Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 19

Chapter 19

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,186 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tsinewa macen da mijinta ya nemeta taki, da wadda take cewa tana haila, ki kula sosai, mu kuma yau dinnan in Allah yayadda zamu koma nasan se munzo suna kuma" Faseelat tafara hawaye , dije tace "nide yanzu ma zantafi seki tayi ke daya, "tamike tsaye, faseelat tai sauri ta rungumeta dije na aikin rarrashi tasamu tabar gidan. Bata dade da fita ba khalil yashigo faseelat na zaune tayi tagumi tana kuka yana shigowa tai shiru, tana goge fuskarta, silver cooler dake hannunshi ya ajiye ya je wurinta, Ya zauna kujera daf da tata kanshi kusa da fuskarta yace "lpya faseelat? " Tai shiru yace "I'm sorry natafi nabarki hjy ce ta kirani ga breakfast tace akawomiki " Faseelat ta mike kurum batare da tace komi ba ta nufi kitchen ta dauko plates da spoons ta kawo tana cikin zubawa yace "ki zuba kici kawai ni naci abinci " Tadago ta kalleshi ta meda kanta tazuba ta zauna tanaci asannu, ita faseelat cin abincinta yanajan lokaci koya takejin yunwa bata iya cin abinci da sauri ba, Yanzu haka yunwa takeji saboda rabonta da cin abinci tun jiya da safe, tanacin abincin ya kuramata ido tundazu yake kallonta gabadaya shaawarshi tagama tasowa , Itade cin abincinta kawai takeyi bata ko kallon wurinsa, ta dauko spoon zata kai baki ya rike, takai duba wurinshi yana mata kallonnan me ban haushi ya zukunna gabanta ta sakarmashi cokalin ya debo abincin ya kai bakinta tai sauri ta sadda kai, yace "kunya ta kikeji ne? Bayan munzama daya nazama ke kinzama ni " tai shiru ta kyaleshi yakura wa tudun boob's dinta ido can zuwa ya ajiye spoon din yace "it your food I'm leaving the room" ya tashi dakyar yajanye jallabiyar jikinshi yajuya ya tafi toilet, Faseelat ji tayi duk abincin ma ya fita ranta, seta tashi ta kai plates din kitchen tadawo taga jallabiyarshi yashe kan kujera taja tsoki ta dauketa ta meda bedroom tana mita itafa bata saba da kaude kaude ba dakinta ita kadaice kuma basuda yara masu bata wuri. Yana fitowa ya shiga bedroom din saka kaya itakuma tahau gado ta dan kwanta tayi bacci, Ya dauki towel karami yana goge lemar jikinshi yana kallonta idonta a rufe yake tana sauke numfashi da dai daya ,ya juya ya tafi bakin gadon yana kare mata kallo tunda ga kafa har kai, Dasauri ya haye gadon jin motsi yasa ta bude idonta taganshi kwance ba riga daga shi se short, gabanshi bakikirin yake da gashi tai sauri ta rumtse ido zata juya ya riketa ta hanyar zagayeta da hannushi ,hakan ya hanata motsi, idonta a rumtse se kallon Yadda gabanta ke sama da kasa yake ,yakara matsawa daf daita, har nunfashinsu na haduwa bazato taji bakinshi kannata yana tsosar nata bakin with passion ,hannunsa kuma na yawo saman jikinta touching every where faseelat farko abun haushi yake bata saboda yadda hanninshi ke rawa yana shashshafata tunda ya fara massaging breast dinta taji shaawarta ta motsa, aiko da shi kadai ke kissing din se jiyayi itama tafara kissing nashi tasa hannu ta tallabo fuskarshi ta cigaba da lasar koina a dimauce, shikuma yana massaging nata, ko minti biyu baaiba ya kankameta sosai yana gurnani faseelat ko a matukar bukace take yanayin matsar da yamata ne ya dawo daita hayyacinta, asannu ya rika sakinta yana kallonta itakuma duk se kunya takamata tai sauri tajuya mai baya ya dora hannu kan kugunta yana shashshafawa saboda yadda yake matukar birgeshi, har