Chapter 126
Chapter 126
ya tashi ya fita yanajin kamar yayi kuka, faseelat jitayi kamar tajawo shi ya dawo ya zauna dan zamannan nashi setaji har karfin jiki tasamu, yana fita umma taja tsoki, har lokacin ummi na tsaye da hannu abaki, umma ta kalleta tace "se hakuri yaran zamani basu da kunya kokadan"batasan ma abinda sukayiba zaman shin agadon kadai ma taga bedace ba, Aran ummi tace "aini naga dahirrr" umma takarasa ta ajiye kulas dake hannunta da ledoji ta zauna gefen faseelat tana kallon fuskarta, datake kamar meyin bacci, ta juya ta kalli ummi tace "bacci ma take ko? " ummi tace "ihmmm idonta biyu " umma ta riko hannunta tace "daughter yau bakison ganina ne? " Faseelat ta bude ido badan taso ba, bata kalli gun ummi ba tace "sannu da zuwa umma " Umma tace "yawwa ya jikin? " faseelat tace "naji sauki" ummi tace "kwarai kau taji sauki azoma a sallame mu mutafi gida haka ta karasa warwarewa acan" Umma tai dariya tace "zaman asibiti akwai cin rai dama amma tunda ta samu lpy gwara ku koma gidan " ummi tace "ai dole saboda banga amfanin zaman da muke ba " umma tai dariya ta meda hankalinta gun faseelat tace "yau tuwon shinkafa miyar shuwaka na miki danta temaka jinin da yarage ya ida wankowa, inafatan zakiiya ci? " faseelat ta daga kai, umma tafara zuba abincin faseelat ta saci kallon ummi taga har lokacin ita take kallo takara lumshe ido sosai, Umma nagama zubawa ta tadata zaune ta rika bata batajin yunwa bataci sosai ba tace takoshi, Umma na nan zaune zuwa sha biyu da 30 lady da safiyya suka zo sannan suka tafi tare, Suna fita kamar ummi najira tace "kede anyi jarababbar banza daga zuwanshi kin sakar mai jiki yakara dura miki wani cikin yakara zubardashi shasha wadda batasan ciwon kanta ba" maganar ummi tabawa faseelat dariya aiko tadora hannu abaki tafara dariya ummi tace "dariya nabaki ko zata koma maki kuka don alhaji babba yace dole seya sakeki bazaki komaba kuma kinsan shi in abu yabata mai rai yana dadewa be sauko ba " faseelat ta tashi zaune idonta taff da hawaye tace "ummi dan Allah kuyi hakuri kutemaka mana wlh kuskurene kuma bazaya kara faruwa ba " ummi tace "seki bari seyazo seki fadamai nide ba ruwana aciki" faseelat ta koma ta langwabe,ciwo yadawo ummi tace "kima tashi alhaji kawai nake jira yazo a sallame mu nagama wahala dake kuma " Faseelat Tai shiru gabanta nata faduwa, Tunda fahad yafita Aisha take kuka, tayi danasani tayi danasanin sanin faseelat a rayuwarta tanata karajin mugun tsanarta a ranta, fahad ya nemi fever din jikinshi ya rasa yana cikin mota se lasar lips yake yana sakin murmushi shikadai, gsskiya he's missing he's messing soft and sweet hq na faseelat yana zuwa gida ya shiga yasamu Aisha kwance taci kuka tagaji, yaje wurinta ya zauna ya medo kanta jikinshi yace "meke damunki ne Aisha?" Aisha ta kalleshi cikin ranta tace shifa har ya warke, tace "zuciyata ke ciwo sosai" Ya bata fuska yanajin tausayinta yace "sannu heart beat bari nakawo miki abinci da magani dan Allah kikara hakuri dani "ya aje kanta ya nufi kitchen, Aisha tabi bayanshi da kallo tanajin takaici tace "ga heart beat dinka can ni I'm only a sister kuma kasan baka kyautamin kenan har kake bani hakuri" shima yunwa yakeji ya dafa musu indomi da kwai yadauko mata magungunanta itama yunwa takeji ta bude baki tadanci yabata magani sannan yaci nashi yana gamawa ya dauketa yanata mata sannu taita kallonshi kawai, ya sakarmata murmushi yace "I love you heart