Chapter 150
Chapter 150
cin abincin sede tana ci se amai harta hanci duk tabi ta galabaitu, fahad kuka ne kawai beba yakasa fita koina, da rana ko leko falo beba yana ciki yana jinya, Aisha ta fito ta soya indomei da kwai takoma daki taci, dukda bawani cin kirki ba, Da Maghreb tafito ta dora girki don girkinta ne, sede faseelat bashi ta ciba don cewa tai bazata iyaci ba tace ice cream takeso ya fita yasiyo mata da yawa yaajiye a fridge, Shi kanshi bewani ci abincin kirki ba yatashi yakoma gunta ,Aisha tagama takoma daki tai shirin bacci, shiru be shigo ba se 12:am yashigo, fuska ba walwala yaje ya kwanta,yabata baya, tanata kallon bayanshi tace "yaya baka min adalci kiri kiri kafifita faseelat akaina kana shiga hakkina sosai seyanzu zaka shigomin? " abun yabashi takaici beko juyoba yace "kede anyi marar imani Aisha kin sauya yaushe zuciyarki takoma haka, faseelat bata lpy ko rantsuwa nayi haryanzu baki mata sannu ba, baki jin ko tausayin wahalar da take yanzu haka nabaro ta tana ta makyarkyata wlh daita ce bazata bari na kwana can ba zata barmiki kwanan amma ke dayake bakida hali har korafi kike Aisha! Aisha!! Anya wannan halin naki ze barki zama lpy, cikin data samu samm baki farin ciki dashi sema bakin ciki da kike lokacin da nasameki ai kuka kike,wanda nasan faseelat bazata miki bakin ciki ba don kinsamu ciki ita batadashi ,adalcin da kike cewa ayi bazaai ba, zuciyata ta fison faseelat ba jikinta kadai nakeso ba harda zuciyarta da halayyarta me kyau wadda ke kika rusa taki, inason faseelat ina tsananin sonta insha Allah zata samu lpy kuma zata haihu lpy lau sede masu bakin ciki su mutu " tun kafin yadasa aya tafashe da kuka me taba zuciya har sarkewa takeyi tana kuka tace "I pray so Allah yadauki raina na mutu tunkafin bakin cikinka yakasheni u hate me yaya tunda kasamu faseelat baka ganin kyaun komi nawa while abaya kasha yabon halina da komai nawa nagode da wadannan kalaman " haryanzu be juyo ba yace "kin sauya hali ne Aisha kisamu ki medo kyawawan halinki nada kuma koda zaki medosu wlh faseelat tafiki aguna , saboda tana son duk abunda nakeso, tana sonki Aisha ke kina wulakantata taso amira fiyeda tunani donme bazan fi sonta ba nace I love her I love her badly itace rayuwata " Aisha tatashi numfashinta nason daukewa tafita tana kuka ta sauka falo tai hanyar kitchen, Jin yadda numfashinta yasauya yasa yaji tsoro tana fita yabita, ta na shiga kitchen ta dauko wuka ta dagata sama tazo zata sokawa cikinta yayi sauri yarike hannunta, Jikinshi har rawa yake saboda tsoratar da yayi saura kirisss ya kwasheta da mari, idonshi jawur yake kallonta, Itako tanata kuka idonta kulle ta gaji da rayuwa gwara ta mutu kowa yahuta, Ya amshe wukar ya tillar murya sarke yace "Aisha kashe kanki zaki? So kike ki mutu kafira ki dawwama awuta? Aisha meyasa baki amfani da ilimi da hankalinki, nayi zaton maganganun da nake miki zaki koyi wasu abubuwan da nafiso kirika yinsu segashi kinason kashe kanki ki karamin bakin ciki akan rashin amira, waya fadamiki banasonki? I love you so much Aisha" Se hawaye zarrr a fuskarshi zuciyarshi na zafi yacigaba da cewa "ina sonki sosai Aisha ina kuma girmama sonda kikemin domin ke masoyiyace, kina sona tsakani da Allah na shaku dake ya kike tunanin zan iya jure mutuwarki? donme zaki zabi mutuwa akan rayuwa? Yesss I know myself ina shiga hakkinki ina nuna fifikon son faseelat, meyasa bazakimin uzuri ba meyasa bazaki rokamin Allah in rika adalci tsakaninku ba se kizabi wannan