Chapter 175
Chapter 175
na tsaye sunata rally, Dama nace its short page bonus for you thanks, *Ina wadanda sukace in faseelat ta haihu lpy zasumin kyauta?kuran ban manta ba Ku shirya bani kyautata eheeee"😂😂😂* ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 9⃣2⃣ *So haduwa ta jini in Allah yahada shikenan so in yabi jini yagama kamawa shikenan kece sarauniyata kinciri tuta inde kina gurina banida damuwa😍💃🏻* *lady* _____ *u r not just a friend but a lover,u r cute,pretty,sweet voice, you own good heart,u have good manners thanks for ur love for me and all you did to me may Allah give you all u want in this duniya and make you among those ones that will enter janna jannatul Firdaus, I love you and ur lovers* Ba abinda faseelat keyi se tsuwwa tana ta zabga zufa ta koina ,asibitin shiru ba abinda kakeji se karar ta at this time da zaa tambayeta ya sunanta bazata iya sani ba , nurses na kanta kusan Su ukku biyu mata daya namiji, sun wage mata kafa tanata nishi tana kara , A can theater room anwa fahad treatment daya kamata hannun an dinkeshi sede kafar ciwon yayi muni dole se anfitar dashi waje da gaggawa ansa mai Karin jini ,suka gurguro shi suka medashi dakin hutu, Faseelat tana ta labour wata nurse ta kalli namijin babban tace" kode muyi arranging ayi mata cs ?" Doctor da yana daga cikin wadanda faseelat ta burge a speech day nasu amira ya kalli agogo hannunshi ankawo ta kusan4am yanzu 4:30 yace" noo give her sometimes laboun ta na tafiya " yayi directing daya tana sawa faseelat hannu tana fitarwa tana medawa don hakan yana sa haihuwar matsowa , shi kuma yafara scanning cikin duk yaran a alive ,yanata jin tausayinta, Karfe 5 tafara haihuwa ta sullubo katon danta ba jimawa sega baby girl, Doctors suka daukesu suka fara shiryasu ita kuma ta cigaba da labour suna temaka mata, Daya daga cikin soji ya dauki wayar fahad kunsan basa saka security awayansu yabi call log mommy ce sama yakirata tanata bacci abunta ta tashi ta lalubo wayar dasauri tana tunanin Su oteka ne, Taga fahad ta dauka tana tunanin ze fada mata ammasa fashi setaji muryar wani daban, Sojan yace"yaronki an shigo an musu fashi yanzu suna asibity sun harbeshi matarshi kuma na labour " Tunkan yakarasa cikin mommy ya juya yana gama fada tatashi da gudu tashiga toilet ta hau tana kuka tana zawo take magana "Ai bance ku tabashi ba nace kudin kawai zaku karbo " tanata kuka da surutu tafito ta dauki wayar ta kira number su sede duk switch off , Ta dauki gyale tana kuka ta sauko kasa ta tada Su ramlat tana kuka tace "Ku tashi ba lpy sun harbe yayanku yana asibity " Su ramlat suka dora hannu akai suna kuka ,mommy tace so taso suka shiga mota sunata kuka Su duka mommy tanata regretting tura yanfashin,suka nufi asibitin Seda komi ya lafa makwabta suka firfito kusa dasu akwai Kawar Umma ta kirata time din anata kiran sallar farko,Umma zata kabbara salla kenan ta dauka,cikin tashin hankali Matar tace "yanfashi sun shigo gidan son sun harbeshi ita kuma.... " Bata ida ba Umma ta zube awurin a sume daddy yafito daga toilet yaganta sheme hankalinshi tashe ya debo ruwa ya kwara mata ta farko da kuka tai wuf ta tashi , Daddy yace"lpy meyafaru?" Umma ta mike tana Neman keys tace"yan fashi sun harbi son yana asibity" Ta dauko keys daddy ya riketa tana ta kuka yasata mota suka tafi asibitin, time da