Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 158

Chapter 158

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta koma ta zauna tace "anty ga yanan " faseelat tai sauri ta dawo tace "OK nagode" ta dauka ta shanye roba daya, tanata santi, Sunanan ta daga kai ta kalli agogo 3:30 tasan yanzu Sun daga, se karfe 5 tafito ta tafi gidan baba babba sannan tadawo gida seda akai ishai takoma gidanta, gidan tsit se tsoro ma yakamata katon gida ita kadai aciki ,ta tsaya tunani gidansu de ba yarinya gashi ma bataso asan bakowa gidan seita don duk Wanda zeji yasan baa kyauta ba tunda bata lpy, Hakanan ta daure ta haye sama tayo wanka tai shafai wuturi sannan ta dauko kurani tafara karatu daga bakara da niyyar tanason ta sauke tunda yanzu tanada lokaci available, Tanata karatu har 11 sannan tayo alwala ta kwanta bacci kuwa ya dauketa, suko su fahad tuni suka isa Sudan jikin abba de gashinan sede ace dasauki, umma koda taganshi da Aisha tayi tunanin don faseelat bata lpy ne bazata iya tafiya ba, Data tambayeshi ita seyace tana gidansu wannan ya kwantar mata da hankali, ranar sunyi saa khadija da lady da safiyya sunzo sunanan, dasafe suka wuce Malaysia, Tunda faseelat ta tashi tai salla tai karatu ta gyara gidan ta dan kwanta bacci tana tashi batajin yunwa tai wanka ta kunna data se kuma ta sauka tafita garden shan iska, gidan jinshi take badadi samm ashe har gwara tana ganin shi yana wulakanta tan da rashin ganinshi gabadaya, kewar shi data addabi zuciyarta ne yasa kullum tana like da waya tana kallon pic nasu da nashi shikadai dana marigayiya amira, ita kadai take rayuwa kuyum kamar mayya, wani lokaci su Mubarak sukan leko ta, Itake fita tasiyo abunda take bukata 5million de itace taketa amfani daita, Kafff maganinta sun kare taje tasiye wasu da abubuwan da takeso, cikin sati biyu takeyin saukar kurani bayaga nafilfili datakeyi duk dare, Bayan wata daya, Lokacin kuma cikinta yana wata ukku cifff sosai yake motsi damuwar da take ciki bata hanata kula da kanta ba hakan yasa tatafi asibity donyin antenatal bayan da aka duba cikin akai mata blood test da alluran da akeyi se akamata scanning tana kwance tana kallon abinda ke wakana acikin TV din, Itakam ta gansu rututu abun yadan bata tsoro har takasa kilga yawan abinda take gani, bayan angama ta tashi akabata results nata, they're 4 in number dadi yagama kasheta taita ma likita godiya kamar shi yabata baby's din sannan takoma gida, Kullum jira take taga fahad ya kira amma shiru wata daya da sati biyu bawasa bane, yanzu takan samu sauki kafin ciwon ya motsa mata hakan yasa takanji bukatar mijinta akusa daita, kuma ba yadda taiya sede ta hakura Zaune take a garden tai zaman dirshan kafafunta mike tana ta kallon pic na Hero awayarta, tana ta hawaye yadena sonta yanzu bayayin ta idan bahaka ba bayadda zaai yakai haka beko ji muryarta ba, Tana kallon pic din take rera wakar novel din raggon miji wadda shalele ta raira wadda taiwa suna da *(kewa)* wakace me ban tausayi da karya zuciya tana wakar tana hawaye, ga kadan daga cikin baitocin wakar"duniya babu tabbaci, rayuwa seda hakurii,ni faseelat ya zanyi ne da raina, don fahad yadena so aguna" *(fans shalele naji daku dan jindadinku na rera muku waka zan turomuku ita bayan kunsha karatu kuji ta zakuji ta very sweet muryar cakwai😂se abi ahankali banda group na maza don kar asamu matsala🤣seriously waka donku fans💃🏼* abun gwanin ban tausayi, tadade nan sannan ta tashi takoma bedroom ta kunna sunna TV tana kallo, idan tana kallonta takanji saukin abinda ke damunta