Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 124

Chapter 124

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,180 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mishi, idanunta jawur dan tana shan kuka akai akai ta yadda fahad be damu daita ba, ga kuma damuwa da halin da yake ciki "tana ganin sabeer taji dadi , sabeer ya kalleta tayi wani kala abun tausayi yace "Aisha lpy kuke "? Aisha tace "sabeer yaya yadena kula dani baya bacci baya cin abinci baya zuwa aiki baya komi se tunanin faseelat, tun jiya baya lpy har yau nayi iya kokarina yaki shan magani doctor ma yace jinin shi ya hau sosai, yarage damuwa amma yaki,dan Allah kaje kamishi magana koyaji ya rage yiwa kanshi wannan horon" ta matukar bashi tausayi yace "kiyi hakuri insha Allah ze dawo dede muje naganshi " Aisha tawuce tahaye step sabeer na bayanta har cikin dakin faseelat da fahad ke kwance cikin duvet, Aisha na tsaye sabeer yaje ya zauna kan bedside ya dan yaye duvet zuwa kan fuskar fahad yaganshi duk yayi wani wuriwuri dashi, be wani mamaki ba don yasan yana matukar son faseelat ,sede yaji haushi yadda ita Aisha ke azabtuwa saboda da damuwarshi Fahad ya bude ido ya kalli sabeer, sabeer yace"yanzu fahad dan an dauke faseelat shikenan Kagama rayuwa, kazauna kana wahalar da kanka da matarka, ka ki yin aiki kaki zuwa office kasan asarar da akeyi kuwa kuma kasan kamfani baze dauki asara ba "? Fahad da muryarshi ta Marassa lpy yace "I know and I don't care ,idan har basu barmin faseelat ba mutuwa zanyi she's my life bazan iya dena tunaninta ba kona second " sabeer yadan saci kallon Aisha don shi kanshi yaji haushin maganar yaga tana ta kallon fahad tana hawaye, Yace ma fahad "to cewa sukai bazasu baka itaba kome? " fahad yace "naje 2times wurin mahaifinta he's asking for her divorce later nabashi hakuri amma beyiba " Sabeer yace "Dan Allah friend karika hakuri da yadda rayuwa tazo maka, yanzu kaga Aisha daita dakai bazaa gane marar lpyar ba, ka daure karika shan magani ko kasamu lpy " "yanzu ka kwantar da hankalinka kabani address na gidansu zanje nasamu mahaifinta nakara bashi hakuri zan kuma nemi alfarmar yafadamin asibitin da suka kaita, kaje kadubota koka dawo dede " fahad yafada mishi adress din , sabeer yace "zanje nasameshi insha Allah zanyi bakin kokarina wurin shawo kanshi amma katashi kasha magani" fahad yace "magani baze yimin wani amfani ba faseelat itace maganin rashin lpy ta " Sabeer ya tabe baki yace "Allah yasawwake to, bari natafi gidan nasu "ya mike tsaye, fahad ya meda kanshi cikin duvet, da hannu sabeer yayiwa Aisha dake tsaye tana hadiyar zuciya magana akan ta biyoshi, ta bishi suna fita kofar dakin, sabeer ya juyo yace "kiyi hakuri Aisha da yanayin shi, karki bari suratan shi su dameki naga kamar baya cikin hayyacin shi, kiyi hakuri ki sa masa ido " Aisha tai murmushin da yafi kuka ciwo aranta tace aiba yanxu nafara jin irin wadannan daga bakinshi ba, afili tace "Tom nagode Dan Allah kayi bakin kokarinka wurin samo mishi address na gidan nima zanso yaganta koya dan samu sauki " sabeer ya lumshe ido ya bude yanajin matsanancin tausayinta yace "I will do my best " ya juya yatafi ita kuma takoma dakin ta kwanta gefen fahad don hakanan take kokari amma zuciyarta matsanancin ciwo take, sabeer na cikin mota yana tuki hannunshi daya akan bakinshi yana tunanin maganganun fahad,yace"kammmm amma wlh Aisha na hakuri, wannan