Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 119

Chapter 119

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,184 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bawanda ya fita seni nima cikin jini nake domin naji ciwo sosai "ya bude kafarshi zuwa bakin gwiwa wani katon tabo ya bayyana harda rami ajiki yace "kaga tabon da yakasa bacewa daga cikin tabunnan danayi a kalla anyi shekara biyar amma har yanzu be cike ba sede ina tafiya da kafata lpy lau duk dan temakon Allah "(it's true life story ya faru dagaske) khalil yace"ina yawan karantata domin tana daga cikin jerin azkhar dake cikin littafi na sede bansan falalarta ba, hakika nagode ma Allah daya kareni domin koda mutuwa hutuce aguna zanso nakara rayuwa dan nakara aikata aikin alheri ,inada mahaifiya ita kadai ta ragemin inason na rayu har zuwa tsufanta zuwa lokacin da zata kasa yiwa kanta komi yazama nine me mata hidima don samun rahmar ubangiji da albarkarta dafatan Allah yabani wanda zemin haka nima" musa yace "Allah ya yarda wane gari kake zan temaka maka nakaika duk da dare yayi " khalil yace "cikin katsina nake idan har zaka temaka mun ba gida nakeso kakaini ba, don ina samun matsala da matata da mahaifiyata nasan in sukaji labarin mutuwa ta zasu saduda mahaifiyata zata sauko domin tana sona sonda takemin ne yayi yawa haryake kawo mana matsala take kishi da matata kamar kishiyarta, inso samu ne zanso na zama bakonka nawani lokaci sannan zan koma garinmu " Musa yace "ba matsala nima zanso nasamu ladar bakuntarka, na tausaya maka Allah ya ganar da mahaifiyarka" Khalil yace "amin nagode Allah ya baka ladar " musa yace"amin ni sunana musa ina zaune babbar riga da matata da yara na uku " khalil yace "ni sunana khalil ina zaune a layout matata yarinya ce aurenmu beyi shekara ba" musa yace "masha Allah Allah yabada zuria dayyiba zamu iya tafiya " khalil yatashi suka nufi motar musa suka shiga suka kama hanyar babbar ruga batareda kowa yasan khalil na raye ba. ya Allah kajikan musulmai maza da mata ka musu rahma πŸ‘πŸΌ *zakuji inata yiwa mamatanmu addua wata falala naji daga bakin sheikh daurawa cewa duk wanda ya nemawa muminai gafara zaarubuta masa lada adadin musulman da suka mutun , dukda de inayi akowace sallata domin nikan tuno da yanuwana da abokaina da suka rasu, to jiya kuma hatsarin nan yakara tadamin hankali har natuno garabasar nan shine nace bari nafada maku nasan akwai wadanda basu sani ba se sufarayi, Allah kakaramana ilimi* ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a penπŸ–Š We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπŸ–Š Be hold our words A product of our penπŸ–Š Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 7⃣3⃣ *shafin nakine AISHA ALTO writer of SANA'ACE,da begenki arai na nayi typing inafatan zakiji dadin page dinnan nakine ke kadai uwargidan fahad🀣* Har suka isa babbar ruga bawanda yace uffan dukkansu suna tunani daban, a kofar wani karamin gida suka tsaya duk suka fito waje, musa ya kalli khalil yace "nan shine gida na,muna zaune ne tareda mahaifiya ta " Khalil yayi shiru yana tsaye musa ya shiga gida ba dadewa ya fito bakin gidan akwai kofar wani daki yasa key ya bude dakin yashiga few minutes yafito yacewa khalil "bismillah" Khalil ya karasa ciki dakine karami da toilet aciki bakomai ciki se katifa da praying mat musa yace "nan shine masaukinka duk abinda kake bukata kamin magana " Khalil yace "nagode sosai Allah yabaka ladar" Musa yace "amin "ya juya ya fita, Da fitarshi khalil yashiga