Chapter 155
Chapter 155
mota yana tuki yanata doka tsoki ,ya bugi sitiyarin mota yafi sau biyar yanajin mugun haushi da kishin fahad, daga gaisawa?who knows koshine yarabashi daita ya dauke mata hankali,ina ma zega wanda yake communicating daita a that time, da seya mashi jina jina, Yanata tunanin irin murmushin da take mishi da taganshi, yasaki murmushi unknowingly, he miss mace me kyau me halin kirki,abunda hjy tayi ya dawo mishi t Yaja tsoki, yana zuwa gida ya shiga jamila tataso tana "oyoyo yaya ina breadin? " Yace "ban siyo ba, zande siyo din" takura mai ido tace "meyasa mu lips dinka kamar sun kumbura" Ya shafo wurin yace "nothing na dan bugene, ina khalil? " tace "yana daki na kwantar dashi yanzu nakeso na goya shi Maghreb ta kusa " Yace "OK bari nai alwala natafi masjid" Dakyar faseelat tasamu ta gama karanta suratul mulk ta koma saman bed ta haye ta rufa da bedshit , Hawaye masu zafi sunata yawo a fuskarta, Doctor ya dawo kawo maganin Aisha tabawa fahad, bayan ishai, Tareda aisha fahad yayi salla suna gamawa takamashi ya koma kan bed ya kwanta , tana jin tausayin shi tace "yaya me zaka ci? " Yace "nothing " tace "plsss mana kaci wani abu " idonshi lumshe yace "OK just a tea with honey " Ta tashi ta fita, ba jimawa ta dawo da tea din yatashi zaune tana bashi a baki tana kallonshi, shekara fiyeda 15 amma bata taba gajiya da kallonshi ba, seda ya shanye sannan ta aje cup din yakoma ya kwanta, Ta mike tsaye tace "seda safe Allah yabaka lpy " ya bude idonshi da har yanzu suke jawur yace "what are you saying Aisha? tafiya zakiyi kibarni cikin ciwo, plsss kizo ki kwanta anan " Aisha tace "ayya yaya kamanta nabaka week awurin faseelat, kuma koba haka ba yau girkinta ne, tafiya zanyi nasan tana nan zuwa kowane lokaci " yace "plsss kidena fadin sunanta Agabana I hate her banason kina maganar ta just come back and sleep here" Dadi ya kasheta tace "to bari naje nai wanka zan dawo give me only 15minuntes" Yayi shiru, ta juya tafita aranta tace "ban zuwa kai zaka kawo kanka " Tana fita ta hau dining tai nattt da abincin da ta dafa tadade bataci abinci irin haka ba, takora da lemu tace "alhamdulillah"ta tashi ta haye sama tai wanka tai kwanciyarta a bed ta Kunna data tana chart, Jin shiru bata dawo ba har kusan 10pm ya tashi ya koma dakinta, tana kwance yaje ya kwanta bayanta ya rungume ta, ta juyo ta lulluba mishi bedshit, Se 12am faseelat ta tashi tanajin jiki tasha magani tai salla, tana kwance kan carpet ta tashi ta nufi dakinshi sede dakin wayam bakowa that mean yana dakin Aisha, ta koma dakinta ta kwanta tana ta tunani se tsakar dare bacci ya dauketa, wansafe shiru babu fahad be saba mata haka ba ko yayi fushi yakan dubata idan bataje ba, Aisha seda ta hada breakfast ta hau sama tashiga dakin faseelat, tana kwance Aisha tace "kifito muyi breakfast ta juya " faseelat dako yunwa bataji ta tashi tabi bayanta, Ta samu Aisha na feeding dinshi, Taja kujera ta zauna, tanata kallonshi amma ko kallonta beba, Aisha tace"sarve your self plss " Faseelat bata zuba abincin ba tana kallonshi tace "Hero dan Allah kayi hakuri kadena fushi dani bazan sake yin komai da ze bata maka rai ba " Yayi shiru, Faseelat tace "kadaure plsss I'm begging you " ranshi bace yace "Aisha idan har kinason in rika cin abinci a dining tokibar gayyato wannan halittar anan natsaneta natsani komi nata banason jin muryarta bare na kalleta kidena gayyato ta kusadani "ya tashi ya