hanyar ?ya kkso nai da rayuwa ta ne ina bakin kokarina wurin dedeta ku amma nakasa kullum nakan roki Allah amma shiru Aisha in kika kashe kanki mezan cewa mommy ta rikeni kamar danta ta goyani tamin duk gata " (kai wlh makoshina har wani tururin bakin ciki yake) Aisha daketa kuka zuciyarta na harbawa dasauri numfashinta nayin kasa tazo zata zube yayi sauri ya tallabeta jikinshi, Yana duba fuskarta ta suma kuka ya kwace mishi ya rungumeta yana kuka wai ya zeyi ne ya zeyi da rayuwarshi, yasamu ya dauketa ya haye sama daita, ya kwantar daita ya dauko ruwa a fridge masu shegen sanyi yazo ya kwaramata, taja dogon numfashi ta cigaba da nishi zuciyarta na matsanancin ciwo tanata sheshsheka, a tsorace yakira doctor, ya zauna ya rungumeta yana kuka yana mata magana "Aisha inasonki sosai dan Allah kiyafemin bazan sakeba" (shege yo bakai kace ta mutu ba🤨) Likita na zuwa ta dubata tai mata allurar bacci, sannan tadago fuskarta daure da takaici tace "Sir meyasa ake bata mata rai bayan namaku gargadi Adena bata mata rai ,in aka cigaba da haka very soon zuciyarta zata buga, ku bincika abinda takeso arika yi mata shi batada lpy sosai zuciyarta ta kumbura sannan bp dinta is high kukula sosai, ga wannan drugs zuwa gobe asamo mata su they will help I mean help not to cure " ta tafi ranta bace yananan dafe dakai har 4:30 na dare sannan yatashi yashiga dakin faseelat tana ta bacci amma jikinta rau yake, yajuya ya fita ya koma gun Aisha, Da safe Aisha ta farka kusan karfe tara lokacin har yagama bawa faseelat breakfast yayi wanka yana zaune gefenta don yaga bata farka da wuri ba hannunta cikin nashi ya rike, ahankali ta bude ido ta kalleshi, fuskarshi jawur yace "kimin hakuri Aisha bazan sake bata miki rai ba kiyi hakuri ki rayu ki kara haifamin yara "hawaye suka zubo mishi, ta lumshe ido tabude tace"kadena kuka yaya ,zansha ruwa" Dasauri ya debo ruwa yabata tasha yakaita toilet ya wanke ta yadawo yasa mata kaya ta kabbara salla, tana gamawa yafara bata tea abaki, be fadawa faseelat Aisha bata lpy ba donkar ta damu kanta, itama jikinta yayi tsanani shi yayita jinyarsu duka biyun, bayan 3days Aisha tasamu sauki seta rika yin girki harda na faseelat,domin faseelat jikinta basauki kullum amai, zazzabi daya sauka yadawo, in girkin faseelat ne yana dakinta inna Aisha ne har tsakar dare daya falka seyaje ya dubo faseelat hakan bakaramin bata ran Aisha yake ba, Har akayi week kuma lokacinne akayi bikin sabeer da fatouma, radiya tayi kuka daren amma dan karfin hali wanshekare ita tai musu girkin breakfast ta aika me aiki ta kaimusu gidansu, sam fahad bewani bada gudumuwa wurin bikin ba don rashin lpyar faseelat bata bari ba, Yau de faseelat yana shigowa da dare wurin 2am wurinta idonta biyu ta riga ta tsaya tayi tunani gwara takoma gida shima yahuta yasamu ya rika aikinshi yadda yakamata, yana shigowa yaga idonta biyu yaje yazauna gefen bed yakai hannu yataba jikinta yace "sannu honey " murya irin ta marassa lpy tace "Dan Allah Hero kamedani gida idan nawarke sena dawo" wani banzan kallo yake jifarta dashi yace "da lpy suka ba nike sena medaki can don baki lpy?meke nan hakan? kiyi hakuri plsss " Tace "naga kana shiga hakkin anty ko girkinta ne har dare sekaita shigowa kuma nasan hakan baya mata dadi " yayi shiru yayi kawaicin yayi kawaicin ko Aisha zata dan bashi dan lokaci yarika jinyar faseelat amma ina taki fahimta, yace "dole narika zarya dan sanin halin da kike
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183