Chapter 40
Chapter 40
yaja mashin yabi bayanta. khalil ai hakuri kar amedata gurguwaπ€£ [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* ππ€ *ZINARIYAR GOLDENπ* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ βββββββ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* βββββββ *~βWe beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* π Ώ 3β£5β£ *hakika ina cikin farinciki, na tabbatar ana so na anayi dani, jiya naga dubban comments da wanda ma banganiba, kowa nata fadin raayinshi da hangenshi, ga ruwan adduoi da na sha nida yarana, ina godiya Sosai Allah yabar soyayya* Cikin zafin rai yabi bayanta ya sha gabanta da mashin tai tsaye ta rike kugu da hannu daya, Cikin dauriya da fin karfin zuciya yace "ki hau muje gidan ummin" Tana mishi kallon up and down tace "kayi hanyar ka daban inyi tawa, bana bukatar ka kaini kaji ko dan hjya " Ta zagaye shi Tawuce ya rumtse ido idanunshi tuni sukai ja sede baze iya bari tayi doguwar tafiya a kafa ba , ya kara danne zuciyar yabi bayanta yakara shan gabanta ,ta game fuska tana kallonshi tace "malan khalil kafara takura ni nace katafiyar ka, aa ko ana dole ne?" Cikin muryar rarrashi yace "kiyi hakuri ki hau muje kalli titin nan ba abin hawa doguwar tafiya zaki sosai " Ta wurga mishi harara "to ina ruwanka? Nace karabu dani " Yace, "Dan Allah ki hau mutafi " Taja tsoki ta hau babur din tana cewa "ande ji haushi ba zuciya ko kadan kare yariga ya lashe" Yana jinta yayi kamar be ji taba ya juya yakama hanyar gidan ummi, Yana zuwa ta sauka ta shige, yayi parking ya kutsa kai shima, Tana shiga ta yaye hijab" ummi ga khalil nan shigowa fa " Ummi tace "to bari in dauko hijab dita, " Khalil yayi sallama ya shiga har cikin daki ummi ta shiga ciki suka gaisa da yatashi tafiya ya aje mata bandir na 50 yace abawa yara, Ummi tace "to angode sosai Allah yakara budi, aitade hakuri shi zaman aure dole seda hakuri da kai zuciya nesa Allah yabaku zuria dayyiba " Yace "amin "yanata sadda kai maganar ummi ta dan ragemishi zafin da yakeji kamar tasan tsiyar da faseelat ke shukawa a cikin gidan ,ya tashi ya fita, faseelat se wurga mishi harara takeyi beko damuba ya Saki murmushi yace "ki shirya 6pm zanzo na daukeki "be jira amsar ta ba ya fita. Shikadai yaje gidan hjya bayan sungaisa take tambayarshi faseelat yace"ai tana gida tundazu " Hjya tai shiru ta cigaba da hidimunta, tunda yazo ya zauna yaketa sake-sake da tunani, wai miyake damun faseelat ne yau kusan kwana goma sha basa kwana daki daya, ba magana me dadi, batayin duk wani abu da tasaba yi, yayi shiru yana nazari, seya tuna last maganar su datake mashi korafi akan sex, tunanin shi da kwakwalwarshi ya tsaya nan, se kuma ya cigaba da neman mafita, akarshe yayanke shawarar zuwa wajen masu man power na Islamic, yana cikin tunanin hjya tashigo cikin dakin so biyu kenan tana giftashi be sani ba har tazo kusa dashi tana kiran" kai!kai ! "amma bejiba seda ta dafashi ya dago ta tsuramishi ido tace "wai lpy kake? Dukkabi ka rame kafita hayyacinka mike faruwane? " Yace "bakomi hjya azumine ya medani haka " tana mai wani irin kallo tace "to yayi tunda bakaso naji damuwarka sede inaso ka kwantar da hankalinka, banison ka shiga wani hali na rasa mahaifinka baniso na rasa ka ," Yace "hjya bawani abufa, Ki kwantar da hankalinki " Tace "Allah yasa "tana kara karemishi kallo, Yadan