Chapter 87
Chapter 87
*(bad woman)* keta yawo a screen din wayar, faseelat ta zaro ido waje gabanta na faduwa dukda batasan me kira ba. *kusa nifa inbaku comments da yawa wlh barin typing zanyi har se randa nagadama don nima nagaji* eheee [8/5, 6:09 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 6⃣0⃣ *Dedicated to my fan's* *Dan Allah ina cigiyar marubuciyar laifinane na manta sunanta amma tana cikin intelligent writers asso...,shiru ta boye me number dinta ya bani plssss donni fan's dinta ce* Har kiran ya yanke ,tai shiru tana tunani to wacece kuma Bad woman? ganin batada amsa ta wuce tafara kimtsa kanta, bayan yan shafe shafe ta dauko wando pencil black color da yellow din riga da gyale black ta saka kayan ta zauna ta gyara gashinta tai styling dinshi wani ya zubo gaba ta dan kwantar dashi cikin gyalenta ta dora tana cikin fesa perfumes fahad ya bude ido ya zubasu kanta, Tagama komi ta kara gyara daurin dankwalinta ta dan jujjuya taga komi yayi sannan ta juyo wurinsu fahad, Fahad daketa kallonta tun dazu yana murmushi ganin yadda take ta kara gyarawa yayi sauri ya rumtse ido, Faseelat ta isa wurinshi ta sunkuya tafara hura mishi iskar bakinta a kunne, Dariya ta kufce mai yayi sauri ya rufe kunnenshi da kafada , Faseelat ta mike tsaye tana mai wani kallo tace "dama idonka biyu kenan ,oya tashi muje kayi wanka breakfast is ready there waiting for you" Fahad ya bude ido yace "nai wanka kikace fa? Aini ke zakimin wankan " Faseelat tai fuskar tausayi ta kalli jikinta tace "see me I already take my bath, harnayi kwalliya " Fahad ya kalleta from head to toe ya tabe baki yace "I seen you ke bakisan kinfi kyau a tube ba? Shiyasa nakeso kimin wankan daga can seki kara kema " Faseelat ta rufe fuska tana dariya tace "nide katashi kayi wanka " Ya tashi ya rungumo ta ta baya yana sunsunarta yace "kinyi kyau sosai " Tace "thanks you it's all for you " Ya fiddo ido "haba? To bari na biya kwalliyar" ya jirkitota yafara aika mata da kisses, faseelat ta rika tureshi tana dariya take cewa "let me be I'm very tired " Yaki denawa, dariyar su ta tada amira daga bacci ta bude ido ta tashi zaune, Fahad yayi sauri ya Saki faseelat ya shige toilet,faseelat ta matsa wurin amira tace "princess kintashi kenan taso muje nai miki wanka muje muyi breakfast" Taja hannun amira suka fita a dakin amira taimata wanka tasa mata kaya desame kala da nata tai mata simple makeup ta kamo hannunta suka fito, Aisha ma gyaran daki tayi, ta zauna ta tsara kwalliya ta saka gownt ta shadda ash color ta fito ta shiga dakin amira ganin batanan yasa taja tsoki tace "wlh bakiisa ki batamin tarbiyar yarinya ba" Ta fita ta sauka dining tana ta jin haushi, ta bude kula tai serving din kanta ta zauna tana ci don yunwa takeji saboda bataci abinci jiya ba, jin abincin yayi dadi zauu, ta ya mutsa fuska tace "a banza " Faseelat dakin ta suka wuce fahad na gyara bottom din rigar shi Ta bude dakin, ya juyo yana kallonsu cikin burgewa, itama faseelat Kallonshi take tayi tundaga kasa zuwa sama shikuma yasaka yellow jeans da black shirt yayi matukar kyau jikin rigar an rubuta hug me darling, da yellow din rubutu, Faseelat ta saki hannun amira taje ta rungumeshi ta dago tace "hero kayi