xuwa wani lokaci Sannan ya tashi ya shiga toilet wanka, faseelat ji take Kamar tai hauka gabadaya ya rikita mata lissafi yayi tafiyarshi tana kwance tagame hannayenta a kafa ya shigo tai sauri ta gyara kwanciyarta kallo daya kadai yayi mata yafara shiryawa yana sauri yaje yakawomata cefane tayi abinci yana gamawa yajuya wurinta tai kamar me barci yajuya yafita daga gidan, yana fita ta tashi zaune tanata hada zufa saboda marar ta dake ciwo, rasa me zatayi tayi takoma ta kwanta tana juye juye, har kusan 30 mnt, ganin ba mafita ta tashi tashiga kitchen ta kunna gas ta dora ruwan zafi suna danyin zafi ta sauke, ta zubo su hakanan a cup tanasha da zafi zafi, dandanan tahada gumi, marar ta dan rage ciwo, ta tashi tashiga toilet tawatsa ruwa da ruwan zafi, tadawo ta saka kaya amma dukda haka she's not alright, Ta lallaba ta dawo Palo ta dauki wayarta itama batayi zato ba sede taga ta bude picture din dazu, ta cigaba da kallonshi, shine ya dauke mata hankali har tamanta da ciwonta , Karfe 12 da wani abu yashigo da cefane da kaji, tai masa sannu da zuwa ya amsa ya ajiye ledojin ya shige daki, se lokacin taji ciwon maran ya dawo tunda dama ba tafiya yayi ba kallon dream man dinta ne ya shagaltar daita, bayadda taiya ta mike tashiga kitchen saboda yadda marar ta ke ciwo takeso tai suphagett dan ta samu tagama da wuri, ta bude kajin memakon agric kaji setaga na hausa, sam bata cika son kajin hausa ba saboda basu mata dadi kuma sunfi delay gun aiki, ta yamutsa fuska ta wankesu ta zuba a tukunya ta dora ta nane. Tanayin aikin tana yamutsa fuska saboda ciwo, shiko goga yana daki yabaje saman bed yana baccinshi cikin jindadi, Aikin ya dauketa 1hr sannan tagama lokacin har daya da wani abu tawuce toilet tayo wanka lokacin da tafito yatafi masallaci tai sauri ta shirya tafita falon, ta kwanta kan 3 seater tana dafe da cikinta. Yana dawowa yaji kamshi ya kacame dakin, memakon ya shige ciki se ya zauna ya jawo cooler ya na bude abincin yayi sauri ya dago yana kallonta. [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* 1⃣9⃣ Yayi sauri ya dago yana kallonta ya meda murfin kular ya rufe batare da duban yanayinta ba yace "faseelat miye kika dafa haka?" Faseelat tana cikin juye juyenta taji maganarshi kamar daga sama, kamar an dakatar daita tai cak ta tsaya ta dago ta kalleshi ta Kalli kular tace "abinci mana " Yace "taliyar ce abinci? ai ko zaki dafa ta a kalla de kinyi mata ko stew ne amma jallop fa? " Tai shiru tana kallonshi shima ita yake kallo be san wuyar da tasha tai girkin nan ba ta meda kanta kan kujera tace "kayi hakuri " Yace "daga yau kar asake yin taliya ita kadai a matsayin abinci sede ko breakfast domin bana sonta, sannan bana son sakwara, kuma banicin cous cous gabadaya, kuma nafison abinci da wake inafatan zaki kiyaye?" Ta daga kai tana yamutsa fuska saboda haushi yace "ki tashi ki dafamin wani abu " Faseelat ta yamutsa fuska "bazan iyaba banijin dadi " Ya taso da sauri wurinta ya zukunna gabanta yace "subhanallah miya sameki ne? " Ta yamutsa fuska tace "cikina" Yayi sauri ya dora hannu akan cikin Nata yace "wane kalar ciwo yake yi ne? " Tace "ciwo de kawai yake " Ya janye hannunshi ya mike tsaye "bari naje na samo miki magani a chemist maybe ko abincin da kikaci dazunne ya bata miki ciki "Don shima bewani ci abincin ba. Tai sauri ta tashi zaune tace "a, a kabarshi kawai zansamu sauki,ya ma fara barin ciwon " Yace "Tom Allah

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});