kara zama ya tashi yafita be zame ko inaba se alhayat Islamic center, yaje ya siyi kati kasancewar salla ce ba layi yashiga gun malamin, ya mishi bayani a kunyace, malamin yarubuta mashi magugunan sa karfi na maza, khalil ya siya ya nufi gida ya dauki biyu ya shanye su tass yayi kwance yana ta tunani abin duniya duk ya dameshi, Karfe shidda yaje ya dauko faseelat tunda ya daukota batace uffan ba, saboda itama ummi seda tai mata tata yar nasihar, Yana ajiyeta yawuce masjid ita kuma ta shige gida, kusan karfe 7: 30 fahad yakirata sukai ta fira har isha, shi ko khalil a daddafe yayi salla ya taho gida saboda yadda yaji yana ta samun erection, Ko da yazo betsaya shigo da mashin ba ya shiga gida, sam faseelat batasan ya shigoba, sunata firar soyayyar su da fahad, Tunda khalil yashiga dakin yaji wayar da take tana ta noke murya tana shagwaba da duk wani abu da zeja hankalin namiji, hankalinshi ya tashi, kafafuwansa na kyarma ya samu kujera ya zauna ya dafe kai da hannu biyu, yana tunani "meyasa? Meyasa faseelat takeso ta lalata rayuwar aurensu? meyasa takeso ta jefa kanta a cikin halaka? " Tunanin shi ne yakatse jin sautin kisses dinta ,ya mike tsaye yana kyarma, faseelat nakiran "good night have a sweet dreams " Khalil yashigo tai sauri ta kashe kiran ta mike tsaye tana raba ido dan bataji shigowar shiba, Tana ta sadda kai shiko ya tsaya yana kallonta, da wani yabashi labari baze taba yarda ba wai faseelat dinshi ce ke fira da wani, Ya samu dakyar yace "faseelat kinaso kigama da duniya lpya ko? da aure na akanki kike waya da wani kato " Faseelat ta juyo dasauri ta daga mishi hannu "hehehee,karka kara cewa fahad dina kato kaine de babban katon bashi ba " Ta rika murguda baki, Ranshi ya baci sosai, batai tsammani ba taji ya tura ta kan bed yabi bayanta ya fara kokarin cire mata riga suka cigaba da kokawa har ya janye rigar ya danne mata hannuwa ya fara bin jikinta da kisses ,tana ta kuka tana kokarin janye hannuwanta, ko minti daya be dauka ba yayi hanyar shigarta ,abun mamakin shine yanajin shaawar beyi release ba amma yana zuwa shigarta yaji abar ta kwanta, he was very surprised, ganin baze iya ba yasa yatsa yafara kokarin yiwa kanshi hanya don yau yakudurci se yayi sex daita, Faseelat sede taji yatsa na neman shigarta a tsorace ta kurma ihu yasa hannu ya toshe bakin tadage cincin karfinta ta gartsa mashi cizo, yayi sauri ya dagata yana duban hannun yana nishi, ita ko taja gefe guda tana kuka tana fadin "Allah yaisa, banyafe ba mugu azzalumi, daniska "ta cigaba da kukanta yana samu zafin cizon ya rage ya mika hannu ze kara kamota ta tashi da gudu ta shige toilet Tana cigaba da kuka tana Allah yaisanta bata yakeba. Yayi kwance yana tunanin lamarinshi yanzu haka ga abar a mike, to me yahana ya shigeta? Yanata tunani , itako tana toilet tana cigaba da bankomai Allah yaisa, dukda shi masoyin bacci ne amma bacci beyi gigin daukarsa ba saboda tashin hankalinda yake ciki, itama tana cikin toilet tana kuka saboda yunkurin rabata da virgin dinta da yayi wanda yanzu burinta be wuce takaishi ga fahad ba. Har sha biyu bata fito ba ya tashi yaje bakin kofar toilet din Yana kwankwasawa "kifito faseelat dare ne fa kina cikin toilet for many hours ki fito plsss baabunda zanmiki " tana jingine da kofar tace "baza a fito ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183