Chapter 169
Chapter 169
kanta kasa fahad yace"ni zaka tambaya ba itaba kuma nabaka amsa plsss leave us now" Sabeer yatashi yanata kallonsu yace"toshikenan Allah yasawwake "ya juya abunshi , Fahad yabishi da kallo shide beda problem matansa biyu tunda yakara auren ma kiba da kumatu yake ta ajiyewa, Sabeer yakaiwa manager ,manager yace seya biya rashin aikin dazeyi tunda bawani akai,kunsan abun turawa, Shiru gidan yake ba motsi dukkansu sunata tunani had lokacin abinci yayi tatashi tadora sanwa, Aisha ko basauki hawaye batsayawa aka fidda kowa adakin se ita kadai ba abinda takeyi daga kwancen se istigfaree me tsadan sayyidul istigfari , Haka sukaita rayuwar duk badadi,fahad baya bacci sede barawo haka Aisha, Bayan kwana ukku suka kwashe kayansu suka koma airport way wani sabon gidanshi it's plat house amma kato bawani kayan alatu kamar wancan,tareda megadinsu, Wanshekare Su Umma suka sauka Nigeria domin jikin daddy yayi sauki har umara sukaje , Fahad ya dauki faseelat suka tafi wurin Umma yi musu barka da arziki, Umma data koma sharrr tanata murna tana ganinsu duk murnar takoma ko zama basuyiba tafara tambayarsu " lpy miyasameku haka?"saboda duk sun rame more especially faseelat dabata gama dawowa Dede ba, Fahad Yakama hannun faseelat ta zauna ya rumtse ido yace"umma kimin addua ,kimin addua Allah ya cire min son Aisha, Umma Aisha tamin asiri koda mukaje gunki bana kula faseelat for 5month tana zaune da ciki itakadai agidan,randa hankalina yadawo dede wanshekare nabi Aisha wurin boka umma aisha nakama Aisha tana sex da boka"yakarasa da kyar Umma tace"innalillahi wainna ilaihi rajiun!!! Amma Aisha ta aikata katon laifi " Faseelat na hawaye tace "Umma kibashi hakuri yadawo daita bazata karaba nasan tayi nadama ,Umma duk ni najawo hakan dana shigo rayuwarsu" Umma tace"baze dawo daita ba saboda nasan baze hakura ba daya rika zaluntarta gwara yabarta,kidena dorawa kanki laifi" Faseelat ta dago jikakkun eye lashes dinta tace"haka zakice Umma ?dan Allah kibashi hakuri ciki ne daita kuma tanason yaya sosai" Umma tace "toyi shiru zai medotan idan Allah yaso" Ta kalli fahad tace "ina Aishar ?" Yace "bata lpy suna asibity " Tace"tom zanje nadubata Allah yabata lpy " Yayi shiru daddy yazo suka mai ya jiki fahad yatashi yafita be zame koina ba se asibitin yasamu room number wurin doctor yanufi dakin, Har yadora hannu akan handle yaji kukan Aisha tana cewa"mommy kikirashi nabashi hakuri ya yafemin ,dan Allah kukiramin yayana inason ganinshi"dawata murya me rauni, Zuciyarshi tarika harbawa dasauri idanunshi jawur yajuya yafita beko ganta ba saboda bayason yaji tausayinta,ko ganintan yakara mai tension danko hakan muryarta kadai tasa yaji tausayinta, Umma ta shirya ta dubo Aishar tana ta kuka tana rokonta tabawa fahad hakuri harta tafi, Bayan sati aka sallamesu lokacinne fahad yakoma aiki amma baida wata walwala ,don kullum gani yake kamar ranar abun yafaru, Aisha gidan anty salma aka medata tanata kuka basauki alamarinta, A can ma mommy jinya take don jininta yahau kullum se tasha magani,koda fahad yazo ko maganar Aisha batai masa ba shi kanshi abun yabashi mamaki ,amma yabar zancen shima betaba maganarta ba , Aisha duk tabi ta rame satin ta daya gidan anty salma tamatsa mommy tabiya masu umara itada Sadiya suka tafi, Tunda taje bata komi se Neman gafara tana kunyar haduwa da Allah dan se yanzu take kara ganin munin abunda tayi, Ciwonta ma na nan se abinda yakaru sede bata damuwa da ciwon dan tanaji ajikinta mutuwa zatayi,tanata kewar fahad wani lokaci Sadiya seta kirashi Su gaisa dan Aishar taji muryarshi,tarage damuwa, Ana haka aka shiga azumi acan Su Aisha