Chapter 121
Chapter 121
Dan Allah wlh ni kaina abun yabatamin rai sosai don faseelat kamar diyata na dauketa, yaran ne ka haifesu baka haifi halinsu ba" ummi tace "ihhhm bakomi" umma tace "kuma wlh naji dadi sosai da kuka dauketa, sede ina rokon da kuyi hakuri kubarmishi ita karku rabasu, don ita haske ce arayuwar dana, tana duk wani kokari na gyara mishi rayuwarshi badan ita ba da yanzu bama tare dashi, ina rokon da kuyi hakuri akan abinda yafaru kubarmishi ita Dan Allah "tahade hannayenta biyu, umma ta bawa ummi tausayi tace " da nasa araina dole ya saketa saboda wannan abunda yayi kuma ba yaune yafara dukanta ba, amma na hakura saboda ke kuma zanyi iya kokarina naganin takoma dakinta, sede bazan bashi ita hakanan ba se yagane kuskurenshi " Umma tace "nagode sosai ummi kuma naji dadin hakan don ko dauketan da kukayi yau kadai ma ya razana shi na tabbata wannan zesa yagane kuskurenshi nagode da kika min wannan alfarmar " ummi tace "bakomi " su faseelat najin abinda suke fada sede ita abun be mata dadi ba ashe dauketa sukayi, yanzu se yaushe zata ganshi? jin datayi umma tace yana ta kuka yasa taji tausayin shi ta riga tasan fahad na sonta sosai wannan dukan da yamata Har cikinta yafita kokadan besa ta rage digon son da takema shi ba, Faseelat tace "umma dan Allah kikiraminshi inason ganinshi " umma tace "kiyi hakuri kinji ,kibarshi yakara gane kuranshi, hakan zesa kobaya cikin hankalinshi baze iya dukanki ba, kuma ze kara sanin darajarki " faseelat tai shiru, ganin har 11:30 yasa umma tacewa ummi zasu tafi ta fiddo kudi boundles na 1k ta aje musu, Ta shafi fuskar faseelat tace "kiyi hakuri kinji yata gobe inanan zuwa me kkso nazo miki dashi? " faseelat ta girgizakai, umma tace "kifada min me kkson ci ni da kaina zan girka miki " Faseelat ta yamutsa fuska ahankali tace "komai inaso " umma tai murmushi tace "to ki kwantar da hankalinki kiyi bacci " taiwa ummmi bankwana ummi nata godiya suka fita daga dakin, ummi ta kalli faseelat tace "shasha ashe duk sunsan kin mutu sonshi,mutum ya nakada maki duka amma kinata nemanshi har uwarshi taji haushi amma ke ko ajikinki marar zuciya" faseelat ta juyar da fuskarta ummi tace "Allah yakawomaki sauki" khalil ko abinci kala kala aka kawomishi wanda sede ya tsakura yabarsu saboda bejin dadin komi hankalinshi kuma yakoma ga hjya yasan iyanzu tana cikin tashin hankali, musa yazo sukai ta fira sama sama se 9 sannan ya shiga gida, suma su hjy sunanan har 10 ganin ba yau zaa sallamesu ba yasa mamar jamila tace wa su hjya sutafi gida, hjya tace ita zaabari akai akai tatafi taki dole suka hakura suka tafi sukabarta rungume da lil khalil , da khalil da fahad da hjya da jamila, duk bawanda ya rumtsa, Baccin asuba ne ya dauke fahad sede bewani dade ba yafarka , karfe 7 aka sallami su hjy suka dawo gida, Karfe takwas fahad ya fita daga gida wanka kadai yayi ya sauya kaya ya nufi gidan su faseelat sede ya makara don har sunbar gidan yana kulle kamar jiya, ya bata fuska yanajin kamar yayi kuka ya cize lips ya juya ya tafi gidan umma, umma na kitchen don sotake karfe tara tabar gidan, ya shiga yayi kwance kan kujera don gabadaya bejin dadin jikinshi, umma tagama komi ta fito da niyyar hawa sama tai wanka ta ganshi kwance hannunshi saman kai, ta dawo tai tsaye kanshi tace "lpy