Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 84

Chapter 84

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wani dadi da natsuwa nashigarhi lalle salla nakarawa mutum natsuwa, duk dade masallacin be cika ba amma akwai yan mutane ba laifi (that's what's happening a yawancin unguwar masu kudi they are not going to masjid Allah ,majority of them ana kiran salla suna kara shigewa cikin bargo ba kamar sallar asuba sauran salloli ko duk agida ,wasu ma sede ta jumaa) 🤣 Bayan an sallame sosai ya daga hannu yana adduar samun zaman lpy acikin iyalinshi da rokon yin adalci don baai nisa ba amma he's dying for faseelat ya shafa ya tashi ya fita a hanya sunata musabaha da jamaa makwabtansu masu attending salla wasu sundade basu haduba ma , (gaskiya fahad ka kwaso lada) 🤣 tunda ya doshi dakin faseelat yakejin kiraarta cikin murya me dadi tana karanta suratul mulk da ta saba karantawa duk dare wani lokaci ko ba kurani ko tana aiki tana karantawa , fahad yayi tsaye bakin kofar yana saurare murmushi kawai yaketa saki ,bawai basa karatun bane aa sunayi akan dade baai ba, kuma muryar faseelat is different saboda yadda take bawa kowane harafi hakkinshi da yadda take karatun da tajweed, ya tura kofar ya shiga da sallama bakinshi, faseelat ta dago tamai murmushi ta amsa sallamar ta cigaba da karatu, da yayi zaune yanata kallonta he then decide to join her suka cigaba da yi atare, Aisha da tafito daga daki bayan tayi tata sallar zataje tai masu dinner taji karatunsu ta kara matsawa sosai ta dan saurare su jin sunayi ne atare kishi ya taso mata taja dogon tsoki tace "mtswwwww wani sabon salo, himmmm kingama munafuncinki kibarmin mijina wlh " Ta sauka Tawuce kitchen, duk jikinta ya mutu Allah da zataje bp test da jininta se yakai 190 and some things, cikin rashin kuzari ta dafa musu indomei da kwai ta juye a cooler ta kai kan dining tareda forks da plates ta haye ta shige daki, da kwanciya tayi tanata wrong tunani kome ta tuno tai sauri ta tashi ta dauko kuraninta dake can saman wardrobe da kura jikinshi don anyi 2 months bata duba ba ta bude tafara nata karatun in a sweet and low tone nata (dakyau😂)tanayi tana kuka kiran ishai yasa su faseelat dakatawa atare sukaiwa annabi salati da yin ربنااتنا في الدنيا حسنة وفي الآخرة حسنة وقناعذاب النار Da subhanakallahumma wabi hamdika nashhadu an LA'ilaha illa anta nastagfiruka wa natubu ilaik, suka shafa, atare kowa na kallon juna suka sakarma juna murmushi, fahad ya tashi ya shige toilet ya sauyo alwala badan tashi ta kareba a, a don kara samun lada da tsarkake gabbai , ya fito yana tsane ruwan da tawul cikin sauri don yaji anata hayya alassalah 😃 har yakai kofa ya rike handle yajuyo, faseelat ta daga mishi hannu tanamai bye ya daga mata yafita zuwa salla. [8/5, 6:09 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 5⃣9⃣ *Dedicated to sweetie I mean my kawalliya, my bestie here's ur page again enjoyed* Itama tashi tayi tayo alwala tayi tata sallar ,bayan tagama tayi shafai da wuturi ta gama addua ta tashi tana linke carpet ya shigo rike da hannun amira, Faseelat ta juyo tana murmushi tace "sannu da zuwa hero" Kallonta Kawai yake bece komi ba, amira ta janye hannunta ta tafi wurin faseelat, Faseelat ta cire hijab taajiye ta dauki amira tana kallonta tace "princess ya akai? " Amira tace "anty I'm hungry " Faseelat ta