Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 23

Chapter 23

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,177 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tashi zaune ta gyaggyara zaman rigarta ta mike tsaye tace "ai na shirya bari na dauko hijab dita " Shi ko yayi sototo yana kallonta bata taba sa kayan ba, riga da sket blue atamfa kugunnan ya fito sosai, nonuwan kuma Sun yo sama, saboda dan matsewar da rigar tayi, har tafara tafiya ya jawo hannunta ta fado kan jikinshi tasaki kuwwa, ya kure ta da kallo itama ta zuba mai ido tanajin haushi yanzu kuma kwalliyar tata ze bata kila, Ya cigaba da kallonta dan zamannan da sukayi son faseelat yakara ninkuwa a ranshi fiye da can baya, taga de beda niyyar sakinta tafara mutsu mutsun kwacewa ,me makon ya saketa se yasa dayan hsnnunshi yakara zagaye ta, Ta turo baki gaba "ni ka sakeni plssss " Yana mata kallon love yace "shine zakiyi gayu haka? ki rikita ni bayan kinsan fita zamuyi " Ta balla mai harara tana kara tunzuro baki yace "to yanzu mushiga in biya wannan tsadaddar kwalliyar, Faseelat ta fiddo ido waje cikin ranta tace "ni nabani da khalil " tadan tsuke fuska tace "kasaken plsss mutafi idan mundawo se kabiya " Yace "to naji amma se kinmin kiss a nan" Yanuna gefen kuncinshi, faseelat ta kalli wurin tace "to sakarni ai sena kara tsawo sannan " yana sakinta ta gudu daki, ya girgiza kai yana murmushi ta sako hijab dinta tafito tana sauri tai waje yabita da kallo yatashi ya bita, Suna tafiya bame cewa komi har suka isa gidan tana sauka yayi parking suka shiga tare , Hjy na cikin wanki suka shigo tabisu da ido tanajin haushi tace "aaa maraba da amare " Faseelat ta zukunna har kasa ta gaisheta, hjy ta amsa tana fadada faraarta, faseelat Tawuce cikin dakin hjy ,sannan khalil yace "hjy wanki ake " Tace "eh wlh na kwana biyu banyi ba shine nake rarragewa" Sega faseelat tafito har ta ciro hijab tunda tafito hjy ta kafeta da ido ganin surarta me cike da tsari kamar ita tai kanta, shima khalil Ita yaketa kallo, Faseelat na kawowa wurinsu ta ja sket dinta sama ta duka ta fara dauraye kayan da hjy ta saka a bokiti, Hjy tace "faseelat kibarshi mana karki bata jikinki yanzu nagama " Kan faseelat kasa tace "ki barni na karasa hjy rana tayi zafi, ki koma daki " hjy tace "daga zuwanku to shikenan bari na rage wadanda suka bushe ki samu wurin shanya " Khalil na gefe tunda faseelat ta duka rigarta ta zazzalo yake kallon breast nata, yanajin dadin yadda ta mutunta mahaifiyarshi, hjy ta kalleshi tace "to kai ba masallaci zaka ba? Katashi ka tafi kar ka makara " Ya dago yana sosa kai yamike yace "to Sena dawo " Ya juya yana tafiya yana juyowa yana kallon faseelat, so daya ta dago taga yana kallonta takoma ta duke ta cigaba da wankinta, Hjy na kallonshi tace aranta "wawan banza kawai se wannan abu yake ko kunya beji " Ta juya daki tana gama linke kayan ta shiga wanka shaf shaf faseelat tagama wankin ta shigo dakin tana daga kai taga duk yana ta tashi ta dauko duster ta sharo ta tayi yan kakkabe kakkabe ta share dakin tai moping tasaki labulaye ta fiddo wata madarar turare daga jikarta ta goggo a kujerun dakin, Nan da nan dakin ya cika da kamshi ta koma waje tayo alwala ta dawo tana diba agogo har 2pm tayi ta bude jikarta takara yin makeup ta kabbara salla, hjy na fitowa falon taji kamshi ya kacame koina gashi se walkiya yake har wani extra iska ke kadawa a dakin