Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 75

Chapter 75

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,178 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da bakinshi wadanda zasu koma gida sannan suka wuce yahuza suya, Kaji biyu ya siyi leda daban daban, sannan suka biya wani supermarket suka siyi drinks dukda de akwaishi agidannasu, suna zuwa kofar gida fahad yace "Nagode abokina Allah yabarmu tare hakika ka cancanci yabo don kayi iyakar yinka a bikinnan banda abinda zance maka sede ince Allah ya barka da radiyar ka " Sabeer yayi murmushi yace "karkaji komi abokina kafi haka aguna, kuma bagashi ba nima nasamu irin taka " Fahad yace "wacece?" Sabeer yace "wata yarinya ce inajin sunada tight relation da faseelat don suna ma kama " Fahad yace "I didn't see her saboda yau gani kawai kuke amma hankalina sam baya jikina " sabeer yace "ai ni ne zanbada wannan labarin nima ai sauran kiris na zauce kamar ka, yanzu de seda safe agaida amarya " Sukai musabaha fahad ya bude motar ya fita ya shige gida sabeer kuma ya tafi gidanshi. Tunda yashiga gidan yaji shi shiru, saman benen ya haye direct dakin aisha ya nufa ya bude ya shiga da sallama bakinsa, Aisha dake kwance looking pale ta tashi zaune tana kirkiro murmushi, Yana murmushi ya zauna gefen bed ya kalli amira dake bacci yace "uwargida ya gajiya?" Aisha tace "bawata gajiya, kune da gajiya ai " Fahad yace "meyasa baki kai amira dakinta ba? " Tace "yau so nike takwana anan ta debe min kewarka " Fahad yamata kallon tausayi yace "I'm sorry my heartbeat ,kwana ukku ne kacal fa " Ta bata fuska zatai kuka jin yace kacal, Ya jawota jikinshi yace "it's okay, nima dolene tasaka amma zanyi missing naki " Tai shiru ya jawo leda daya ya mika mata dayar kuma na gefen gado, Aisha ta yamutsa fuska, ya tashi tsaye yace "zanshiga wurin amarya " Cikin bin shawarar antin ta tace "muje na raka ka nabawa amarya amanarka " hannunshi cikin nata suka fito suka shiga dakin faseelat atare, Wani kamshi me rikita kwakwalwa ne duk ya ziyarcesu. Faseelat Na zaune jikin bed har lokacin, Fahad ya zauna kan bed din yana kallon faseelat dake rufe da mayafi, Aisha na tsaye tace "amarya ga mijina nan nakawo miki shi amana kikula mindashi sosai, sannan na miki farin cikin samun gwarzon namiji, domin mijina ya hada komi da mace ke bukata, inafatan zamu hadakai domin cigaba da kyautata mishi da samar da kwanciyar hankali da natsuwa agareshi " faseelat tai shiru don taji haushin shigowarshi tare da aishar, fahad yayi shiru yana kallon Aisha yanajin tausayinta da sonta nakara ninkuwa acikin heart dinshi, Aisha ta kalleshi tace "asuba tagari ango da amarya " Ta juya zata bar dakin , Fahad yakira sunanta "Aishahh! " Ta juyo tana yake ya tashi yaje yamata kiss a gefen kumci yana kallonta yace "thank you for everything " Tai murmushi ta juya ta fita, sannan yajuyo wurin faseelat ya fara zare babbar rigarshi sannan yaje ya zauna gefenta, Kanshi aduke dede nata yace in a whisper "the day has come cutie kindade kina fadamin how much you love me, yau ne zaki nunamin tsantsar son da kikemin" Faseelat ta daga mayafi ta sakar mai murmushi, Yaja dogon numfashi ganin yadda take sheki yace "yakamata mutashi muyo alwala mugodewa Allah sannan muzo mu raya wannan dare me tarin tarihi a garemu" Faseelat ta yaye mayafin jikinta, tana kallon fahad , Fahad ya kuramata ido tana sanye cikin riga da sket black and red less Sun matukar yi mata kyau, yanata kallonta especially her breast da sukafi rikita shi tana ta sakarmishi murmushi ya mike tsaye dasauri yashiga toilet, Faseelat ta