Chapter 128
Chapter 128
be kira ba setai zuciya . Wayar nata ringing radiya ta dauka tace "amarsu ko kinwa angon laifine? " Fatouma tai dariya tace"bawani laifi anty nasan dan kina kusa shiyasa be dauka ba" radiya tace "kode kode? " fatouma tace "ihmmm bakomi anty ki gaishe shi" Takashe wayar radiya ta kalleshi tace "donme bazaka dauki wayar ka ba don inanan watarana fa Agabana zaka shiga wajenta " yayi murmushi yana shan round yace "baagabanki ba dear don baa gida daya zaku zauna ba, idan kuna nesa da juna zakufi zaman lpy amma in kuna tare zaai ta samun matsala," radiya tace "bawata matsala kaide tsarinka ne haka " yayi murmushi yace "kwanciyar hankali nake neman mana" Suna isa gidan basu samu Aisha ba se fahad dake kwance har lokacin, sabeer yace "friend yakamata ka kokarta karika yin aikinka tunda bawani keyi ba asara kake ja wa kanka don sisi kamfani bazasu dauki asararta ba " fahad beko kalleshi ba yagama surutanshi radiya nata kallonsu suka tafi, Aisha ko tunda taje gidan mommy take kuka tana rokon mommy akan taje wurin alhaji rabiu su dawo da faseelat, mommy tace ba inda zata, tanata jin haushin aishar donme bazata barshi ya mutunba. bayan 4days tundaga ranar fahad bekara zuwa gidan mommy ko umma ba don beda lpy sosai har drip biyu ya sha, bacin alllurai iri iri, dukda ciwon yakanje gidan su faseelat amma besamun ganinta duk yabi ya rikice, Faseelat ma bata barcin kirki da tunanin mijinta take kwana, Aisha ko tanata kunsar bakin ciki, Yau akayi sunan jamila ansaka wa jariri sunan khalil hjy dakanta ta sa aka kawomata sa da raguna biyu daga cikinnata aka yanka rago daya na dangin jamila daya nasu sa na mejego, bawani taron suna akeba don ranar ne sadakar bakwai na khalil duk kayanshi da sauran tarkace an rabar, nanda kwana ukku zaa raba gadonshi, jamila nanan tana cigaba da kukan rashin mijinta hjy kuma ta dangana se rarrashin jamila take, da daddare bayan musa yazo khalil yafadamishi gobe zekoma gida, don inde bakunta ce kar tafi sati daya, musa yace "malan khalil naji dadin zama da kai nakaru sosai danhaka nakeson mukulla zumunci muhada matanmu suma surika kawance " khalil yace "nikaina naji dadin zama dakai kuma nakaru sosai, nagode da irin karramani da dawainiya dani da kukayi" musa yace" goben da karfe nawa zakatafi? " khalil yace "8:am" musa yace "inba damuwa kabari har zuwa 10am sena kaika da kaina " khalil yace badamuwa yayi godiya, khalil ya amshi number musa akan idan yayi waya zasu rika communicating don wayarshi bata hannunshi besani ba kota kone ko wani yasamu oho, ranar Sun kai dare suna fira sannan musa yatafi, da safe khalil ya shirya karfe 10am suka kama hanyar shiga cikin gari, agidan hjya kuwa su siyama da wasu dangin jamila sunata soye itako jamila tafito tai zaune cikin rana da zumbuleliyar hijabinta dan dukda ba takaba take ba amma kullum da hijab jikinta, tai zaune tanata tunani matan da kenan sunyi sunyi daita takoma daki ta musu shiru, siyama ta shiga daki hjy nata rirrigar lil khalil daketa tsala kuka tafadamata hjy taba siyama shi tafita wurin jamila, taje tasameta tace "haba jamila so kike ciwo yakamaki kinzo kinyi zaune acikin rana, se yaushe zaki hakuri ki sawa kanki dangana khalil de yatafi baze dawo ba" Jamila na kuka tace "hjy be mutu ba khalil baze mutu yanzu ba kullum ina mafarkinshi ze dawo" Hjy tajawota jikinta jamila ta kwantar da kanta akan kafadar hjy tana cigaba da kuka hjy tace "kiyi hakuri jamila ki daure ,ko tausayin danki bakiji bakicin