irin so haka to ko ya zaman nasu yake? nide insha Allah bazan bari matana sugane wacce nafiso ba," har yaisa unguwarsu faseelat gidannasu a kulle dayake komi acikin natsuwa yafi hankali seya nufi wasu samari dake zaune can gaba da gidan bayan ya musu sallama yatambaye su kosun san inda zesa mu alhaji maaruf,suka fada mishi ai shagon shi nanan kofar keke, ya musu godiya ya kama hanyar kofar keke don ganawa da abba, gaskiya duk group din da baa comments zandena turawa aciki kunsamu awani wuri, yan groups dina kuma zanfara removing marassa magana wasu ma tunda suka shigo basuyi magana ba kar in cire mutum yaji badadi shiyasa nafada kurika comments please, shalele novels group Shalele value group shalele boost group raggon miji fans 123 duk wace batason ganinta awaje tarika comment. ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 7⃣5⃣ *page dinkune yan group dina shalele novels group, kai jiya kun matukar burgeni wannan ruwan comments haka, naji dadi sosai Allah yasa ku dore 😍* Ba wuya ya gane shagon shi ya shiga ciki da sallama bakinshi, Shagon ba kowa ciki don safiya ce mutane basu fito ba, abba ya amsa sallamar yana kallon sabeer, Sabeeer yaja bench ya zauna acikin ladabi yace "abba ina kwana ya mejiki? " Se sannan abba ya gane ba siyayya yazo ba yace " lpy lau dasauki " Sabeer ya kara sunkuyar da kai yace "abba ni abokin fahad ne aminina ne sosai, nazo ne nakara baku hakuri akan abinda yayi wlh yayi nadama sosai yana cikin tashin hankali yanzu haka ma baya lafiya, Dan Allah abba amishi hakuri kar a rabasu domin yana sonta sosai kishi ne ya rufe mai ido har ya mata haka " Abba yayi murmushinsu na manya yace "u only know about ur friend, yayanta da kannenta suna nan suma duk basajin dadi atare suke jinyar, kishi ai bahauka bane daze mata irin wannan dukan haka, don kishin ma nada kyau manzon Allah (S. A. W)cewa yayi wanda baya kishin matar sa baze shiga aljanna ba, amma shi nashi yawuce akira shi kishi gaskiya " Sabeer yace "Dan Allah abba kuyi hakuri kudauki wannan abunda yafaru a matsayin kaddara " Abba yace "mun dauki kaddara kam amma seya saketa " Sabeer yace "kuyi hakuri dan Allah wlh duk gidannashi ya birkice rashin faseelat, shiba lpy matarshi ma yarshi ma, Dan Allah kuyi hakuri tunda yagane kuransa nasan nan gaba baze sake ba " Abba yayi shiru sabeer ya cigaba da bada hakuri, Jim kadan abba yace "nifa nadade da yafemasa tunda ya sameni batun saki kuma bani zebawa hakuri ba seyabari idan alhaji yadawo daga Niger yaje yasameshi idan ya yafemishi shikenan danni haifuwar yara na kawai nayi amma alhaji yafini son su yafini kula dasu danhaka nabar masa ragamarsu seyajira shi har yadawo nanda kwana goma " Cikin ran sabeer yace "tirkashi yo shi yana kai kwana goman ma " Afili yace "to nagode sosai abba Dan Allah ina rokon alfarma abani address na asibitin da faseelat take ,wlh yar shi ma kullum kuka takeyi tanason ganin antin ta atemaka Dan Allah "yayi kamar maroki, Abba ya yamutsa fuska yace "nan ne asibitin turai room 9" sabeer yace " nagode sosai abba ina kuma kara baku hakuri akan abinda abokina yayi " abba yace "bakomi " Sabeer ya mishi bankwana ya tafi, direct gidan fahad yawuce, Aisha ta budemai yashiga yana shiga dakin da fahad yake ya zauna gefen shi ya furzar da iska ya dan bugi fahad yace "katashi muyi magana " fahad ya yamutsa fuska jikinshi

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});