Chapter 63
Chapter 63
" Alhaji rabiu yayi dariya yace "ai zawarawannan ma sunfi hankali da dadin shaani yanzu yaushe ka ke ganin zanje na musu maganar mommynka tace bataso bikin yafi wata amma inaso naji ta bakinka " Fahad yayi dariya yasan kawunshi dama da barkwanci yace "yau nikeso inde akwai damar hakan, kuma su zasu zabi tym sede banson komi daga garesu kuma inaso ayi komi kamar auren budurwa " alhaji yayi dariyar manya yace "to maganar kudi fa? " fahad yace "zan rubuta maka chek kaje kacire yanzu de kafara zuwa tukun, anjima zan kawomaka kudin " Alhaji yace "to yayi Danbaba Allah yasa ayi damu " Fahad yace "amin se nazo anjiman ya tashi yafita " Shiko abba gidan baba babba yawuce dan suyi shawara dan bayayin komi seda shawarar shi, bayan an mashi iso ya shiga alhaji yace "lpya kake naganka somehow kamar kana cikin damuwa " Abba yace "tunda safe asiya tazo takecemin bataga faseelat ba se yanzunnan gata tadawo jikinta duk jini wai taje wurin yaron sunyi lalata inaga, ni tundazunma muna ciki muna tattaunawa da ita akan batun saboda jiya matar yaran takira ita faseelat taci mata mutunci d daddare har mungama yanke shawarar tirsasata ta rabu dashi sega wannan abun " baba babba yace "subhanallahi ashsha abu be dadi ba " abba yace "shine nayi shawarar fadama yaron ya fito amma yakace? " Baba babba yace "hakane dede ayi mishi magana yafito inda gaske yake, tunda gashi har yayi mata fyade, tunda ai tataba aure this means dakarfi ya kwata " abba yace "to Allah masani nima abun ya dauremin kai amma tunda tana sonshi zanmasa magana yafito ayi musu auren suje can su cinye kansu tunda da kafarta tabar gida ai " Baba babba yana jimami yace "Allah ya kyauta "suka cigaba da labari, sannan sukai sallama abba yawuce wurin kasuwancinshi. Kafin sha biyu zazzabi da ciwon kai me zafi ya rufe faseelat, ummi Takoma dakin da niyyar takara cin ubanta ta sameta cikin bedshit dukunkune taja tsoki tafita tana ta maganganu ita kadai ta dora bagaruwa da karamfani da dankumasu da ganyen magarya saman wuta ta dahu sosai ta tace ta cika uwar robar wanka takai toilet tazo ta yaye zanin gadon da faseelat ta rufa dashi tace "kitashi ki tube muje nagasa miki jiki in Iskanci dadi ne gobe seki kara zuwa sakarai wadda batasan ciwon kanta ba, " Faseelat dakyar jikinta yayi tsami ta mike zaune tafara jijjiga kai, zataiwa ummi magana, Ummi tace "karki cemin komi anan kitashi ki abinda nace " faseelat ta sunkuyar da kai cikin tausayin kanta ta tashi ta daura zane tana dafa bango zata fara tafiya ummi ta kamata tajata har cikin toilet ta zame mata zane cikin bacin rai tace wa faseelat ta shiga ciki, Faseelat tafara matso kwalla ganin yadda ruwan ke suraci, Ummi ta daka mata tsawa jiki na bari ta shige ta zauna ciki tanata cije lebo Tana rumtse ido saboda zafi. Bayan wani lokaci Ummi tajawo karamin towel ta rika tsomashi tana mammatsa wa faseelat jiki tanayi tana mata fada hawayen azaba yarika wankowa daga idon faseelat . Team faseelat kuje ku fadawa ummi ba abun bane tukunna π all teams ana tare π [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* *(SHALELENKU)*ππΌ βπ½βπ½ *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*βπ½βπ½βπ½ We are bearer's of so golden a penπ We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπ Be hold our words A product of our penπ Savour our words For it will cause you no pain.