abincin kirki yaki samun ruwan nono kiyi hakuri ki daure" suna haka motar musa tafaka kofar gidan, khalil ya kalleshi yace "nagode sosai Allah yabiya " musa yace "yiwa kaine Semun sake haduwa " khalil yabude motar yafita, yanufi cikin gidansu, kamshin nama ya kewaye gidan tun bakin kofa yanashiga ya hangi hjy rungume da wata me hijab beyi tunanin jamila bace sede yaga sunyi kama da jamilarshi har abayar,hjy bataganshi ba siyama ce ta lura dashi, jikinta na rawa tace "yaya khalil !!!" yana tsaye hjy tadaga ido taga khalil tsaye, zuciyarta na harbawa tace "khalil kaine?dama baka mutu ba " Jamila ta dago daga jikin hjy ta kalli gun taga khalil tsaye yana hawaye tanajin matsanancin farin ciki da gudu taje ta rungumeshi tasaki kuka, khalil ya rungumeta yafara kuka shima wanda kukan nashi na farin ciki ne naganinta da hjy da kuma tausayinsu, yan soye duk suka fito suna murna hjy tai tsaye farin ciki be bari ta motsa ba, Jamila ta dago daga jikinshi tana murmushi tana hawaye tace "nasani baka mutu ba inata fadamusu sunki yarda " ta juya tace "hjy nafadamiki yaya ze dawo" Hjy ta daga kai, jamila ta koma jikin shi ya janye ta ya nufi wurin hjy ya rungumeta yasaki kuka, hjy na kuka tace "kayafemin khalil nasan ban kyauta maka ba kayi hakuri " siyama de se hawayen farin ciki take , seda suka lafa, sannan khalil ya kalli siyama dake rike da jariri shide yasan batada ciki ya juya ya kalli jamila yaga wayam duk katon cikinnan babu, farin ciki ya lullubeshi ya saki hjy yaje ya amshi khalil ya rungumeshi yana hawaye, Ya dago ya kalli hjy yace "hjy dana ne wannan? " ta daga mai kai ya kalli jamila ya sakar mata murmushi yace "thank you nagode miki da kika haifarmin aboki " Dukansu sunata farin ciki suka dunguma daki jamila taje tai zaune kujera daya da khalil ta dora kanta akan kafadarshi, shi kuma yana rungume da lil khalil, hjy ta share hawaye tace "khalil baka cikin motar ne? Ance dasunanka acikin list na fasinja wayoyin duk akashe munyi tunanin ka kone" khalil yakara rungume danshi yace "ina ciki hjy, muna cikin motor wata mota tazo ta banki tamu nide nasan lokacin da muketa salati tundaga nan ban kara sanin inda kaina yake ba se jiya, mutumen da ya tsince ni yace a daji ya sameni kwance shine yake fadamin kowa ya kone seni kadai natsira" hjy tace "alhamdulillah nagode ma Allah daya barminkai araye, Allah yaraya minkai dana,zanso naga mutumen da yayi jinyarka nai masa godiya" khalil yace "shine yakawoni anan amma ya tafi, duk lokacin da kk shirya zan kaiki gidanshi" ya kalli siyama ya sakarmata murmushi tana murmushi tace "yaya munyi kewarka sosai Allah yakiyaye gaba " yace "amin " Yasa hannu yakara matse jamila jikinshi, ta dago ta kalleshi ya sakarmata murmushi yace "ke baki missing dina ba? " jamila tai murmushi siyama tace "itako tai missing naka kaganta nan kullum kuka baci basha tanata bawa lil khalil wahala, hjy itace kebata abinci abaki kuma bata wani cin me kirki " Khalil ya kalli hjya yayi murmushi, sannan ya meda hankalinshi wurin jamila, su hjy suka tashi suka basu wuri, Khalil ya aje lil khalil a different kujera ya meda jamila kan cinyarshi yanata kallonta yace "yaakai haka dasaura time fa " Jamila tai karamar dariya tace "I don't know inajin ance kayi accident sede naganni a labour room" yayi dariya yace "shine kika fiddoshi yanzu, meyasa bakyacin abinci? Kobakisan awurinki zesamu nashiba ?" tabata fuska tace " nasani bazan iya ci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183