Chapter 68
Chapter 68
fahad mutum ne me kyauta sosai, Faseelat kau gyara taketa sha ciki da waje fatar ta tanata kara kyau kullum da hijab suke fira da fahad ko yazo ma da hijab take fita wani lokaci ya kan tambayeta miye sirrin tanata haske da kiba sede tai dariya tace sirrine, Mommy awurin alhaji takejin labarin gida da umara da fahad yabiyawa su ummi, yau ya shigo gaidata ta amsa tana mishi wani kallo fuska ahade tace "wai kai haka akeyi ne ? kaita kashin kudi kamar wannan ne aurenka na fari, bazaka ko nemi shawara ba sede naji labari awaje" fahad ya dukar dakai cikin sanyin murya yace "kiyi hakuri mommy daban fadamiki ba, kuma bawani kashin kudine ba nai musu " Mommy tana hararanshi tace "duk ga gidaje nan plat kabasu mana amma seka basu me ginin sama " Ya dago yana kallonta yace "mommy gani nayi duk abinda zanmusu ban biyasuba akan alherin da sukamin " Mommy tace "eh naji sunmaka alheri kam sunbaka jawarar diyarsu " Ya dukar da kai yace "kiyi hakuri mommy " Yana mamakinta ya manta when last ta mishi magana gatsai kamar haka, kuma ita bata ko ganin hidimar da yake musu gabadaya shine abincin gidan suturarsu kudin kashewarsu, kudin makarantar su ramlat dukkansu sunayin prvt school ne university ,duk abinda sukeso shine amma mommy bata gani, Ta dan saki rai kadan tace "shikenan , ni haryanzu banji kana maganar lefe ba yaake ciki ga biki yakusa ? " Ya dago kai yace "nayi order daga dubai next 2days zamu tafi can da Aisha zamuyi 8 day's acan innaje zanga yadda kayan suke " Mommy ta jijjiga kai jin lefen zawara ne har seda akabar kasa tace "toyayi Allah yakaimu " yace "amin mommy nace nawa zasu isheki hidimane ?" Ta danyi nazari tace "5million ta isa " Yace "alright ya fiddo cek daga aljihun wando ya rubuta 5milion ya bata " Mommy ta amsa tace "I'm grateful " Yamike tsaye yace "inbasu isa ba amin magana " Mommy ta daga Kai kurum ta rasa wadanne irin kudi ya tara haka dukda ba cikin kudin gadonsu bane don andade da bawa kowa nashi tun kafin nadiya mebi mishi tayi aure, tuntana Bin diddikin sanin dukiyar da daddy yabar mishi har tagaji tabari, saboda ta kasa iyakancesu kuma ba yadda zaai ta mishi maganar, Ya fita yanata tunanin maganar da sukayi da mommy yanzu, ya shiga mota ya nufi gida, Yana cikn tafiya faseelat takirashi sukaita fira dan bata da aiki yanzu daga chart se waya dashi, Kafin yaje gida duk ya manta damuwarshi saboda mood da ya shiga don faseelat yanzu har magana ta sauya intana fira dashi duk abin janhankali koya mata ummi takeyi, Yana shiga gida ya samu Aisha kitchen tana masu girki fried rice takeyi tana cikin soyawa yaje ya rungumeta ta baya ya mata kiss awuya yace "honey I need you here " Tai murmushi tace "let me finish my cooking, kuma ma inaso nai wanka tukun " Yace "no please bazan iya jira ba kuma nafison ki ahakan after we're done se muje muyi wankan " Tace "OK bari nayi sauri nagama " Yasa hannu yakara speed din gas din tai murmushi ta cigaba da abinda take yana rungume daita ta baya harta gama ta juye a warmer, Be jira komi ba yaja zip din rigarta zuwa kasa, ya zare bra dinta yafara aika mata da kisses, Aisha is not responding rabonta da taji dadin sex tun last week kafin tasan da maganar auren shi, yanzu duk da tana ta dirkan kayan niima amma a banxa saboda rashin kwanciyar hankali ,shiko dukda yaga canjinta amma yanaso ahakan sede ya rage jimawar nan doing different styles sede ayi