fiddo ido tace "ba magana princess najin yunwa dafatan de kinyi salla? " Ta daga kai "nayi tareda mommy " Faseelat tace "alright muje kici abinci diyar mommynta " Fahad nata kallonsu faseelat ta fara takawa dakyar dauke da amira ahannu, fahad na dariya yaisa wurinsu yace "daughter taho karki karasa mommy she's not well "ya ansheta Amira tai fuskar tausayi ta kalli faseelat tace "ayya sorry anty daddy na duka yake har mommy yana duka tai ta kuka when I heard ur crying nace mommy tazo for your rescue setace kindena kukan but she's scared........."fahad ya rufe mata baki ya kakaro murmushi yace "muje kici abincin sarkin surutu" Ya kalli faseelat yace "muje honey queen muci abinci"ya mika mata hannu Faseelat da take ta kallon fahad dan samm bata ganeba abinda zuciyarta ke bata shine kila tanajin screaming dinsu ne, tana murmushi ta saka hannunta anashi suka fita , Amira nata surutu da faseelat ,sukaje suka zauna kan dining Table faseelat sede tai dariya can zuwa ta dago suka hada ido da fahad daketa kallonta ta dena dariyar ganin irin kallon da yake mata ta sadda kai kasa tana gyara gashinta, be dena kallonta ba amira tace "anty sarve me plsss" Faseelat ta dago tai murmushi ta tashi ta bude kular ta zuba mata a plate tasa fork ta mika mata, bajira amira tafara ci sede tsakura kawai take duk kukan yunwar nata, fahad yatashi ya hau sama don it's about 20 mnt Aisha bata fito ba, Yana tura dakin ya shiga yaganta kwance dukunkune tanata ajiyar heart don tasha kuka , Cikin sauri yaisa wurinta ya haye gadon ya dora kanta ajikinshi yanata taba jikinta ko da zafi amma babu, Cikin tashin hankali yace "heart beat meyasameki meyasa kike kuka? " Ta lumshe ido can ciki ciki tace "kaina ke ciwo sosai da zuciya ta " Fahad ya zaro ido cikeda tausayinta yace "sannu heartbeat meyasa baki kirani ba tundazu da na kira doctor since, sannu bari nakira likita " ya daga wayarshi da niyyar kiran doc, Aisha tace "no kabari zansha magani ba se ka kira doctor ba " Fahad da hankalinshi ya gama tashi yace "kina wasa da lpyarki ne?idan ke zakiiya hakurin zama da ciwon ni bazan iya hakurin ganin ki cikin ciwo ba cos nima I'm feeling the pain "bajira ya dannawa doctor faith kira, after few ring ta dauka, Tace "hello sir " batare da ya amsa ba yace "my wife is not well plss come and check on her " faith tace "I'm coming right now " Ta kashe kiran . Fahad ya jingina kai jikin bed din ya rumtse lips yariga yasan abinda ke wahalar da Aisha kishi ne kawai ke cinta, ya dora hannu yana shafa smooth hair dinta yace "Aisha dan Allah inarokonki ki kara hakuri akan na da, karki sawa kanki damuwa ciwo yakama minke ,nasan it's not easy kirika ganin mijinki tareda wata amma ki daure, Aisha inasonki sosai bazan iya hadaki da kowa ba, cos u r a sister, wife , mother of my daughter and my lover ke ta dabance bekamata kinasa wa kanki damuwa don duk wacce zanso bayanki take, Aisha u r my heartbeat duk bugun da zuciyata takeyi da sonki yake fita, ki kwantar da hankalinki kwanciyar hankalinki shine nawa " Aisha ta rike hannunshi fuskarta akanshi tace "yaya bazan iya jurewa ba I can't endure hearing yours screaming doing sex with someone else, last night I'm sleepless, kokadan barawon bacci be dauke niba, taya ma kake tunanin hankalina ze kwanta inaganinka

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});