ziro da kafafunta kasa waiting for him to come out itama ta shiga, Few minutes yafito yayi alwala, Ta tashi ta shiga toilet tana tafiya me janhankali, yabi kugunta da kallo yadda suke acike gwanin ban shaawa, few minutes tafito ta yafa gyalenta yajasu salla, Bayan Sun sallame ya dora hannu akanta yayi addua, yana kai aya faseelat tafara zubo adduoi yana kallonta cikin burgewa yake cewa amin, har tagama suka shafa, Yanata kallonta suka hada ido suka sakarwa juna murmushi, Ya tashi da niyyar dauko ledar kaza beganiba, Seya tuna yabaro ta a dakin Aisha, Yaje yayiwa faseelat kiss a kai yace "my bride wait for me please "ya juya yafita Faseelat ta tabe baki yadda yakeyi kamar ba kullim tare suke da aisharba, Tunda ya doshi dakinta yakejin kukanta don duk abinda tayi dauriya ce kurum, tana dawowa tafara kuka tana yi tana murzar fuska, fahad ya bude dakin ya shiga zuciyarshi duk ba dadi, Aisha tai sauri tafara goge fuska, Yaje ya rungumota jikinshi yace"haba Aisha banason zubar da hawayennan plss, kiyi hakuri ki danne kishinki ki kwanta ki baccin ki banaso rashin lpy ta kama ki," Tai shiru tana sauke ajiyar heart ya dago fuskar ta yace "I love you Aisha with all my heart u r my life and everything, kidena zubar min da hawayenki eyim " Tai tsit tanata kallonshi, yace "yanzu kitashi ki alwala ki kwanta kinji? " Ta daga kai ya tashi ya dauki ledar shi yana dubanta yace "good night " Ta daga kai kurum yabude kofa yafita, Aisha ta cigaba da kukanta, yanajin tausayin Aisha arai yashiga dakin faseelat, yadda yaganta ne yasa numfashinshidaukewa yasaki ledar hannunshi kasa , Wata arniyar White rigar bacci ce jikinta net gata shara shara ana ganin komi gashi ta cire kome jikinta rigar kadai ce jikinta, Yayi sakataf yana kallonta yadda yake kallon breast dinta azahiri, Faseelat ta sakar mai murmushi tana mai desire looking don tagama tsumuwa over saboda magungunan da akadirka mata ayau ,tafara takawa taisa wurin shi tashige jikinshi tana sunsunashi, tana sauke numfashi, fahad ya rikice jin abinda take mai da jin tudun breast dinta, Arikice yakamo bakinta sukafara kissing juna duka hannuwanshi na yawo ajikinta jin softness nata yakara rikitashi, Ya sungumeta zuwa kan bed ya kwantar ya zazzare daurin gefen rigar ya cireta ya jefar ya zare nashi yafara kaiwa each and every part of her body kisses, Gabadaya ya rikita ta se yazam tadena meda mishi se aikin numfashi da take saukewa tana juya kai tana kara turomushi kirjinta,, jikinshi na tsuma yake sucking breast dinta shima yana nishi yana murzar dayan da hannunshi seda ta murzu sosai sannan ya jata gefen bed ya duka yaware leg dinta, ganin yadda take ta zuba ruwa wani na tunkudar wani yasa shi rudewa yakai baki yafara sucking dinta faseelat ta fara ihun dadi, yanata tandeta for minutes sannan ya tashi tsaye yakara matso daita gefe legs dinta a hannunshi ya seta, yafara kokarin shigarta dukda de wurin is wet amma yakasa thinking gyarane kawai tasha yasa yakara jawota sosai ya kutsa da karfin tsiya, Lokaci daya faseelat ta saki kara jin kamar an yagata idanuwanta awarwaje ta rirriko bedshit tana juya kai saboda azaba, Shiko goga yadda yajita a matsennan ga niima available yakara rudashi ya cigaba da pumping dinta dasauri dasauri yanajin wani mugun dadin da betaba jin irinshi ba, Faseelat jin azaba na cigaba da ratsata yasa ta kwara baki ta dinga zunduma ihu tana kiran ummi da ya omer , Kafin wani lokaci jini yafara biyowa daga kasanta, jinin dake biyo wa yakara gigita fahad saboda yadda wurin yakara dadi

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});