Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 28

Chapter 28

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wanka yayi girki ba saboda yasan tana kokari sosai dashi, ko unguwa zasu many time shiyske parking tana charting dinta, shi baya son yan aiki agida aganinshi zasu takurashi tunda kusan kullum yana gida, megadi kadai garesu shima tsoho tuguff ne, wato fahad na da matsanancn kishi Aisha ko fita zatayi to ko Vaseline bata shafawa inko tayi makeup to baya bari, da yake dan boko ne kuma be koshi da islamiya ba shiyasa be damu yasata saka nikab da hijab ba, da gyalenta take yawo. Aisha nada problems duk da tasan yana da yawan bukata amma kullum se anjamashi aji sannan ya samu, kuma ita kadai ta mashi kadan amma hakanan yake hakuri saboda beda tsarin auran mata fiye da daya, kuma bata damu da kula da jikinta ba tana shan kayan mata kam amma banda gyaran jiki, gata itama da tsinannan kishi kamar shi agari, inkagansu dole su burgeka ka kara kallonsu. Cigaban labari faseelat ta meda wayarta jaka tafita gidan tatari adedeta tace "G. R. A zanje nan gaba kadan da kalamu wahid shopping mall" Me adedeta yace "muje hjy " Tashiga tanata sakin murmushi ita kadai. wai kode akwai abinda faseelat ke shiryawa ne 🤔 comment comment comment I love comments 😍 ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* *PAGE2⃣6⃣* *Dedicated to RAGGON MIJI FANS GROUP 1* *KUSANI INAJIN DADIN COMMENTS NAKU YANA SA INJI CIKINA ZE FASHE SABODA DARIYA INA MA ZAN IYA LISSAFO KU AMMA KUNYI YAWA, KUSANI PAGE DINGA NAKU NE MAMAN MAMY NA GODIYA DA NUNA KAUNA* *INA FASEELAT MUTANEN NIGER🤣the harija🤭inamiki sonso ana mugun tare* Ta fiddo wayarta ta kira maman amira tace "gani fa nafito yanzu kinganni, wane kalar gate nema kikace? " Aisha tace "black and golden color " Faseelat setaji muryar maman amira very silent kamar Marar lpya se taji ba dadi tace "lpya de kike ko? " Maman amira tace "sede Kinzo inajiranki"ta datse kiran, Faseelat tai shiru tana tunanin ko me ke damun maman amira oho, ta danna wayarta screen saver nata ya bayyana ta cigaba da kallon pic din ta. Suna zuwa bakin gate din gidan tace me adedeta ya ajiyeta gidan beda wuyar ganewa saboda yayi bakin titi sannan ko da kwatancen gate din gidan kawai zaka iya ganewa tangamemen gate ne yasha zanen golden,ta mikawa me adedeta kudinshi ta isa bakin gate din tafara kwankwasawa tana kallon saman katangar gidan duk flowers Sun baibayeta. Me gadi ya bude yana kallonta ya gaisheta ta amsa tana meda mishi gaisuwar ya bata hanya tashiga ya bita da kallo yana iya cewa tunda yafara gadi gidan ba macen da yataba gani tazo da hijab se faseelat, sede suzo da gyale, after,ko himar, ko hakanan gidigai-gidigai, yakoma ya zauna yana cigaba da sakar hulunanshi. Faseelat tunda ta shiga gidan ta sake baki tana kallon girma da kyan gidan ga yan rumfuna nan irin wanda bature yayi acikin gidan ansa masu furnitures kamar wurin shakatawa, sannan ga dan karamin swimming pool dinsu ga wurin ajiye motoci, motoci reras sunfi biyar a pake masu kyau da tsada, ga wurin wasan amira anzuba masa kayan wasa iri iri, kai gidanfa ya hadu komi yaji, ta samu ta yakice kauyancinta don kare girma 🤪 ta isa bakin kofar shiga ainihin gidan tafara danna door bell, Maman amira na kwance kan bed taji ana danna bell tafito tana kara rage damuwarta don baadade ba fahad ya mare ta sabida kawai tana bawa amira ruwa seta kware