hjy tai murmushi saboda taji dadi a ranta ta wuce kitchen takawo wa faseelat abinci faseelat taki ci, ana cikin haka sega khalil ta tashi suka fita bayan hjy tamata kyautar sabullai, Suna cikin tafiya yajuya wurinta yace "ki shirya anjima karfe 6 zanzo mutafi" tace "to naji "tana kauda fuska gefe Bayan sun isa har ciki khalil ya shiga ya gaida ummi sannan ya tafi faseelat se murna take su abul da ishak suka shigo suka zauna anata labari laasar nayi ummi takira faseelat daki tana kallonta tace "yanaga duk kin fada? " faseelat ta kalli kanta tace "bakomi " Ummi tace "lpya de kuke ko? " Faseelat tace "eh " Ummi tace "to aita ladabi da biyayya da hakuri kuma kirika kula da kanki, yanzu ma ga wata gumba nan tunda kikace zakuzo na hada maki ita, anshi ki shanye," Faseelat ta amsa tai kasake don bataso ta jawowa kanta matsala ummi tace "kisha mana kinyi tsaye, jira ma kinashan wadancan da aka kaimiki ko ajiyarsu kawai kike?" faseelat tace "..... [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *PAGE* 2⃣2⃣ *aslm, masoya na wadanda sukai paying namayar musu Nagode sosai Allah yabar soyayya,wadanda suka barmin kudinsu kuma ina matukar godiya kun nuna mun duk soyayya Allah yakara maku budi,* *ina makaranta ragon miji wadanda basuiya biyan kudi dan su karanta, to kuzo ku karanta gashi ya zama free, kowane lokaci wani nacin albarkacin wani zan karasa novel dinnan ne saboda real fans dina, ina wadanda ke zagina ina wadanda suka ci mutunci na, kuma kuzo ku karanta dama rayuwa tagaji haka Allah ya kyauta* *bazan cigaba da ansar kudin real fans dina ba wasu kuma na karantawa a free ba shiyasa na medashi free da masoyana da makiyana duk ina sonku* *kuzo kutayani ci plsss 😂 it's now for free🤣* Faseelat tace "eh Inasha" tana zumbura baki gaba, Ummi ta kalleta tana nazarinta tace "Allah yasa dagaske ne, in kinki sha ma kanki kikawa don yanzu mata suntashi tsaye ko kana da kyau ka kara da wanka " Faseelat tai shiru tana tunani rabonta da shan haki tun wan shekaren da aka kaita, yanzu ummi ma ta tuna mata data koma zata aikawa makobtanta tallan kayan gwara ta sai dasu kawai ta amshi kudinta , Tana gama tunanin ta kalli ummi taga ita take kallo tai sauri ta kafa kofin ta shanye gumbar tass sannan ta aje ,ummi tace "ko kefa yanzu ga wasu ma nan nasiyo miki ki cigaba da sha "ta ajiye mata wata bakar leda agabanta cike damm da kayan mata, faseelat tai sauri ta dago ta kalli ummi se kuma tai shiru, Suna nan kafin yazo daukarta har taiwa su ummi abincin dare sannan tai wanka, tana cikin yin shafa taji wayarta na ringing tana dubawa taga shine ta dauka yace "kifito mu tafi" tace "ganinan zuwa" Ta ajiye wayar ta jawo hijab ta saka tafito tace "ummi natafi har yazo " Ummi tace "Allah yakiyaye to se kun kara lekemu Allah yamuku albarka " Faseelat tace "amin" ta fita, ummi tai murmushi yanzu wasai take jinta, tunda ta aurar da faseelat hankalinta ya kwanta. Faseelat nafita taganshi zaune kan babur dinshi, taje ta hau, yaja suka tafi gida yana ajiyeta be ko shiga gidanba ya juya, ita kuma ta shiga gidan tana cire hijab ta leme kan gado yanzu ba abunda zatayi tunda abincin da tayi tazarce ne, ta jawo wayarta ta bude pic din muradinta wato fahad, kwata kwata bata gajiya da kallon pic dinshi ita kanta har mamaki takeyi yanda take wuni kallonshi amma bata gajiya ga wata irin shaawar shi da

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});