Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 123

Chapter 123

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,185 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

suka gaisa fahad na zukunne be tashi ba,cikin ladabi yace "abba Dan Allah ina neman yafiyarku kuyi hakuri akan abinda na aikata, nasan ban kyauta ba kuma nayi nadama Dan Allah kuyi hakuri " abba yace "banji dadi ba yadda ka wulakanta min diya raina ya baci amma ni na yafe maka sede ina bukatar ka rubuta mata takardarta saboda zamanku atare akwai cutarwa " Fahad da kanshi ke Duke ya dago arazane besan lokacin da ya mike tsaye ba, sannan yakoma kasan yana magiya "Dan Allah abba kuyi hakuri inason ta sosai bazan iya rayuwa batare daita ba, wlh nayi alkawari bazan kara dukanta ba Dan Allah kuyi hakuri wlh itace rayuwa ta zan kiyaye duk wani abunda ze bata mata rai koya taba lpyarta" Jin abinda yake cewa cikin ran abba yace "nan wurin ba lpy "🤣 Yace "nide nafada maka Dan Allah kakawomin takardanta in kuma bahaka ba zamu shiga kotu "yana gama fadar haka ya shige gida, fahad yaida yin zaman dirshan awurin yana hawaye da kukan zuci seda gari yayi fayau sanann yatashi ya nufi gidan umma, umma ko kullum setaje asibity suna zaune a dining sun hallara don yin breakfast yashigo gidan duk sukabishi da kallo umma ko kallonshi batai ba bare ma yabata tausayi, yazo yaja kujera ta kusa da daddy ya zauna murya na rawa yabawa daddy labarin abinda abban faseelat yace, yace "Dan Allah daddy kaje kabashi hakuri wlh nayi nadamar dukanta tun daga lokacin da abun yafaru " umma tai karaf tace "alhaji dan Allah ka kyaleshi karka shiga wannan maganar kaje kaji kunya kaima kasan sunada gaskiya gwara ya saketan yafi tunda beda hali " Fahad idonshi cike da hawaye yake kallonta, daddy yace "a, a bahaka yakamata ba, zanje nasamu abban nasu in roki yafiyarsu, ka kwantar da hankalinka kaji " fahad de bece komi ba ya tashi yafita tun kafin yakai gida zazzabi ya rufeshi yana zuwa ya shiga wurin Aisha ya kwanta ya kudundune jikinshi na mazari, Aisha ta rude tai ta kuka ta kira doctor ba dadewa okaton yazo ya dubashi jinin shi yahau yabashi drugs da shawarwari ya fita, dakyar Aisha tasamu yasha maganin da aka rubuta mishi badadewa bacci ya dauke shi dan cikin magungunan akwai na bacci acikinsu kwananshi ukku ba bacci saboda rashin faseelat, Aisha na zaune gefenshi tai tagumi tana kallon fuskarshi duk yabi ya rame har baki ma yayi ba wata kwanciyar hankali duk harijan cin nan ya tafi 🤣yau kwana ukku ba tabi 😅, awurin aikinshi anyi neman wayoyinshi amma switch off ba karamar asara suke yiba mutane sunyi zarya gidanshi sede baba tsoho yace bayanan, don fahad yabashi umarnin fadin hakan, Yau akayi sadakar ukkun khalil su hjya suna cikin tashin hankali har yau, jamila duk tabi ta zube ta rame duk kibarnan ta tafi hartafi lokacin da take budurwa rama, hjy ma ta kanjame don bata bacci rashin ganin gawar nema yakara tada mata hankali, zakuyi mamaki innacemaku hjy ce kebawa jamila abinci abaki don mugun tausayinta takeji tana ganin kamar itace takashe mata miji, kullum lil khalil yana hannunta , bayan yan gaisuwa Sun wuce da marece sosai mamar jamila sun hadu falon hjy tafadawa hjy yau zasu koma gida kuma tareda jamila zasu tafi, Hjya tafashe da kuka tace"dan Allah zulai kubarmin yarinyar nan awurina wlh yanzu ba abunda nake kallo naji dadi se ita da danta, ina rokon kubarmin ita tazauna anan nawani lokaci ,zuwa lokacin da zansamu natsuwa nida kaina zan medo muku ita na rokeku " Maman jamila tace "hjy