Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 140

Chapter 140

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

komai ba, itako gidan me ilimi yaranta tsaf domin kullum tana kula da karatunsu da tarbiyarsu,abunde yabada maana ankuma sha dariyar tabarar gidan namijin da yayanshi da matar, Bayan nan aka kira amira akabata kyautar su dansu suka cinye ta amsa sannan suma opposing aka basu donsuma sun kokarta, se akafara bada kyautar position and other things , har akazo class dinsu amira, itace tasamu kyautar best mark in Islamic and kuran itace the best awurin tsafta itace tai na daya itace tafi duk mates nata iya speak in English saboda yawo da sukai kasashe , Speaker yace "and we have amira fahad the best in English in Islamic and kuran, the neatest student and she take the first position in there class ,amira fahad! "ya kira sunanta, amira tatashi ta hau step cabb gift 5 jere ringisss aka mika mata ta amsa tana murmushi anata daukar vedios da pic, duk wanda akabawa kyauta yakanyi godiya sannan yawuce, Akabawa amira speaker da murmushi fuskarta ta kalli faseelat daketa jindadi tanajin dama diyarta ce amira, tace "Thank you all I'm very happy to have all this gifts but I don't deserve them, my step-mom is behind all my success she use to teach me after school, encourage me supporting me and give me all her time she love me so much ,she's the one that deserve them I want to donate all the gift to her as my gratitude ,thank you anty I love you " mutanen wurin sunata kallonta da burgewa su na dariya, Agida ko fahad yakara baza ido shida Aisha ko kishi kamar tajawota ta kulle bakin, speaker ya amshi speakar yana murmushi yace "we invite her stepmother to come on the stage " faseelat da tundazu take murmushi tana ware ido jin ankirata ta mike, masu vedios suka koma haskota, fahad ya kalli Aisha da itama ta cika tai famm yace "dama faseelat bata gidannan waya bata izinin fita?" Aisha da tacika da bakin ciki tace "yazaai nasani" ranshi bace ya meda kallo gun TV din, sunata haskota har takai kan stage, Amira ta mika mata gifts din da aka jera wuri daya, faseelat ta amsa tana kayataccen murmushi amira ta rungumeta, mutanen wuri akadau tafi rap rap rap, masu hoto nata kara dallasu anata nuno su, fahad ya janye Aisha ya mike tsaye yanajin balain kishi, kamar yaje ya jawota yace "faseelat nada hankali kuwa? " Yafara zagayar falo, Aisha ma jira take amira ta dawo, sannan su amira suka sauka daga stage din akaita bawa sauran yara kyautukansu, Amira na rungume jikin faseelat dandanan an hasko gunsu wannan ke karawa zuciyar fahad wuta, Har akagama basu kyautukan, sannan hjy bilkisu ta amshi speaker tai magana akan yadda abun ya burgeta kuma duk yaran sunyi kokari ta kuma yiwa amira kyautar 50k saboda ta burgeta ta kuma jinjina wa faseelat, Me magana da bakin gwamna ya amsa yayi nashi jawabin ya kuma yiwa faseelat kyautar mota da kuma biyan school fees na ta harta gama school din, fahad kamar yashako shi yakeji, manyan mutane sunyiwa school din kyauta da kuma amira kusan 2millions tasamu, Sannan akai addua akatashi nan kuma akafara daukar hotuna da yaran school din, faseelat tasha hotuna da iyayen yara da wanda suka halacci taron harda mata manya sunata yaba mata kuma innace maku bakinta ya rufu bazaku yardaba , tuni akadauke hasko taron fahad kamar ya samesu can yanata zagayar falo rai bace, shiru shiru basu dawo ba, Seda sukasha hotunansu sannan suka shiga mota faseelat na driving tanayi tana kallon amira tana murmushi tace "thank