Chapter 90
Chapter 90
magana takesonyi bakinta yakasa fitar da maganar , Jin shiru umma tace"plssss ka yafemin, kayi hakuri nasan nacuce ka " Hawaye sharrrr suka zubo ma faseelat jin uwace kewa danta kuka begging for his forgiveness, muryarta na rawa tace "ya ...fita... masallaci..." Sanin Aisha bata shiga lamarin tace "faseelat ce? His bride? " Faseelat ta shanye kukanta tace "ni...ce umma"hawaye na cigaba da kwaranya a fuskarta umma tayi murmushin jindadi wanda har faseelat seda ta jishi,murya a raunane tace "I'm very happy da naga pictures na bikinku, ina tunanin zaki temakamin wurin shawo kan fahad, na mishi laifi babba na wulakantashi nabarsu shi da mahaifinshi saboda son zuciya ,amma nayi nadamar abinda nai masa tunda dadewa, mahaifinshi be bani damar koda ganinshi ba, after his death na kira fahad nayi zarya gidanshi da office dinshi nabashi hakuri Amman he dont even listen to me,na tura malamai da dama gunshi he didn't look at them, I once come to his wife itama bata saurare ni ba, I don't know what to do, kamar yadda nagani yana sonki sosai dan Allah ina rokonki ki shawomin kanshi ya yafemin tun kafin na bar duniyar " Faseelat tace "karkice haka umma fahad ze yafemiki ze so ki kamar yadda kowane da yake son mahaifiyarshi kiyi ta masa addua umma Allah ya sanyaya mishi zuciyarshi adduar ki kar babbace, kuma ina rokon karki fushi dashi " Umma tace "ina ta addua faseelat amma shiru, kuma bana fushi dashi ko kadan don nasan duk ni najawo hakan, Nagode kwarai dagaske " Faseelat tace "ki kara hakuri umma komai ze zama labari watarana " Umma tace "Allah yasa Nagode da kika saurareni se anjima " Ta kashe kiran tana tunani da dama, Faseelat har suka gama wayar tana hawaye, jikinta ya mutu murus zuciyarta na cigaba da harbawa, wayar na rike hannunta takasa ajiye ta sanin irin balain da fahad Ke ciki tafasa kuka zuciyarta cunkushe numfashinta har daukewa yake, Bayan fahad ya dawo masallaci dakin Aisha yawuce ya same su sunata labari da amira, shima ya zauna akai tayi don ya debewa Aisha kewa , karfe biyar da wani abu ya fita ya nufi dakin faseelat, Ya tura ya shiga faseelat da har lokacin tana zaune wurin takasa tashi ta juyo idanunta dake jawur ta zuba su akan fahad tarika kallonshi kamar yau tafara ganinshi, Abun yabawa fahad tsoro ganin idanuwanta jawur a kumbure ga gashinta dake zube koina gaba da baya, Dasauri yaida shiga dakin ya isa wurinta yaje ya zukunna gabanta yana gyara mata gashi da hannu yana kallon fuskarta yace "what's wrong with you? Ehimm? " Hawaye suka gangarowa faseelat tana meda kukan dake niyyar kufcemata tace "Ankira wayarka " Fahad ya kalli wayar dake hannunta batare da ya damuba yace "answer me first meke damunki kike kuka " Kanta a sunkuye ta dago tana kallon kwayar idonshi tace "it's the phone " Fahad yariga yasan baya wani abun banza da wayar shi atata in zata ga abin tashin hankali befi hotunan Aisha da suke birjik ba wasu ma half-naked, aranshi yayi tunanin ko wani Yakira yafadi wani abun tashin hankali, ya anshi wayar daga hannunta ya shiga call log, number bad woman ce sama kuma sunyi kusan 10mnt suna magana, Kafin ma ya dago faseelat tace "it's bad woman" Fahad ya dago ranshi bace yace "who ask you to pick my call? Miye ruwanki da kiran da akemin da har zaki dauka eyee?" Faseelat jikinta mace batare da ta bashi amsa ba tace "hero! Kaine kake kiran ummanka bad woman? Umma ce fa wadda