yan unguwar suka fito masallaci ne wani abokin sabeer yakira shi yafadamishi ,sabeer ya fashe da kukan tausayin abokinshi wannan wace irin jarabawace daga wannan se wannan , Time din yana gidan fatouma ta tambayeshi abunda ke faruwa yana kuka yake fada mata ,cikinta yayi wani irin juyi sede taga jini yanabin jikinta tana kuka take kallon jinin sabeer da yake balain son yara bemasan da cikin ba hankali tashe yace "menake gani kamar jini ? jinin miye wannan teema na ?" Fatouma ta saki kuka tace "bansaniba jini ne kawai" Hankalinshi yakara tashi ya kwasheta suka tafi asibity, Su Mommy suka fara isa wurin tana ta kuka jikinta na rawa aka nuna mata dakin da fahad ke kwance ta glass suka rika kallonshi yana sheme lifeless,takara shiga rudani how she can forget him tun yana yaro yake hannunta shi yafara kiranta mom yana kula daita yanasonta why ta mishi haka seyanzu take regretting, Kasa hakura tayi ta tura dakin tashiga tana ta share hawaye tana kallon raunikan da suka mishi, Ba jimawa sega Umma ita da daddy tana ganin halinda yake ciki takara fasa kuka ,takasa shiga dakin daddy yanata rarrashinta taji ihun faseelat daketa fama har takara haifuwar baby girl , Ta nufi wurin dasauri sede labour room din kulle yake , Ta tsaya bakin wurin tana kuka segashi anfito da baby girl din da aka haifa yanzu ta amsheta ta rungume tana ta kuka yarinyar kamar fahad sakkk , Kamar me bacci yarika jin ihu da nishin faseelat cikin mawuyacin hali ya bude ido dasauri jikinshi na mishi ciwo more especially his heart kamar zata fashe, Mommy ta matso wurinshi tana kuka tace "sannu son se Allah yasaka maka abinda sukama" Fahad ya lumshe ido ba abinda brain dinshi ke tunawa se yadda oteka yake sunsunar faseelat da yadda taketa kuka tana kiranshi sukuma suna cewa they want to chop,yanzu 5 men's sunyi raping masa mata kenan, Hawaye masu zafi suka gangaro gefen idonsa yafara kokarin tashi jikinshi na rawa , Mommy ta rikeshi tana kuka tace"karka motsa baka lpy son" Zuciyarshi na ciwo yanajin kukan faseelat da nishinta sosai ,hawaye nata wanko masa yace "mommy let me plsss let me see my wife" Mommy ta rike shi tace"kayi hakuri ka kwanta duba kafarka u r very wounded " Yanata hawaye zuciyarshi na ciwo kamar ya ciro yayar kasa yace"plsss let me see her ,they rape her they rape my faseelat plsss mommy....." tari ya sarkeshi ya koma ya kwanta nan take yafara aman jini, Mommy tai tsuwwa ta danna kiran doctors ba jimawa suka shigo ,hankalinsu tashe ganin yanata aman jini yana tari,suka fiddata waje suka fara bakin kokarinsu wurin tsayarda aman, Mommy tai zaman dirshan kasan tiles ta cigaba da kuka hannun ta biyu saman kai yaranta nabata hakuri, A can labour room faseelat takara haifuwar baby boy me kama daita sosai ba jimawa ta kara haifar wata baby girl din" Yara biyar ringis nurses sunata murna da farin ciki basu taba samun me ko triples ba a asibitin , Dukda ta haihu kuka take tayi idonta rumtse karfen gadon da ta rike haryanzu bata sakiba tanata kuka , Aka shirya yaran aka fito dasu zuwa wurin yanuwansu Umma da daddy sukaita murna da kuka time daya, Da temakon Allah jinin yatsaya akamishi allurar bacci amma beyi baccin ba jikinshi de ya mutu yanata hawaye masu zafi,doctors suka fita sunajin tausayinshi, Gabadaya yaran andubasu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183