toilet yayo alwala ya dawo ya shimfida carpet ya tada sallar laasar da Maghreb ,yana sallar yana hawaye yana tuno mutanen da suke tare a mota dukda shi yana gaba amma a bayanshi yanajin wata mata na waya tanafadin Sun kusa karasowa abata minty 10 kawai, da danta ahannu yanata kuka,sanda yagama sallar addua yayi ta masu akan Allah yajikansu ya musu rahma , Aisha ta dawo da drinks a leda tazauna tabude kwalin happy hour tadansha ta aje sauran, har lokacin amira tana ta kiran anty, Mommy ta kalli Aisha tace "wai ina antin tata ita bazata zo dubata bane? " Aisha ta yamutsa fuska tace "itama bata lpy tananan asibitin akwance " Mommy tace "mtswww meyasa meta ne ita kuma? " Aisha tace "I don't know me tamishi yayita jibgar ta ina shiga dakin na ganta cikin jini inaga tayi miscarriage abinda ya tsorata amira kenan har ta suma " Mommy tace "amma naji dadi shegiya Allah yakara Aisha ta girgiza kai ta nunamata amira da ido, mommy tai shiru, amira tace "nide kukaini wurin anty inason naganta " mommy tace "to zan kaiki wurinta kisha tea nikuma sena kaiki "ta dorawa amira cup, Amira ta dan sha ta janye fuska, mommy ta kalli Aisha tace "bari naje naga likitan inda yiwuwa se mukoma gida seya cigaba da zuwa yana dubata acan kamin ta warware " Aisha tace "to " Mommy ta dauki amira suka tafi office din doctor, ta zauna ta mishi magana yace ba matsala zasuiya tafiya mommy tai payment suka koma dakin, Aisha ta tashi suka shiga mota suka nufi gidan mommy, Kafin su isa amira tai bacci suna zuwa mommy ta kwantar daita Aisha kuma tashiga toilet ta watsa ruwa, Hawaye faseelat taketa yi don ma batada karfin yin kuka , ummi tagaji tace "shin ce miki akai ya mutu komi?" faseelat tace "toyana ina?" ummi tace "yananan zuwa ki kwantar da hankalinki " Sannan tai shiru tana ta son taganshi don tsoro take karde sakinta yayi , Suna haka omer yashigo dakin faseelat tai sauri ta kulle ido, badan yadena jin takaici ba yace "faseelat ya jikinki? " tai shiru saboda kunya dama he warned her amma bataji ba ga abinda yake gujewar yazo yana faruwa,haka akai ga auren khalil bata dauki shawararshi ba abinda yazatan kuma shi yafaru, Ummi tace mishi "jiki kam aiba sauki kana ganin yadda take a kumbure, sonake jinin nan yakare in kamata in dan gasa mata jikin kotaji dama " Omer yace "Allah ya sawwake " Gidan sabeer fahad ya nufa yana parking yafito ya nufi gun sabeer dake waya da fatouma, sabeer naganinshi yace wa fatouma "pretty ga kanenki nan yazo bari nayi attending dinshi I will call you back" yakashe kiran ya kalli fahad da yazauna a seat ya dafe kai ,sabeer yace "lpy de fahad naganka haka Very tensed? " Fahad ya dago fuskarshi da tayi jawur yace "ina cikin tashin hankali sabeer kabani shawara plss " sabeer yace "inajinka" Fahad ya furzar da iska shikanshi haushin kanshi yakeji yace "something bad happened, kishi ya rufemin ido na doki faseelat hartayi miscarriage after I took her to hospital..." sabeer yakatse shi yana fada "kana cikin hankalin ka kuwa? wane irin kishi ne da zesa ka bugi matarka har tayi bari? haba dude sekace baka waye ba ga hanyoyi nan birjik da zakai punishing nata seka tsaya ga duka saboda kajawa kanka raini agunta da iyayenta?" Fahad ya dagamai hannu yace "please karka ce zakamin fada banzo wurinka don ka karamin tension ba nazo ne kafadamin mafita,in kuma fada zakamin sena tashi nai tafiya ta kobari bakai ba nakai numfashina ba " sabeer yaja tsoki yace "badole nai masifa

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});