Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 153

Chapter 153

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dan ya kwanta daita inde bukata zata biya Allah anty aikinshi na lasting wani lokaci mutu karaba" Mommy tace "keni inason diyata ban shirya ganin gawarta ba bazan bada ita shida aljanunshi suyi wartambe da jikinta ba wancan katon idan yahaye ta na tabbata seta ji kamar bata taba sanin namiji a rayuwarta ba " taja hannun Aisha tace "mutafi wurin dayan mugani" Aisha ta riko gyalen mommy tace "mommy kibari plssss " Mommy ta balla mata harara tace "inbari wancan laanannen Allan ya tumurmusheki? Lalle bakida hankali Aisha nida sauran hankali na" Taja ta da tsiya suka shiga mota suka bi ta ring road sunata tafiya seda suka bullo cikin batagarawa suka kutsa kai can ciki can wata unguwa daba mutane sosai se daidaya suka faka bakin wani gidan bulo, suka firfito salma nagaba tanajin haushin mommy ta bude labulen dake wani daki awajen gidan suka shiga, wani dattijon mutum ne zaune da katon tray da kasa cike dashi ga casbaha yanaja zut zut kai kace ba abinda yake fada casbahar kadai yake ja, suna shiga yadago yabisu da kallo da daidaya, suka samu wuri suka russuna, Sukai tsitttt, ya dukar dakai yayita jan carbi sannan ya dago ya kalli aisha yakura mata ido yace "mijinki yafi son amaryarki, yanzu tanada ciki yakara fifitata akanki?" Aisha ta girgiza kai kamar kadangaruwa, yasa yatsa yafara zane jikin kasar yace "ba'ita ce ta kashemiki diya ba dodon matsafa ya bukaci jininta suka bashi, bataiwa mijinki komi ba sonta kawai yake, me kkso a mata? " tace "so nake yaji ya tsaneta sannan azubda cikin jikinta kuma data kamu da ciwon zuciya ya saketa" ya cigaba da rubutu yana jijjiga kai, mommy de shiru tayi wato Aisha seta dau fansa takeso ya saketa lalle Aisha ta azabtu sosai, bayan lokaci ya dago yace "ze tsaneta bazeso ko hada ido daita ba, sede cikin jikinta baze zubdu ba saboda tana adduoi kuma cikin na yan baiwa ne dole se sunzo duniya sede akwai mafita idan cikin ya tsufa yakai watan haihuwa zakizo nabaki wani magani data fara nakuda ki mata turarenshi cikin kwana ukku yaran zasuyita ciwo su mutu su duka " Aisha ta daga kai alamun ta yadda, ya bude wata kwarya dake gefenshi ya dauko magani daya tallin tall kulle a leda ya mika mata jiki na bari ta amsa, Yace "da kinkoma Gida kiyi turarensa akoina acikin gidan ki tabbatar ya shaki hayakin kafin awa biyu dayinsa daganan kuma aikinki zefara " Mommy tace "mungode sosai tome zaa bada? " Yace "zakubada 100k idan wata takwas sukayi zata dawo ta amshi cikon maganinta" abun yawa mommy sauki da yawa, ta zuge zip na jaka ta fiddo 200k ta ajiye agabanshi tace "ga wadannan idan aiki yayi kyau yaran suka mutu zan kawo maka wasu 200k din " malam yace "da kyau se kundawo" Suka tashi suka fita sunata godiya, Suna fita mommy ta kalli salma tace "keda kinsan wannan yafi sauki kika kaimu can? " Salma tace "Ai kuma waccan aikinshi yafi lasting kuma dashine har cikin seya zube amma wannan ma semujira lokacin da yace " Aisha na murmushi tace "nagode anty " anty salma ta harareta tace "shasha seki meda hankali kiyi yadda yace, kuma kita abubuwan da shegiyar zuciyar ta zata buga karshen ciwo ma" Aisha tai dariya suka hau mota sunata labari suka koma gidan anty salma daga nan suka dau motarsu suka wuce gidan mommy, Lokacin marece yayi sosai acan gida faseelat suna zaune da hero a main falo tana jikinshi da shagwaba tace"hero ice cream vanilla essence plss " yace "akwai fa acikin fridge bari na