kyau" Yaja hancinta yace "ai ban kaiki kyau ba " Amira ta taho tai tsaye fahad ya jawota jikinshi, zuwa can yayi breaking hug din Ya dauko waya yafara daukarsu selfie sunata farin ciki, Bayan sun gama hannunshi rike da faseelat while amira na dauke a dayan hannun suka fito, Aisha da take cin abinci ta dago tana kallonsu suna saukowa daga step ganin kayan jikinsu taja karamin tsoki, Suna isowa fahad ya Saki hannun faseelat yaja kujera ya zaunar da amira yajawo ta kusa da Aisha ya zauna, faseelat ta zauna ta kusa da tashi, Fahad ya kalli Aisha yace " nasan dole kiji yunwa dama " Aisha tai murmushi ta kai fork baki, Faseelat ta kalle ta tace "anty ina kwana ya jikinki? " Aisha ta tsaya da taunar sandwich din bakinta, ta harari faseelat tace "naji sauki "ta yatsina fuska, Faseelat tai murmushi kawai fahad daketa kallon faseelat yace "sarve us please kinyi zaune" Faseelat ta tashi tsaye tana fadin "sorry my hero "tafara sarving nasu, Aisha taita kallon faseelat tana mamakin ta wlh idan itace bazata taba sakin jiki ba, amma ita ko kunya bataji ta saki jiki ko nauyin Aisha bataji wai hero su Hero manja, Ta zuba mishi ta ajiye a gabanshi ta dauko fork da knife ta dora mishi ta zuba mai black tea din ta ajiye, Yace "thank you kinsan nakagara nafara ci don hanci na kadai ya tabbatar da dadin abincin "ya dauki fork yafara ci, Faseelat tayi murmushi ta zubawa amira ta zuba nata ta koma ta zauna tafara ci, tsitt wurin yayi se karar cokulla da wuka, Aisha ta kalli amira da fahad da suka dage cin grilled fish ta tabe baki aranta tace "see them plsss kamar basu tabacin grilled fish ba " amira na taunar kifi tace "daddy! " Yace "uhummm"bakinshi cike da kifi, amira tace "wai nan anty Zatai ta kwana ne? " Fahad ya kalli faseelat da take ta kallon amira suka saki murmushi, Fahad ya meda kallonshi kan plate dinshi ya dauko tsokar kifi zai kai baki yace "siyo miki ita nai princess nan zatai ta kwana "ya kalli faseelat Faseelat tai dariya ta kalli amira, amira tace "daddy siye kuma? " Yace "yess princess tariga ta zama tawa tana nan tare damu nangaba ma zata haifar miki sister " Faseelat ta sunkuyar da kai tana dariya, fahad ya Saki murmushi, Aisha ta tashi fuuuu ta haye sama, kallo daya ya ma bayanta ya dauke ido, Amira tace"daddy im very happy to hear that , friends nawa sunada kanne amma ni banida su nikadai ke zuwa school mommy taki tamin kanne yanzu se anty tamin,daddy ni bro nakeso " Yana dariya yace "tell her namiji kikeso" Ta kalli faseelat tace "anty I want brother not sister " Faseelat daketa dariya jin dramar su tace "don't bother your self dear yan ukku zan haifo miki ke kadai, biyu maza daya mace kinji dadi ko? " Amira tace "thank you anty I love you " Faseelat tace "luv u much dear " Tundazu fahad kallon kasa kasa yake ta mata jin ta kira triplet, faseelat ta kanne mishi ido daya ta cigaba da cin abincinta . Bayan sun gama suka wuce main pallo suka zauna kan 2 seater suna kallo amira na kan cinyar fahad, Aisha dake daki tana charting ta fito daga kan benen ta kwalawa amira kira, Amira ta tashi dasauri tace "naam I'm coming mommy "ta tafi da gudu, Faseelat ta kwanta kan cinyar fahad
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183