Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 38

Chapter 38

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,171 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

baki "lazy boy dani kakeso kaja? Hhhh dasauranka ni kaga nakusa sauke na biyu, ina ummi tayi ta farko ma? " Yana dariya yace "ummi najin azumi fa ta de kusa yin rabin sauka " Faseelat ta babbake da dariya "kafadamata se ta taho " yayi dariya "anti kina kokari asamu a addua " Tace "karka damu ka gaida kowa, kuma kafadamasu se suntaho " Takashe wayar tana dariya, wato su yar rige sukeyi a sauka cikin azumi wanda ya wuce kowa ummi na mashi kyauta ta musamman, Ajiye wayar tayi tafara karatu seda akai laasar ta shiga kitchen, bayan ansha ruwa khalil ya tafi masjid ita kuma har tagama tata tarawihi ta dauko wayarta, tana Bin chart dinta da fahad, duk reply dinshi bewuce thanks, ameen, i love it, ko u look pretty good, tai dariya tana jindadi, ta rumtse ido tana tuno yanda yake ta aiki a tsanake ranar nan yanzu muryar shi kawai takeson ji, zataso taji ya voice nashi tasan jinta kadai zesa tai bacci cikin farin ciki, Batare da jinkiri ba ta bi numbers tai dialing my hope, Fahad dawowarshi kenan daga masjid yana cikin mota ko fita beba wayarshi tafara vibrate, yana ganin number yagane number insane girl dinshi ce, Ya dauka yayi shiru jin andauka faseelat tai Kasa da murya tai sallama, ya amsa yana lumshe ido tareda dora kanshi kan seat, Faseelat wani irin dadi muryarshi tai mata jitai kamar ba muryar namiji ba tsabar dadi, Tadanyi jimm sannan tace "inafatan kasha ruwa lpya? " Yace "yeah "yana mamakin yanda yakejin wani abu namasa yawo tace "Allah ya karbi ibada, ina anty da my meera " Yace"they're all fine " tace "naji dadin jin hakan, Inajin muryarka kamar honey or sweet ,nakirawo ne naji muryar ka ko nasamu peace of mind, daddin amira tun ranar da naga pic naka i fall for you " yayi shiru cikin ranshi yace, "u have nice voice too " jinshiru tace "I'm sorry na takura maka it's your love that make me gone crazy,im sorry for all my disturbances, " Yayi murmushi me sauti wanda yasa taji wani abu na zubo mata yace "why do you force me to start loving you, yeah you force me to fall for you ,u know what? I love everything about you, ur smile ur voice , ur duas for me ur cooking and your beauty, I love everything about you" Saboda dadi faseelat batasan lokacin da ta mike tsaye ba, sautin muryarshi nata kaikawo a brain dinta, Wata irin dariya ce marar tsayi takeyi me cike da mamaki tana rufe baki tace "did you? ....." Takasa karasawa, kamar yasan me zatace yace "yes I love you, I love you beauty " Dadi yakashe faseelat da karfi tace "thank you so much I love you too " Ta datse kiran tana tsalle ,can zuwa takwara baki tace "I love you " Saboda zafin da ake tsakar gida take sallan, khalil tsayuwar mashin dinshi kenan yaji maganar ta da karfi tana fadin I love you, ya shigo gidan don bude gate, tanajin karar kofa tai tsaye wayarta rungume da kirji, Yana mata kallon mamaki yace "kedawa kike waya kike daga murya haka? " Tana inda inda tace "ya omer ne munkwana biyu ba mugaisa ba shine yamin albishir nakejin dadi " Yajuya kawai ya bude gate din yafita, tasaki ajiyar zuciya tana zaro ido waje ta shige daki, Fahad jin yanda take murna yakara sashi cikin wani Yanayi, Ya rumtse ido shikadai yasan yanda yakeji gameda ita, brain dinshi tana hasko mishi irin murnar da takeyi yace "be happy always my cutie, Ya samu yashige gida ya je ya sauke duk abinda yakeji gun aisha. tundaga ranar kullum se faseelat ta mishi barka da shan ruwa kuma suna chart suna fadawa juna zafafan words da suke kara narkar da zuciyoyinsu. Salla saura 5 days maman amira ta fadawa faseelat zasuje dubai acan zasuyi salla, faseelat kamar tai hauka takira fahad, he was busy doing office work be dauka ba seta turamishi message "zanyi kewarka my heart, inamaka fatan nasara akowane abu da Kasa agaba Allah ya ya kaika lpya ya medoka lpya " Seda aiki ya lafa yaga miss call nata da message yana gama karantawa yayi murmushi ya tura mata "why did you fell sad, we will continue chatting with each other and I will call you time to time stop worrying your self we will only spend 10 days only going to miss you too " ya turamata tana ganin message din tai murmushi, ko minti biyu baaiba yakirata yana rarrashi yace taturamasa account number dinta ta tura masa nan take taji alert din 200,000. kusan zaucewa tayi tanata kara karanta zero zeron taga ko de bata karanta dede ba. Manage it 🤦🏻‍♀ [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 3⃣4⃣ She's very happy, his gift is the best gift for her, can kuma setaji murnar duk ta tafi she don't want his money she want him ,not the money he own, bayan 15 mnt da turomata ta kirashi ya dauka yana driving to home, yace "menene kuma cutie? " Tai murmushi "naji alert a account dina, bazance banyi murna ba saboda kyautar will always be the best gift amma ni I don't want the money, kai nake so ba kudi ba, zanmeda ma kudinka, Nagode sosai " Yayi dogon murmushi yace "naji kuma nasan hakan ,amma inkin medo min kudin bazanji dadi ba, zama ki tabbatarminne bakisona kina fadane kurum " Tace "Tom bazan medoba dan banason ranka ya baci " Yace "kokefa yanzu I entered home se munyi waya anjima " Tace "wait nifa bansan me zanyi da kudinnan ba " Yayi dariya yace "kisa su a bola kinji ko "ya datse kiran yana dariya, yace " you're not serious " Tanajin ya kashe kiran ta saki murmushi, ta rungume wayar, Khalil yaga sauyawar faseelat sede be dauki abun serious ba, Da daddare ya kirata don gobe ne zasu tafi ta dauka tana shagwaba shi kam dariya kawai take bashi yanajin dadin yadda take shagwaba"plsss i don't want to you to go there pleas" Yayi dariya "OK shikenan nafasa tafiyar are you happy? " Tai dariya tana zaro ido " wasa kake ko? " Yaja numfashi "dagaske nake munfasa tafiyar tunda bakiso saboda banason abinda zesaki damuwa " Tace "a, a,kuje kawai kunriga fa kungama komai se kufasa? Na hakura kuyi tafiyar ku" shima yayi muryar shagwaba yace "a, a ni de nafasa saboda kar masoyiyata tashiga tunani " Tafashe da dariya tana zumbura baki tace "plss mana kutafiyarku" Ya fashe da dariya sannan yace "OK, OK zamuje tunda kince, me zaki bani na bankwana? " Tace "kome kakeso " Yace "I want hot kiss from you " Tai dariya "how i will do it bayan bama tare? " Yace "muna tare idanuna suna hangomin yanda bakinki ke motsawa a yanzu da yadda kike shagwaba, kiyimin kiss a waya I

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});