haye sama, Faseelat tana ta hawaye ta Duke jikin dining table tana kuka, Aisha tace "wai meke faruwa ne? " faseelat tana kuka ta dago tace "anty na mishi laifi kibashi hakuri plssss, maganganun dayake fadamin sunyi muni da yawa plss kibashi hakuri " Aisha tace "toke me zesa ki damu kanki inace kinsan halin kayanki idan yahuce ze neme kine,zan bashi hakurin amma kinsan ni bakowa bace awurinshi" Ta tashi ta haye sama tana yatsina fuska, Shiru shiru Hero yayi hakuri amma bayayi kullum tana kuka tana begging amma beji takasa gane akwai wani asiri jikinshi, dan bata taba tunani wani ze Mishi kawai abinda ranta kebata yadena sonta ne, yau ciwo gobe lpy ita ke kula da kanta kullum dakin Aisha yake kwana kuma in girkinta yazo tana aikinta dakyar, agabanta suke soyewarsu, umma time to time takan kirata taji lpyarta kuma tana aikomata da kayan kwadayi, Bayan sati, se daddy yafara rashin lpy me tsanani farko akace typhoid akace sugar karshe de akagano yana dauke da hipatitis ,ba jimawa suka tafi Sudan jinyarshi , Umma har gida tazo ta mata bankwana sannan suka tafi, abun ya dameta matuka bata bacci sosai saboda damuwa, After another week, da daddare ne sosai kusan 2:30am ta farka da matsiyaciyar yunwa tana yamutsa fuska ta sauko ta fita zuwa kitchen, Tunda ta tunkari kasan takejin ihun aisha da karar kisses da tsotse tsotse, zuciyarta na zafi hawaye suka cika mata ido kamar ta juya se takarasa kasan duk yadda taso karta kalli gunsu amma seda idonta ya kallesu yanata sucking Aisha takoina, zuciyarta na bugawa ta karasa kitchen tana hawayen bakin ciki, yunwa takeji sosai tana son indomei saboda zuciya ta dauko indomei ta yamutse ta ta bude ledar ta rika dibarta danyarta tana kaiwa baki tana taunawa tana kuka tana korawa da ruwa seda ta cinye danyar indomie din tasss tai kwance a store din tana ta kuka har bacci ya dauketa, Da safe su fahad suka tashi sunata farin ciki, Faseelat kuma seda asuba takoma daki tai wanka tasa kaya yanzu ko shafa batayi bata lpy ga ukubar da fahad ke ganamata, Ta fito ta samesu sunata dariya akan dining ,tarabu da zama a dining din tai tsaye hannunta dafe da kujera tana kallon fahad da yasha toka tunda tazo wurin tace "hero se yaushe zaka dawo da kula dani? nifa matarka ce ka ajiye ni baka bani wani hakkina kowata kulawa, yakamata ka sauko hakanan yanzu fin sati ukku kana fushi da abu daya, Dan Allah kayi hakuri horon yaisa haka, ko kamanta da cikin dake jikina ne idan ni kadena sona yakamata naci albarka cin shi, ya kakeso naida rayuwa ta ne nabaka hakuri nayi kuka, na azabtu haka kayafemin mudawo rayuwarmu kamar baya plssss" So daya ya kalle ta ya kauda ido yace "ke bacewa mutane daganan" Aisha tace "haba yaya tunda tabaka hakuri ka hakura mana,kodan cikin jikinta " Ya kalli Aisha yace "ni natsaneta ne kawai tsanar da nake mata harta shafi abinda take dauke dashi, wlh Aisha jinake idan akabani wuka akace na kasheta zan iya, banason ganin gifcinta kwatakwata " faseelat daketa hadiyar kuka ya kufcemata ta dafe zuciyarta dake mata ciwo hannunta daya nakan fuskarta tana rage hawaye tace "ka cigaba da tsana ta hero nikuma bazan gaji da furta maka inasonka ba, zaka iyason mutuwa ta amma ni inason rayuwarka ,baka son gani na amma ni inason ganinka kullum, na tabbatar watarana zakayi nadamar abunda kakemin zakayi nadamar kalamn da kake gayamin lokacin kuma bazaka samu gani
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183