Chapter 34
Chapter 34
wayarta ta bude data ta turawa maman amira message "anty Nagode kwarai da duk abunda kikemun Allah ya barmu tare harabada, ina amira ta fatan ta hakura, ya gajiya?inafatan kun'isa lpya" she's offline dan haka ta wuce tana responding to friends nata, tana gamawa seta bi numbers dinta na what's up, suddenly taga number fahad shima yana chart kenan ta shiga number tana son ganin last seen dinshi amma yasa shi privacy don haka bata samu gani ba, tai shiru tana nazari can zuwa ta fara mishi message kamar haka "aslm yaya ya kake ya aiyuka Allah yabada saa, kullum kana raina my yaya kuma Kana cikin adduoina a kowace salla, fatana Allah yakara tsaremin kai ,ina sonka, tareda kewarka data addabi zuciyata a kowace dakika " Ta tura masa ta tsaya tana tambayar kanta "ai yayi ko? Kar in saurin tura mishi hot message yaje yayi blocking dina, gradually de zamu kai gun " Ta fito ta shiga dp nashi pic din flower ne purple jiki an rubuta "i like purple like no other color exist in the world " Tai murmushi tace "that's why i started loving the color although my best color was maroon" Hakanan taji tana son bude instagram and facebook da tanayinsu amma tunda khalil yabata waya batai ba tana fatan fahad nayinsu nan danan tai installing dinsu ta shiga facebook ta tura mishi friend request, ta shiga instagram tai following dinshi, tana ta jindadi, ana haka akai kiran sallar Maghreb ta kashe datar ta tashi tayi alwala tai salla ta dauki kurani tana karantawa har akayi isha'i tai isha i ta tafi tai wanka ta saka sleeping dress dinta ta dawo ta zauna, ta dauki wayar ta bude data, Cike da burin ganin reply na fahad, Tabi messages luckily har da na fahad tai sauri ta shiga ga abinda ya turo mata "thanks for your duas May Allah accept it, all thought I don't recognize you, who are you ,you are not familiar" Tai murmushi tace "u will know me very soon " Ta tura masa "I'm ur lover and sister to you also " Fahad ya bude message din don maman amira ma is busy chatting with her friends, Ya dade yana kallon message din duk tunaninsa ya kare ne akan yaruwassa ce ko bangaren momy ko cikin dangin ummanshi, Ya dan ja tsoki bazata fadi sunanta ba kenan?kamar ya shareta se kuma ya tura mata "plss may i know you? " Tai dariya ta tura mishi "sure, but u have to promise me that, zaka cigaba da charting dani bayan kaji kowacece, kuma baza kai blocking dina ba " Yace "yeah " Ta tura masa "sunana faseelat shekara ta 21 going to 22 ,kuma ni yaruwarka ce tunda ni musulma ce, nadade ina kallon pictures naka bana da sukuni inban Kalle suba, nafada sonka batare da na shirya ba, inafatan zaka bani dama " Yana karanta wa yace "rubbish " ya fita daga chart dinta, Shiru shiru ba reply gabanta ya fadi karfa yayi blocking dinta, tai sauri ta tura mishi "a good believer always fulfill his promise " Yana charting da friends nasa besan ya shigo ba, dan haka be mata reply ba, faseelat ta hura iska daga bakinta ta rumtse ido tana tunanin pictures dinshi da tagani a instagram, Cikin ranta tace "I have to do something kar ya shareni kamar bola " Tai sauri ta bude gallery tanabin pictures Nata daya Bayan daya ta tsaya kan wani picture da abul ya dauketa tana tsaye ta dan juya baya kadan tana sanye cikin riga da sket atamfa, tana murmushi, Ta kara kallon pic din ko ita kanta tasan yayi kyau, ta dora shi a dp nata, Sannan ta koma ta cigaba da charting dinta, Fahad se da yagama duk abinda zeyi sannan ya bude message dinta saboda yanaganin she's insane da har zatai tallan kanta gareshi, Yana ganin abinda ta rubuta yayi murmushi yace "young girl " Yana fita message din yaga akwai dp hakanan yaji yanason sanin kowacece, ya shiga dp din, yana kallon pic din yayi shiru, "yeah she's beautiful amma ban tunanin na taba ganinta ko aina ta sanni ne? " Yaja tsoki ya fita daga what's up din gabadaya, yayi zama abroad yaga mata kala kala wasu ma half naked donhaka pic din faseelat be kai pic din da ze tsaya yana wasting time akanshi ba, Khalil na dawowa ta turawa fahad "tunda ka shareni seda safe ka shafamin kan diyata amira " ta sauka online ta kawo mishi abinci yana ci yace "kinsan siyama ta haihu? " Tace "a, a me aka samu? " Yace "namiji " Tace "Allah yaraya kace zarya gidan jego ta gammu " Yayi dariya kawai tai shiru tana kallonshi, wai shi baya ganin mutane na haihuwa ne? Ko a tunaninshi a romance kawai ake samun ciki ? Nace maybe 🤣 Yana Gama cin abinci ya jawo faseelat kan cinya yana shinshina ta yace "muma nangaba zamu samu yara Masu kyau kamarki " Faseelat tai shiru cikin ranta tace "ai da yake a ruwa akesha " Anan yaita romancing dinta sannan ya jata zuwa bedroom yau ma yayi attempting shigarta sede ina abun yaki shiga, faseelat jitai kamar Andora mata leda da ruwa cikinta kan prvt part dinta, da safe bayan ya tafi tagama aiyukanta ta tafi gidan jego tana zuwa se nan nan daita suke suna mata surutu wai uwar biyu aiwa babynsu hakuri yana bata wahala sede tai murmushi kawai, in tazo yin aiki suce aa karta wahalar da baby, maganganunsu ma takaici suke bata, kullum se faseelat ta turawa fahad message na addua tareda nanata mishi tana sonshi, Kuma yana budewa bayade yin reply, Ranar suna aka sawa yaro fawax su faseelat sunsha kyau dan anko sukayi, Da daddare har ta kwanta ta tuna bata turawa fahad message ba yau, ta tashi har khalil yayi bacci ta dauko wayar ta tura mishi "sorry yau bakajini da wuri ba ammin haihuwa ne muna wurin suna thanks for ignoring my texts " Ta tura mishi pic din da aka dauketa cikin pitet gownt, tana cikin turawa khalil ya tashi yana kallonta tana latsa waya yace "faseelat dare ne fa ki ajiye wayar nan ki kwanta" Tace "to "Tana turo baki ta kashe wayar tana gunguni tunda kai bakasan dadin charting dinba ai inkaga anayi se ka zuba wa sarautar Allah ido "shi khalil naganin chart is just wasting time shiyasa bayayi, da safe tana cikin aiki taji wayarta na ring tana dibawa taga maman amira ta dauka tana murna "anty kece? " maman amira tace "eh, wai yaushe zaki zo kinsan fa ankusa fara azumi " Tace "anty yaushe kikeso nazo? " maman amira tai dariya "yau nikeso " Faseelat tai dariya "to yaude kinga marece yayi kuma banfadawa khalil ba amma gobe zanzo " Maman amira tai dariya "bake kikace yaushe nake so ba, any way sena ganki goben " Faseelat tace "thank you " Suka yanke kiran, faseelat tai murmushi tana jin dadi fatan ta de taga fahad eyes to eyes she don't care yasan kowacece ita. Yau tunda safe ta shirya 11 tana bakin gate din gidansu dan yau yini takeson yi musu, me gadi ya budemata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183