βπ½ https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 5β£0β£ *πΆπΆashe haka soyake shiga zuciya yake,yasamu wurin fake cireshi wuya yake π»π»πΈaraina kena rike ,kimance komi kirike, koina kin mallake, nakine amshi kirikeπΌthis page is for you lady my habibaty Nagode da alherin da kikamin Allah yakara budi, thanks once again lady* *Dedicated to lady*ππ Ummi nagama gasa mata taja tsoki tace "shasha kawai seki tashi ki wankan abinda kukai kizo ki amshi magani " Tafita tabar mata toilet din, faseelat ta rufe ido da hannu daya tana kuka, ranta na mugun baci idan ummi taimata mummunan zato ,bare na yau da har abba seda yaji, ta share hawayenta tafito tai wanka saboda ruwan da ummi tai mata gashi sunyi duhu dan haka tasaka soso da sabulu ta wanke jikinta ta fito ta koma daki tasamu tasaka vest ta koma ta kwanta, Wajen 2:00 ummi ta dawo da abinci da paracetamol and ibuprofen tana kallon ta tace "kitashi kisha magani seki koma ki kwantan" Faseelat ta tashi zaune tana yamutsa fuska tai spoons biyu na jelop din pasta din ta dauki maganin tasha, duk ummi na tsaye na kallonta ta koma ta kwanta, Ummi tadade tsaye tana kallonta sannan ta dauki plate din tafita, Karfe 3:00 abba ya dawo, bayan ummi takawomishi abinci yaci yake bata labarin yadda sukayi da baba babba, Ummi tace "ai gwara dakamishi maganar dan faseelat tayi nisa inajin yadda takeson yaran nan koni bataso haka " Ana haka akaiwa abba sallama ya tashi ya fita, ganin sabuwar fuska dabe taba ganiba sukai musabaha da alhaji rabiu, Sannan alhaji rabiu yace "nasan baka sanniba nine kanin mahaifin fahad yaron dake neman yar wajenka, nazo ne neman izini muzo neman aurenta " abba yace"to alhamdulillah sede banine madaurin aurenta ba, don haka zan baka number din yayana shi medaura mata auren se kuyi magana dashi" Alhaji rabiu yace "to masha Allahu badamuwa " abba yabashi number din baba babba tareda yimishi kwatancen gidanshi, Alhaji rabiu gidan baba babba yawuce sukai kicibus kofar gida dede shi kuma ze fita, bayan Sun gaisa yafadi abinda yakawoshi, baba babba yace "bamatsala zakuiya turowa amma zuwa gobe don zan danyi tafiya zuwa niger," Alhaji rabiu yace "alhamdulillah haka ma yayi insha Allah munanan zuwa goben" Baba babba yace,"Allah yakaimu lpya " Alhaji rabiu yace "da karfe nawa zamuzo?" baba babba yace "zuwa de 10 to above" Alhaji rabiu yayi godiya ya tafi, Fahad bayan ya bar wurin alhaji yawuce gida ya kimtsa yafita aiki, zuwa 3 ya dawo tunda ya shigo gidan yaji gidan ba dadi, yanata kallon falon da yanzu amira nanan na wasa, tunanin Aisha yafado mai da yanzu tazo ta tarbeshi ,ya samu kujera ya zauna ya fiddo waya ya kira Aisha tana ta ringing taki dagawa, har ta tsinke ya ja tsoki besan haka aisharshi take ba sedaga jiya zuwa yau, Ya tashi ya haye sama ya watsa ruwa yayi sallah, ya shiga kitchen ya hada ruwan tea ya dawo dashi ahannu da snack ya zauna yana ci yana latsa waya ya shiga gallery ya latso pics din faseelat yana binsu one by one yana kallo besan meyasa ba ko kallon pic dinta kadai yayi seyaji yana samun natsuwa sosai, Aje tea din yayi dukda bawani abu yaci ba rabonshi ma da abinci tunjiya amma yakasa shan tea din saboda rashin kwanciyar hankali, Yayi dialing number faseelat yanabin screen din da kallo yaji tana kashe abun yabashi mamaki jin wayarta kashe ya tashi yakoma bedroom yana aiki da system dinshi yaji yanajin bacci ya kwanta ,yana baccinshi har 4:30 sannan yatashi yana duba agogo yayi sauri ya tashi ya shiga shaf shaf yayo alwala ya dawo ya kabbara salla , aisha ko tasha kuka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183