar dakin alhaji dan privacy, suna magana kasa kasa rakiya tace "inafatan kinnyi duk yadda malam yace? " hjy saratu ta babbake da dariya "yo mi zanjira? Kede Allah yabarmu tare "suka cigaba da magana alhaji yanajinsu, gabadaya tunda suka fara magana hankalin shi ya tashi nan ciwonshi ya taso haikan, yanata meda numfashi yana fiddo, suko su hjy suna Gama magana sukabar gun bayan Sun kamo wata fira daban, Alhaji ko zuciyarshi kamar zata fashe haka ya keji dandanan yafara karanto hailala yana ta memetawa har ya cika, Se bayan ishai sosai wajen karfe 10 :30 hjy taje kofar dakin tasan de yanzu yaisa ya dawo ta fara kwankwasa kofar shiru gata kuma a kulle daga ciki, se ta koma ta window ta haska torchlight saboda ba haske dakin seta hango alhaji kwance, tai ta kiran alhaji amma shiru ta kwartsa ihu "ni yau nashiga ukku na Lalace ni saratu alhaji ya mutu " ihunta yasa duk kowa ya fito su siyama da sauran yanbiki duk suka yo out, kowa nata sallallami suna leka windon itako ta zube kasa tanata ihu, siyama na kuka takira khalil ta fada masa ,hankali tashe yayo gida da temakon zarto aka yanke kubar suka shiga dakin, alhaji de ya mutu, kuka kawai sukeyi ba yaro ba babba dandanan labarin mutuwarshi ta game dangi da yanuwa, Su ummi tunda akadamata tafara hawaye, Allah kenan me iko akan komi, shine kadai yakeyin komi a duk lokacin da yaso,mutuwa bata da notice kuma baajin alert ko wani sign zuwa kawai take, ana gobe daurin auren dansa shi kuma ya mutu, Allah yajikan musulmai ya musu gafara. Su faseelat anbaje kan bed itada friends da dangi labarin aure kawai suke yadda zasu kula da mazajensu se ga ummi da wannan labarin suma Sukai jingum jingum. da karfe bakwai aka kai alhaji gidanshi na gaskiya, sabon gida inda mutum ke girbar abinda ya shuka. tare da baba babba akai janaiza bayan sunkoma wurin zaman makoki shi da daya daga cikin wakilan khalil Sukai magana akan daurin aure zaa dagashi se next week, Waccan dattijon ya juya ya na kallon khalil da kanshi ke sunkuye hannunsa kan gwiwa duk Bayan seconds yana share hawaye, ya girgiza kai. Hjy saratu da siyama sunsha kuka kuma suna kanshi gidan biki yazama gidan makoki ,bayan kwana ukku da yawa daga cikin yanbiki suka koma gida kafin ran bikin yayinda yan niger tuni sunkoma gida senanda 4 days din. Tunda abun Yafaru khalil ya sake komawa wani kala dan haryanzu a hurhurce yake, faseelat de
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183