me kazo yimin nan? " fahad ya tashi zaune kanshi na sara mishi kamar ze kuka yace "Dan Allah umma kiyi hakuri wlh nayi nadamar abinda na aikata," umma tace "to ni aiba fushi nai ba, don kai kaiwa kanka ,don haka katashi katafi wadanda kawa laifi yakamata kabawa hakuri bani ba" yace "umma nayi zarya gidansu akulle narasa yadda zanyi " Ta tabe baki tace "to dama ya zaai ka iskesu tunda kaja musu jinya hakuri zakai har tasamu lpy insun barmaka ita to ,katashi katafi fita zanyi akwai inda nikeson zuwa "ta tafi tabarshi dafe da kai fahad ya rasa yadda zeyi kwana guda jinshi yayi kamar shekara, umma nagama shiryawa ta sa me aikinta ta kaimata girkin da tayi da lemun da tahada a mota sannan tafita ta nufi asibitin, abul da omer basunan suna school ,dakin daga ummi se Mubarak da ishak, umma ta shiga tana ta faraa lokacin har ummi takama faseelat tayi wanka ta sauya mata kaya, Bayan ta zauna suka gaisa , umma taiwa faseelat ya jiki sannan ta tambaya kotaci abinci, ummi tafada mata bata ciba, ta zuba farfesun kayan ciki da tayomata ta tada ta zaune tasa hannu ta rika bata abaki, agidan hjy kau anata zaman gaisuwa dan ta tabbatar khalil ya mutu don beje batsari ba kuma baya kt hakan ya tabbatar da ya mutu tunda safe su kawu manu sunje inda akai accident din sunga yadda motocin sukai hakan yasa sukadawo suka zauna ansar gaisuwa, mata anata zuwa yiwa hjya gaisuwa da barka lokaci daya, Anata kiran fahad da wayoyin Suka isheshi da kara seya kashesu gabadaya donshi bata wani aiki yake yanzu ba, yana zuwa gidan mommy ya tarar da Aisha main palo tana zaune tana kallo ga amira da tai kukan anty har tagaji kwance kan cinyarta, amira na ganinshi ta tashi ta haye sama da gudu, Aisha tabishi da kallo duk ya fita hayacinshi, Fahad ya zauna gefen Aisha ya kwantar da kanshi akan cinyarta yasaki kuka me taba zuciya, Aisha ta rungumo kanshi tana share mishi hawaye idonta tafff da kwalla tace "kayi hakuri yaya kadena kuka "duk atunaninta gudunshi da amira keyi yakewa kuka, Yana kuka yace "meyasa zasumin haka? meyasa zasu dauketa daga gareni ina tsananin sonta bazan iya jure rashinta akusa gare niba " Aisha ta tsaya da share mai hawayen tace "..... ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 7⃣4⃣ *ban manta daku ba,kuna raina,lady ,maman zainab, Aisha habib, Firdausi,sede kundena comments why?*😒 *soupnas* comment dinki nasani farin ciki keda *maman nour* comments dinku yana kayatarwa kucigaba da gashi 💃🏼, *maman nour* wai ina kawalliyarki *earmeenatuwa*🤣 Aisha tace "bangane ba yaya? " Yana cigaba da kuka yace "iyayen faseelat Sun daukemun ita sun tafi daita" Aisha farin ciki ya mamaye zuciyarta batasan lokacin da tasaki murmushi ba tace "Allah yasa daga can ai can" Jin abinda tace Fahad ya tashi zaune yana mata kallon mamaki yace "me kk cewa ne Aisha? kina farin ciki da abinda yafaru ko? " Aisha ta zumburo baki tace "to da so kake nace Allah yasa su medo maka ita? Saboda ita kamanta duk wata soyayyata idonka ya rufe akanta se kuma nakijin dadin tafiyarta, wlh naji dadi Allah yasa susa dole ka saketa ,hakanan batasan ya zaman mu yake ba tayi duk yadda tayi taja hankalinka har ka aurota ni ba abinda zance sede nace Allah yaraka taki gona " Ranshi ya baci sosai da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183