saboda malamai dake waazuzzuka da dama, Tana cikin kallo ne wani malami(sheik gombe) yana waazin mata, akan bin bokaye Wanda ya gabatar a sokoto abun yadaga mata hankali, yace" se kina zaune da miji lafiya lokaci daya kiga ya sauya ya tsaneki anjuya mai kwakwalwa anjuya mai tunani bakomai bane ankaishi wurin boka ne kowani ka surgumin dan tsubbu yahadashi da bakaken aljanu sunata watangariri da rayuwar shi, mata sekun dage da addua dake da yaranki gabadaya dan wasu cikin ku shedanu ne basuda imani ko kadan, zasuiya yin komi dansu samu biyan bukatarsu" Waazin yake ita kuma tana tunani da zuciyarta take shawara"akwai fa alamar tambaya akan al'amarin fahad daga samun yar matsala se sumar dani se tsana haka kawai? to idan asirinne wazai mashi asiri? duk nan kusa ?" Tace "to nasan abinda zanyi nasan komin laifin da nai masa bazaace ya kwashi 2month baya ganina ba kuma ya dawo da fushi dani ,Nide nasan mijina na sona bazemin irin wannan kiyayyar ba kuma baze iya 2month bama batare dani ba ,zanjira lokacin dawowarsu I wish ba asirin bane ," Shiru tanata kewar mijinta har ,2weeks sukayi kuma basu dawo ba hakan na nufin 3month zasuyi yanzu kam abun yamata yawa kukan ma ta dena , Takoma awo cikin is 4months amma yayi girman ban mamaki ga yawan motsi, fatar cikin tabude tayi wasu line kugunta yakara girma ,she complain about the movement doctor yafada mata lpy lau cikinta yake sede tarage damuwa don bp dinta yahau sosai , Bayan 1 month takoma awo su fahad jirginsu yasauka Nigeria batanan lokacin kusan karfe 11 na safe ita kuma tun 9 tabar gidan ,sunyo kibarsu hankalinsu kwance, Koda suka shigo gidan kwasss dashi ,hannuwansu cikin na juna suka shiga dakin fahad wanka kawai sukayi suka kwanta da niyyar yin bacci fahad beiya baccin ba seda yadan huta da aisha, Karfe 12 faseelat tabaro wurin doctor tadawo gida ganin sabuwar mota fa ke yasa tagane sun dawo farin ciki yarufeta don ganinshi kawai takeso tayi kotaji dede aranta, Dasauri ta shiga ciki bakowa falon ta wuce daki ta fesa wanka ta saka doguwar riga black color ta fesa turare sannan tafito ,tasan karfe 1:30 dole yafito zuwa masallaci ,tashiga kitchen ta dafa kuskus fari already tanada stew takwashe ta kai dining sannan ta zuba tafara ci domin yunwa takeji don yanzu bata iya 30 mnt bataci wani abu ba , Tanaci tana duba wall clock dake jikin dining , Bayan ta gama takoma falo ta zauna , 1:35, segashi yafito ta naganin yafito tamike tsaye ko kallonta beba zewuce tace "sannu da zuwa" Yaja dogon tsoki yafita,hawaye suka gangaro mata yanzu kenan asirin aka mishi takoma ta zauna tafashe da kuka mecin rai ,tana kuka take cewa"waye yamin haka ?saboda me ? Ya cutar dani ya cutar da hero dina Allah yaisa bamu yafeba" Seda tasha kukanta sannnan ta tashi ta haye sama dasauri dukda hawan step namata wahala segashi tafito da hijab jikinta da key na motor a hannu tazo bude kofa yabude yashigo beko kalli inda take ba yawuce tabi bayanshi da kallo zuciyarta na zafi,hawaye suka zubo mata ta sharesu da hannu ta fita , Tashiga mota tafita ba inda ta tsaya se arriyad islamic center ,ta shiga tayi saa tasamu malan yahya tamishi bayani yace"asiri ne akamishi amma insha Allah zamu temaka ze samu lpy" Yabata magunguna masu hadi na sha,na turare, dana shafawa,ta amsa tai godiya akai list kudin maganin nera 15k kamar anbata kyauta taita godiya tafita, tana ta Sauri ta koma gida , Da shigarta tasamu aisha zaune a main falo aisha tajuyo tana kallon cikinta da yayi kato kamar

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});