ta dauki cikinka wata tara tai nakudar ka tabaka nononta kasha itace kake avoiding kiranta kai watsi daita just because she did a small mistake? " ta ja ajiyar zuciya ta cigaba da cewa "kasan halinda kake ciki kuwa? Haba hero banyi zaton haka daga gareka ba " Fahad ya mike tsaye yace "don't interfere in this faseelat stay away from this matter, kuma daga yau karki kara daukarmin waya" Ya juya zebar dakin ranshi bace, Faseelat tace "hero mahaifiya ba abar yadda wa bace ba ,kome tayi kuwa, ankarbo daga Abdullahi dan mas ud wani mutum yazo wurin manzon Allah (S. A. W) yace ya manzon Allah man ahakkan nasi bi husni sahabatiy?se maaiki yace mishi ummuka yace summa man? yakara ce mishi ummuka yace summa man?yace abuka " "Hero yanzu kai ba maganar kyautatawa ma ake ba ka saurare ta ma ka ki baka tsoron fushin Allah? manzon Allah yace yardar Allah na tare da yardar iyaye fushin Allah na tare da fushin iyaye ,hero kar idanka ya rufe ka gaggauta zuwa wurin mahaifiyarka ku dedeta, ayoyi nawa ne a alkurani sukai magana akan yiwa iyaye biyayya saboda mahimmancin yiwa iyaye biyayya awasu wurare da dama daga kadaita Allah se yiwa iyaye biyayya agaba , duba suratul israi daga aya ta 23 da ukku zuwa da 4, suratul ahkaf aya ta 15 zuwa da 17 da suratul...." Fahad ya daka mata tsawa ta fiddo ido waje tana kallonshi rai bace yace "kimin shiru bana bukatar waazin ki akan wannan matar, ta cuceni ta wulakanta ni saboda son zuciyarta ta rabu dani lokacin da nake bukatar ta har yau kunne na yakanyi ciwo time to time saboda marin da tamin, ita ki naganin tayi abu me kyau kuma ta tursasa mahaifina ya saketa don son zuciya kawai? ki fidda kanki cikin maganar nan faseelat, Aisha shekarar mu nawa tare amma bata taba shiga maganarba hasalima tafini jin zafin wulakanta ni da matar tayi ,idan har baso kike raina yarika baci ba to ki fidda kanki aciki " Faseelat daketa zubda hawaye tana kallonshi tace "bazan dena nuna maka gaskiya ba umma tayi maka laifi kuma tayi nadama ta nemi afuwarka seka yafe mata wai shin baka yiwa Allah laifine amma kuma ya yafemaka, itama fa mutum ce mace tanada rauni yakamata kamanta baya ka rungumi mahaifiyarka ko zaka samu rabauta " Idanunshi jawur ranshi bace ba abinda yake tunawa se labarin da mommy tabashi na cewa "bata sonka ko kadan bata kula da kai daddynka shine komi naka shine wanke maka tutu shine wanka shine dariyarka shine duk gatanka " Jijiyoyin kanshi duk Sun fito zuciyarshi na zafi yace "bakijin magana ta kenan nace kibar maganar ta I'm warning you this is the first and last time karki kara maganar matar nan acikin gidannan inba haka ba I will do something bad " Ya fita yabar mata dakin, faseelat ta kara fashewa da kuka yanzu idan ya mutu yau fa me zece wa Allah bayada wata hujja akan abinda yake yi, Fahad gidan yabari gabadaya yana tuki yana fidda huci, Hjya cikin dabara kar jamila ta kaita karshe ta kira khalil ya dauka da sallama ta amsa tace "khalil kazo ka dauki jamila ku tafi gida kasan baason me ciki na kai Maghreb awaje " Yace "to hjya ganinan zuwa " Hjya takashe kiran ta shiga ta samu jamila dake bacci hjya ta bubbuga gefen kujerar jamila ta bude ido tana kallonta hjya tace "ki tashi ki shirya gashinan zuwa zaku tafi gida " Jamila ta tashi tana ya mutsa fuska ta shiga toilet, Hjya tace "oh ni saro na daukowa kaina jidali yarinya ba kunya kokadan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183