zamu tafi daita ne don amata wanka, kuma anan zata karamiki damuwa tunda har yanzu taki dena kuka ga danta dabata damu dashiba,dawainiya zata miki yawa ki kula daita ki kula da danta, gwara mutafi daita can " hjy tace "wlh bata karamun damuwa, wanka kuma zansamu unguwar zoman da zata mata wanka, kula daita da danta bawani abu bane wurina, nide ina rokonku wannan alfarmar" dakin yayi shiru na wani lokaci jamila na kuryan hjy kan dadduma tanajin komai hawaye suka kara zubomata wai hjy ce kuka tana rokon abar mata ita inama ace lokacin da khalil yana raye ta nuna mata wannan soyayyar ba yanzu ba, Baban jamila yace "toshikenan hjy ga jamila nan zata cigaba da zama anan kamar yadda kika bukata, Allah yakara mamu hakurin rashin khalil " Maman jamila tai shiru dan taso tatafi da yarta takula daita sosai , hjy tafara godiya "nagode sosai Allah yabar zumunci" sukace "amin " Maman jamila ta tashi tashiga ciki tasamu jamila dake zaune ta zauna tace "jamila zaki zauna nan din? " jamila ta daga kai tana matse baki,itakanta jamilar tausayin hjy takeji saboda Halinda tashiga, lalle mutuwa waazi ce gasu ba sulhu sun dedeta, maman jamila tace "to amma ki kula da kanki sosai don dinkin jikinki ya warke kuma ki daure kiyi hakuri jamila khalil de yatafi baze dawo ba addua kawai zaki rika masa " jamila tace "to mama" maman jamila ta tashi tafita hjya nata godiya suka tafi garinsu, Unguwar zomar dake dora musu ruwa itace ta cigaba da yiwa jamila wanka kuma tana bakin kokarinta, Khalil ko yanacan yana daukar darasi musa ya girme shi dan yayi 45 amma yanayin yadda yake tafiyar da rayuwa ya burge khalil, yana aiki ne a babbar ruga shima likitan fata ne, bayada wani hali sosai amma kullum dasafe se anfita da Kula da bokitai na kunu wanda ake kaiwa asibity ana rabawa patients marassashi, da yadawo daga asibity yake sauya kaya bayasa kananan kaya, kuma kayansa duk ba tazarce suna da dan shape Iya gwiwa yaiya dressing sosai anan khalil yakara daukar cause din saka hula ashe ba bakin ido ake kaita ba 😬tsakiyar goshi ake dedeta ta, Shima musa ya karu da khalil dan yalura khalil kosu na magana yana dannar counter dinshi in suka tsagaita wani lokaci yana ganin bakinshi na motsi ,shima yanzu ya dage rikon counter yana tasbihi kuma yakara kula da mahifiyarshi akan baya don yayi mamakin dukda khalil bejin dadin mahaifiyarsa amma burinshi ya rayu dan ya kara kyautata mata bare shi tashi da yakejin dadinta , da drugs suka saki fahad ya farka tsakar dare dakyar Aisha tasamu yasha tea tayi iyayinta yakara shan magani yaki wai beso yayi bacci ,idanshi biyu har asuba yakara komawa gun abba, abba beji wani tausayin shi ba yakara memeta mishi abinda yafada jiya don umarnin alhaji babba ne kuma shi bemasan su ummi sunyi wata magana da mahaifiyar fahad ba yade san tana zuwa amma besan komi daganan ba, fahad ya koma gida ya dukunkune dan zazzabin da yakara rufeshi fiyeda jiya, sabeer ya kira wayar fahad many times besameshi ba, tun karfe 7 yayi parking kofar gidanshi yafara knocking gate, baba tsoho ya bude mishi yaganshi tsaye baba tsoho da yasaba ganin shi yana faraa yace "barka da zuwa alhaji " Sabeer yace "ina kwana baba, mutumen yana ciki kau? " baba tsoho yace "eh yana ciki sede yace duk wanda yazo ace bayanan" Sabeer ya girgiza kai yace "OK Allah yasa lpy nizanshiga naganshi" baba tsoho yace "afito lpy " sabeer yawuce ciki yatsaya bakin kofa ya danna door bell shiru yadade tsaye yanata dannawa sannan Aisha taji tazo tabude

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});