sukai nasu faseelat ciki be barta yiba sede ciyarwa akemata, Ranar salla da fahad daita sune har gidan baba babba koina sunje barka da salla , Bayan kwana biyu da salla Su Aisha suka dawo lokacin da Mommy taganta seda ta firgita ta jeme kamar kallemu , Dawowar ta gidan yakara mata tension saboda tana ganin shige da ficen fahad dukda beda walwala ,taso tabashi hakuri da tayi niyyar tunkararshi seta kasa inta tuna halinda ya same Su , Bayan sati da salla yaje da faseelat gidan yanata nan nan daita , Lekowa kawai tayi ta gansu jininta yakara hawa zuciyarta taita zafi ,dan tuni tagane yasaketa kuma gashi batason konawa yamata ba, Hawaye taitayi tana tarin bakinciki shikenan ta rasa yaya ?sede ta ganshi da wata yana nuna mata kauna, Sukayi mintoci suka tafi , Se dare Sadiya tashiga dakin Aisha domin itakadai ke kara tausaya mata dansu mommy ma haushi take basu yanzu, Ta sameta tana ta aman jini ta ruga ta kira mommy akatafi daita hospital, Tunda suka shiga daita ba allurar dabaai mata ba amma takasa bacci sede pain din yarage hakanan aka medata rest room , Su mommy suka zagayeta suna kuka , Har wanshekare suna nan wurinta, Aisha da jini ke shiga jikinta hawaye nata bin gefen idonta ta kamo hannun Sadiya tace"mutuwa zanyi kikiramin faseelat nabata hakuri dan Allah "muryar na rarrabuwa, Sadiya tatashi tafita dagudu tana zuwa gidansu faseelat taita knocking faseelat tazo tabude ,tana ganinta gabanta yafadi, Tana haki tace" anty kizo asibity anty Aisha bata lpy sosai tanata kiranki dan Allah kitaho " Hawaye suka cika idon faseelat batasan lokacin da suka gangaro ba bako tsayawa daukar hijab daga ita se doguwar riga da gyalenta suka fita, Tana cikin motar ta tana bin bayan Sadiya, Suna isa dasauri tafita harta manta da ciki jikinta suka shiga dakin da Aisha take kwance, Aisha na ganinta ta mika mata hannu tana hawaye faseelat ma nayi ,ta zauna gefen gadon, Aisha tace"kiyafemun faseelat nacuceki na rabaki da mijinki for almost 5month ki yafemin ,mutuwa zanyi" Faseelat tana kuka tace"bakimin komi ba anty nice namiki laifi kiyi hakuri ciwo ba mutuwa bane" Aisha tace "ki yafemin mutuwa zanyi dan Allah ki rokarmin yaya yayafemin tun kafin na mutu na cutardashi naci masa amana" Faseelat tace"ya yafemiki since be rike kiba " Aisha tace"I want to see him before dyeing ki kiramin shi nasan zezo " Faseelat tatashi tafita tashiga mota tana tukin ganganci taisa maaikatarsu fahad hankalinta tashe kowa se kallonta yake tasamu aka nunamata office nashi tawuce waiter nata mata magana tashige ciki , Fahad da yayi nisa atunani yadago fuska jin kukanta da kamshinta ya zuba mata ido yana kallon kayan jikinta da katon cikinta da yayi kamar yafashe ,yabude Baki da niyyar yin masifa ,takarasa wurin shi tana kuka sosai ta zukunna gabanshi tace"dan Allah kayafemata kame data dakinta anty tana cikin ciwo sosai "numfashinta na daddaukewa , Ta cigaba da cewa " kazama me yafiya hero dan Allah kasamar mata kodan karamin wuri ne a zuciyarka ko kanaso ta mutu?to wlh idan baka hakura ba anty mutuwa zatai" Ta mike ta kamo hannunshi yanata kallonta betashi ba tace" dan Allah hero kazo kaga anty kataso kaga anty yadda ta koma "cikinta yayi wani irin juyi ta sakeshi ta rike cikin tana cigaba da kuka sosai, Yayi sauri ya rikota yace" muje nagantan kiyi shiru kidena kuka "ya gyara mata gyalen ya kama hannunta suka fita ,yana jin haushin mazan da suka ganta haka, A motarshi suka tafi tanata kuka sede kallonta yake zuciyarshi na ciwo, Suna isa asibitin ya fito ya rikota suka shiga tare tanata kuka har time din, A bakin kofa yasamu Su
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183