you daughter nagode da kyauta "dukda de na amira ne dan kyaututtukan daga text books da kudi computer yara da kuma digital kuran alkalam se kuma sabbin set na uniform gadagal taji dadin karayin fresh, jin dadin faseelat kawai yadda takirata da kalamanta, amira tace "anty bansan irin son da nake miki ba inasonki sosai " faseelat tace "thank you dear I love you too " Se 12:30 suka isa gida Suna shiga gida suka fito suna murna ta kwashi gifts din ta bude kofa amira dagudu tai ciki , fahad dake tsaye yanata raba ido ya bita da kallon takaici taje ta haye Aisha, faseelat na shigowa faraar fuskarta ta kau dan ganin yanayinsu, a fusace fahad yaje yasha gabanta cikin fada yace"ashe dama bakida hankali bansaniba? Saboda kina mahaukaciya se kije taron da duk duniya ana gani taron maza da mata, kewace irin dakikiya ce wai? " faseelat idanunta suka cika da hawaye tace "banje wurin dan kome ba sedan nakara karfafa gwiwar amira kuma na tambaye ka da izininka naje " atsawace yace "tambayar banza kinsani sarai bazan bari kije irin taronba " Aisha da amira nata kallonsu, hawaye suka zubowa faseelat tace "to kayi hakuri danasan baka amince ba da banje ba " ta gittashi taajiye gifts din akujera ta haye sama, amira da tundazu tafara hawaye fahad yajuyo wurinta tunkan yaisa wurinta yace "ke kuma who ask you to call her name?" Kafin yaiso gunta ta tashi ta ruga sama, yabi bayanta da harara da takaici, Aisha da itama takejin mugun haushin amira tatashi tabita, nide narasa gane wa yafi jin zafin abun ita dashi don duk sun rikice, amira tasamu faseelat nata kuka, duk kokarinta akan amira amma haushinta ma akeji maybe dabataje ba dabazata yi performing haka ba, amira tazauna tana tayata abun tausayi itada zaa yabamawa aimata kyauta danta kara kokari sema fada akemata, suna cikin haka Aisha tashigo taja amira dakinta ta zauna tana kallon amira rai bace tace "gulmammiyar kawai ke u don't deserve them ur step mother deserve them ko? ke kilbabba sena dinke wannan shegen bakin inga ta inda zakirika wannan iskancin "ta rike bakin, amira tanata kuka tasaketa tace "maza kije ki tube wadannan tsigaggun kayan munafuka kawai " amira tafita dakin tashiga nata ta haye bed tana kuka, se yazama su duka suna kuka while fahad da Aisha kishi kamar ze halaka su, ba bata lokaci vedion amira na debate da inda take amsar kyauta suka watsu a media koina kashiga itace da faseelat anhada vedion 8mnt,da kuma hotunan amira dana faseelat a rungume, fahad duk duniyar ta mishi zafi yashiga dakinshi yayi wanka yabar gidan donji yake kamar ya zane faseelat, Aisha kasa tashi daura girki tayi tana kwance sema ta bude data sega vedion har a group dinsu na matan aljanna,haushi yakasheta sunata yabon faseelat anata yabon amira "wow Masha Allah dama diyata ce, kai yarinyar ta hadu, gaskiya kishiyar ma tayi ba karya kuma tayi kokari dama zaa samu kishiyoyi haka" Wata datake da number Aisha tana ganin status nata tai replying "kamar diyar maman amira " Aisha dake online tace "itace da kishiya ta faseelat " Caiii yan group suka taso kowa na fadin albarkacin bakinshi wasu na yabon faseelat wasu na tunzura Aisha akan tabar bari tana daukar mata diya koda zata koyi wani abu gunta, ai ta iya ta koya mata mana . Aisha takara hawa dole tasauka online din tai kwance kanta na ciwo zuciyarta na zafi dukda abun be burge fahad ba amma taji haushin yabonta da mutane keyi, Kowa na dakinshi har laasar bawanda yaci komi, se 6 amira tatashi bacci ta tafi

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});