shikenan ya dauketa da mari yaja diyarshi sukabar gidan tasha kuka sosai shiyasa har muryarta ta canza har faseelat tagane, taje tabude kofar tana kakaro murmushi, Faseelat ta saki murmushi tanajin dadi tai tsaye bata shiga ba, maman amira taje ta rungumota tajawota ciki tana cewa "wow kanwata kinganki kuwa? Wai dama haka kike?wlh pic muni ma yake miki kinhadu "ta saketa tana kara kallonta, Faseelat tai dariya "hmm anti kenan wai miya sameki naga idanunki sunyi ja kamar ma kumburi a fuskarki "tana kara kallon fuskar, Maman amira ta waske maganar "ki zauna mana kinyi tsaye ya hanya yaude Allah yayi naga kawata kuma kanwata " Faseelat tai shiru tana kallon aisha tace "anti bazaki fadamin ba? Ga muryarki nan har ta canza miya sameki jiya fa lpya lau mukayi waya da daddare " maman amira tai murmushin jindadi "why faseelat zaki damu kanki bugewa nai da kofa na zauna nasha kuka na shinefa kikaga muryata har ta sauya" faseelat tace "sannu anty gaskiya banji dadi ba Allah ya baki lpya "tana bata fuska alamun tausayinnan, maman amira tai dariya "zo, zo "tajata har kan kujera irin kujerun nan masu amfani da AC inba ita suna saurin lalacewa, itama ta zauna tana fuskantar faseelat tace "ya amarci ya jindadi? " Faseelat tai murmushi tace "ehinnn anti kenan " Maman amira ta juya ido tana mata hararan wasa tace "bari nakawomiki abinsha "tatashi tai hanyar kitchen, faseelat tasaki ajiyar zuciya ,ta daga kai tana kallon gidan daga main palo se daku na biyu se kitchen se upstairs,kai gaskiya gidannan yafi karfin gida sede akirashi da mansion 🤣ta dawo da kallonta cikin Main falon tana bawa idanunta hakki, idonta ya sauka kan pic din fahad tangamemen enlargement shikadai ta na kallon pic din tagane ya kwana biyu saboda yanzu yafi cika tazama magidanci, ga sunan pictures birjik wasu shida maman amira wani su da amira,, wani pic takurama ido ya ruko maman amira ta baya itakuma tana dariya shima yanayi, dandanan taji idanunta suncika da kwalla tai sauri tasa yatsa ta debe wadanda suka zubo ta cigaba da kokarin meda sauran, sega maman amira ta fito daga hanyar kitchen din dauke da babban plate tazo ta ajiye, gaban faseelat tana ta kakaro faraa saboda bata saba ba tanayi ne kawai don faseelat tagane tayi murna da zuwanta, ta zukuna ta bude drink din berries king non alcoholic ta tsiyaya mata a cup cikin plate din kuma ga wani snack nan a ledanshi ta mike tace" bismillah" tana komawa tazauna kan kujera, faseelat tai murmushin dole don tana ganin pic din nan duk ta nemi farin cikin ta rasa ta dauki cup din ta kurba ta meda ta ajiye, Ta dago ta kalli maman amira tana mata kallon kurilla, abun yabata mamaki tana cikin irin gidannan amma gatanan a rame, duk dade kiba halittace amma ita ta ramar daka gani kana iya cewa rashin abinci ne ko damuwa, Tana cikin tunani maman amira data meda idonta akan katuwar plasma dake mamaye a bangon falon kallo, ta dawo da dubanta kan faseelat tace "to ya megidannaki yana lpya? "don abinda yasa tai saurin kara sakin jiki daita kenan jin tayi aure shiyasa har ta barta tazo gidanta. Faseelat tace "lpya lau ,anti wai ina my daughter zuwannan fa Nata ne ita kadai ba Don ke ba " maman amira tai murmushi tace "dazunnan suka fita itada daddinta amma tunda kikaga sundade haka to ya kaita wurin momy ne, kuma nasan bazata barta ta dawo yau ba don nasan tayi

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});