daya abari dukda baya samun cikakkar gamsuwa ,saboda bata ko mi shikadai yake abunshi ba kamar yadda tasaba mishi ba kuma he didn't ask her the reason don yariga ya gano dalilin, so bedamu da rashin respond nata ba ya cigaba da romancing nata daga nan ya dauketa ya dora a lokar kitchen ya ware legs dinta yana socking nata hannunshi daya nakan breast dinta yana squeezing,seda ya jima yana wasa daita sannan ya zare wandon shi ya fiddo dick yafara aiki, bayan yayi release ya jawota tsaye ya rungume yana fadamata sweet words a kunne murmushi kawai take mishi ya dauketa kamar jaririya yana kallon kananun breast dinta dake tsaye yanajin kamar yakara one more round ya fita daita a toilet sunata wasan ruwa suna cuccuda juna har suka gama suka fito , Ba jimawa amira ta dawo daga school yana zaune yana aiki da laptop dinshi amira taje ta rungumeshi tana fadin "daddy katafi dani wurin anty faseelat plss " Ya riko cheek dinta yana danja yace "alright se anjima kije ki cire uniform naki " Ta tashi ta haye bene tanajin dadi, ya dago fuska ya Kalli aisha tai mishi murmushi ya meda mata tabi bayan amira dan ta shiryata, Yabita da kallo, yanajin sonta da tausayinta, gabadaya takoma very silent ,batacewa komi ya dauki amira su tafi wurin faseelat susha fira su dawo, Aisha taiwa amira wanka suka fito dining suna cin abinci, ko abincin kirki bata cika ci ba fahad ya jawota akan cinya yana bata abaki, tuni akafara gyaran gidansu faseelat suka koma bangaren abba akagama gyara nasu suka dawo nan aka gyara sashensu abba shima gabadaya an baza tyles agidan anbi ansa wallpaper, Itakam faseelat hankalinta kwance sometimes in Aisha tafado mata arai setaji kamar ta kirata sekuma ta fasa, donko message data tura mata aishar tagani amma batai reply back ba, Gabadaya fahad yagama arrangements tafiyarsu da suntafi zaamasu gyaran gidansu a sauya musu wallpapers da furnitures ya yi order kayan gidan kaff daga dubai kuma har sunzo se suntafi asa musu, yadda ya tsara gidan dakinshi ze koma na Aisha don yafi fadi da kyau 2 bedroom ne da toilet, dakin Aisha kuma ze koma na faseelat shima 2 bedroom ne da toilet duk yasiyi kayan dakunan,shi kuma akwai 2 rooms daya kusa dana Aisha daya kusa da nashi, na kusa da dakinshin babban daki da toilet yazama nashi dakin, na bangaren aisha ya zama na baki dukda akwai wani spare daki downstair ,se dakin amira kusa da na faseelat a yanzu, washegari acan niger ya omer ya dauko hanya zuwa Nigeria batare da yafadawa kowa ba don ya kammala service dinshi yanaso yayi surprising nasu, Fahad is busy in his office se bayan laasar yazo wurin faseelat yimata bankwana don gobe zasu daga dubai, Faseelat tafito yau ko cikin motar basu shiga ba saboda sauri yake jirgin 6am zasu bi, Ya bude marfin mota yana tsaye rikeda murfin ita kuma tana gaba kadan, yana kallonta yace "gobe zamu tafi I'm very busy shiyasa se yanzu kikaganni," Faseelat tabata fuska tace "yanzu tafiya zakai kabarni ni ban yarda ba "tana tunzuro baki, Yayi murmushi yace "kwana takwas kawai nefa, nima dauriya kawai zan, amma ai zamurikq contacting juna to miye na damuwa " Tace"eh dukda haka ai bazan rika ganinka ba bare na shaki good perfumes naka" Yace "sorry keda har zaki gaji da ganina nangaba ma " Ta harareshi tace "bazan gajiba " Yayi dariya "alright mekikeso tsarabarki?" Tai murmushi tace "bakome
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183