beat ina tsananin sonki" aisha tai murmushi me ciwo tace "I love you yaya more than everything in this world " Yace "thanks you so much dear ya kaimata kisss a head" Akan bed yaajeta yashiga toilet ya watsa ruwan dumi don yakara jin karfin jikinshi yadawo har lokacin bacci be dauketa ba tana ta kallon shi kamar bashi ne ke kwance dazun ba, yazo ya haye bisa gadon ya matseta yafara aika mata da kisses, Bata hana shi ba don itama tayi kewar dumin jikinshi sambatunshi and his sweet words after sex, bayan komi yagama wakana ya rungumeta yana fada mata sweet words da kullum yake fadin sabbi kuma tanajin dadinsu ,har bacci ya dauketa yana rungume daita ya dade yana kallon fuskarta duk ta rame ya shafi gashinta ya tashi yayo wanka yasaka kaya ya nufi gidan mommy dauko amira yakaita wurin faseelat, koda yaje yasamu amira kwance tana bacci ya Daukota beko gaisa da mommy ba ya nufi asibity, Tun kafin yakai amira tafarka tana ganinshi tafara kuka yace "princess wurin anty zan kaiki kiyi shiru kinji " amira tace "aika kasheta ni kamedani wurin mommy " yanajin zafin maganganunta yace "antinki bata mutu ba kiyi hakuri mutafi wurinta tanason ganinki, kinji?" Tai ta kuka yanata rarrashi har suka isa ya fito ya dauketa suna Zuwa bakin kofar dakin ya tura yace tashiga, amira tashiga dakin wayam bakowa don an sallamesu, yana tsaye bakin kofa tafito tana kuka, ya riketa yace "me akamiki? " tace "u lied to me bata ciki " Ya tashi ya tura kofar wayam ba kowa, ya dafe kai yace "nashiga ukku" amira ta kama hanya zatai tafiyarta yabita ya dauketa tana ta harbe harbe, har suka isa bakin mota ya dorata saman motar ya zaro mata ido rai bace yace "Dan ubanki natsu kimun gumm wlh kona zane ki " amira tai gum tana ta hadiyar kukan, don betaba mata haka ba Idonshi jawur yace "in kara jin kin min kuka sena miki dan banzan duka " ya dauketa yasata motar suka tafi gidansu faseelat gidan kau a bude yake, Ya fito ya dauketa yakaita har bakin kofa yace "she's inside enter " a tsorace ta shiga cikin gidan, ummi nata yan aikace aikace amira ta shigo tana share hawaye Ummi tace "a, a amira kedawa? " amira tace "daddy ne yace anty tananan in shigo " ummi tajawo hannunta tace "antinki nanan kuwa"ta shigar daita dakin faseelat faseelat na kwance bacci ya dauketa, amira ta tafi ta rungumeta tana kuka, faseelat ta bude ido taga amira ta riko fuskarta tace "princess yaakai me kikewa kuka? " amira tace "inata nemanki banganki ba anty karki dawo gidanmu daddy yakara dukanki" ummi tace "kwarai ko fadamata gaskiya tunda ita kwakwalwarta ta toshe"tajuya tafita tana surutai Faseelat ta sa hannu tana sharewa faseelat hawaye tace"bakiso na dawo mu cigaba da cin abinci tare, karatu, wasa, bakiso? " Amira tace "inaso amma daddy na dukanki bana so ya cigaba da dukanki" Faseelat tajawota ta rungumeta tace "baze kara ba it was a mistake kuma it won't happen again kinji? Kidena jin tsoron daddynki he loves you baze miki komai ba" Amira tace"he don't love me anymore, yanzu ma yafadamin ze zane ni" faseelat tace "kidena tsoronshi baze miki komai ba, kinji ko maybe kin bata masa rai kuma I have told you baa batawa iyaye rai " amira ta daga kai, sunanan kwance sunata dan labari amira nabata labarin abinda yafaru bayan batanan, fahad yana cikin mota zaune se tunani yake shifa he want to see her me yasa aka sallamesu acan zesamu damar ganinta anan ko baze
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183