dauko miki" Tace "nide bashi ba vanilla nakeso" Ya dafa cikinta yace "baby kacika shan sanyi ka rage kar mura takama minkai" faseelat tai dariya tace "yaji plsss yanzu nakeso sena sha nakejin dadi" Yace "bari nafita na siyo miki bayanshi seme? " Ta langwabe kai tace "mutafi tare mana kaga senaga wani abun danikeso din " yace"bafa ki lpy honey kiyi zamanki" tace "nide senaje "tai kamar zatayi kuka, yace "no don't cry bari na daukomiki hijab " ya hau sama ya dawo da hijab tana zaune yasa mata yakamata suka fita, Suka shiga mota se oasis bakery , suna fita ya bude mota yafita yabude mata murfi tafito tana mai murmushi tace "thank you " suka jera yana rike da hannunta suka shiga ciki, khalil da yaje siyo musu bread da zasuyi breakfast gobe,yana ciki a upstairs sukuma suna down, suna shiga tafara dube dube abinda ze burgeta bayan ice cream din, sega khalil ya sauko seya hangeta, ya kura mata ido tsohuwar soyayyar da yake mata tuni ta dawo, faseelat batasan dashi ba tana juyowa taganshi, yana payment, ta kalli dressing dinshi yana cikin maroon yadi black hula da takalma black kayan sun masa dede batasan lokacin da murmushi ya kwacemata ba, sannan tai sauri ta juya wurin fahad dake mata magana ita kuma hankalin na wurin khalil da yayi sororo yana kallonsu ganin hannunta cikin na fahad, fahad zuciyarshi cunkushe yanata kokawa da kishin dake cin shi, dandanan faseelat ta waiga ta kalli khalil gaskiya she's happy yadda rayuwarshi ta sauya, khalil yaji yakamata su gaisa ya doso inda suke faseelat na ganin yataho ta daburce gabanta na faduwa, Har khalil yazo gabansu da murmushi kan fuskarshi ya mikawa fahad hannu su gaisa, Zuciyarshi na zafi memakon yabashi hannun seya wanka mishi mari wanda seda khalil yakusa kifewa, idonshi jawur ya dago yasa hannu ya shafo gefen bakinshi yaga jini, ya meda kallonshi ga fahad daketa huci, ya kuma Kalli faseelat tana ta girgiza kai, Be wata ba ya kaiwa fahad naushi a hanci nan take se jini yafara zuba,kobin jinin dake zuba jikinshi beba da zafin da yakeji yakara wankama khalil mari, tassss khalil ya rama, Faseelat tafashe da kuka mutanen dake wurin suka taso suka ririkesu suna basu hakuri, khalil ya fita daga wurin batare da yabibiyi ledar bread dinshi ba, rai bace fahad ya jawota kiiiiii suka fito daga wurin ya buda mota ya wurgata ciki ya rufe ya zagaya ciki ya zauna, ya fiddo handkerchief yana goge jinin dake kara fitowa daga hancin shi, faseelat nata kuka ta matso zata rike mai kai cikeda tausayinshi, Cikin fada yace "karki tabani munafuka ina tare dake ma amma kina yiwa wani murmushi, marar kamunkai banza ballagaza sokuwa"yanata goge hanci yake maganar tanata kuka tace "call me with every name hero amma wlh ba abinda kake tunani bane wannan shine khalil tsohon mijina" kalmar tsohon mijina ta tabashi yace "kinsan kina sonshi meyasa kika rabu dashi?kika zo kika shiga rayuwa ta kika sani dole nafara sonki,meyasa baki tsaya gareshi ba tunda u love each other" takara volume na kukanta tace "wlh bahaka bane ni kai nakeso...."ya katseta da tsawa" kimin shiru" tai shiru tanata kallonshi yatada mota dagudu ya doshi gida, daga gidan mommy Aisha ta dauko motar ta tadawo gidan tana ta murna, tunda tashigo taji gidan tsit taje kofar dakin faseelat takasa kunne taji tsit, tace "to ina sukaje? " tace"amma hakan ma yayi bari nazo nai aikina kafin sudawo nasan kafin Maghreb dole su dawo, jiki na rawa tashiga daki ta ajiye gyale da waya tafito da maganin taje falo

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});