Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 83

Chapter 83

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,311 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

" Ta zaro ido tace "drop me down please anty nanan bazata ji dadi ba " Yace "I don't care " Ya bude kofar yafita faseelat ta kalleshi tace "plsssss I'm begging, karmufita haka " Yace"its too late" yana sauka daga steps din, Suna saukowa palo bakowa faseelat ta saki ajiyar heart ganin Aisha bata nan yana dauke daita yanata aika mata da sexy looks har suka fita direct wurin ajiye motoci ya wuce daita ,gefen wasu 2 new ones yatsaya, ya kalli faseelat ya kalli motar, motar is blue in color yar karama me shegen kyau da tsada, Yana kallon faseelat yace "this is ur small gift " faseelat ta Kalli motar ta zaro ido tanajin dadi tai sauri ta sauka daga hannunshi tasa hannu tana shafa motar tana dan takawa kadan hannunta dafe da kugu take kara kallon motar tanajin tsananin farin ciki, fahad yabi kugunta zuwa kafafunta da kallo yana lashe lip,shi har gani yake da gayya faseelat ke motsa jikinta tana tada maidesire jin joystick dinshi data harba yasa hannu ya dafeta yana cigaba da kallon bayan faseelat, murna fall cikin faseelat ta juyo tana takawa Ahankali tafada kan kirjinshi ta rungumeshi, Tace "thank you hero Allah yakara maka budi naji dadi sosai I love you " Ta kai mishi kiss a kumci, fahad da tunda ta rungumeshi yayi mutuwar tsaye jin soft lips dinta a pen cheek dinshi yasashi fadin "ahhhhhhh" Faseelat tai sauri ta janye jikinta, tana turo baki , yasa hannu yajawota yana dariya a kunnenta Yace"kinsan tawa ce dayar?" Ta girgiza kai tana kallon dayar motar jar kalo wadda tafi tata kyau, Cikin kunnenta yace"its for abba dole naiwa wanda yakawo ki duniya kyauta don yagama min komai da ya haifarmin kyakkyawa ,bansan da me zan biyashi ba sede narika masa addua Allah yasaka mishi da alhairi in the night I will send it to him and for ummi I will send her 500k to start minor business at home " Faseelat tana sakin murmushi tace "Nagode hero for giving me the best gift, ur gift will always be the best gift of mine ,kuma inajin dadin yadda kake kula da iyayena Nagode sosai Allah yajikan daddy " Fahad yanayin dan murmushi yace" amin honey queen ,yanzu innasamu time zamurika fita kina koyon driving donni I'm not taking driver for my beloved wife's,and I'm sorry honey we're not going anywhere for honeymoon I don't want Aisha to be left alone and annoyed " faseelat tana cigaba da murmushi ta matsar da fuskarta dede tashi ta goga hancinta kan nashi tace "don't said sorry to me, nima bazanji dadin hakanba base munje honeymoon ba I'm enjoying mine here " Yayi murmushi yayi sama daita suka koma cikin gida, suna wucewa suna hawan step Aisha Data fito daga kitchen ta ga wucewarsu sunata dariya, hawaye masu zafi suka cika mata ido , tana cije lip's ta shanyesu tana jin tsanar faseelat aranta, a bed ya direta suna kwance sunata firar soyayya da wasa aka kira salla, fahad ya mike ya shiga toilet yin alwala, faseelat tai murmushi tana kallon kofar toilet din ya matukar burgeta baya wasa da salla da Ankira yake tashi, tana kwancen ya fito yabita da kallo duk ya harmutse mata gashi tana ta kallonshi with smiling on her face ya sakarmata murmushi ya bude wardrobe ya dauko dadduma, yana cikin shimfidawa faseelat ta kira sunanshi "Hero !!!" ya dago ya kalleta tana lumshe ido tace "dik yau bakaje masjid ba " yayi murmushi yace "ban cika zuwa masallaci ba, mutanen unguwar nanma haka duk yawanci suna sallarsu agidane" faseelat ta tashi zaune tace "hero kasan yawan ladar da kake missing kuwa? Ai salla a masallaci tafi ta gida lada saboda ko tafiyar da kake kafin kakai masallacin lada ake rubuta maka, bari nabaka labarin banu salimata a zamanin fiyayyen halitta (s. A. W) hadisi ne ingantacce yayi bayani akansu su sunyi nisa da masallaci se suka so su dawo kusa da masallacin saboda samun sauki........ ﻭﻋﻦ ﺟﺎﺑﺮٍ ﻗَﺎﻝَ : ﺧَﻠَﺖِ ﺍﻟﺒِﻘَﺎﻉُ ﺣَﻮْﻝَ ﺍﻟﻤﺴْﺠِﺪ، ﻓَﺄَﺭﺍﺩَ ﺑَﻨُﻮ ﺳَﻠِﻤَﺔً ﺃَﻥْ ﻳْﻨﺘﻘﻠُﻮﺍ ﻗُﺮْﺏَ ﺍﻟﻤَﺴْﺠِﺪ، ﻓَﺒَﻠَﻎَ ﺫﻟﻚَ ﺍﻟﻨﺒﻲَّ ﷺ ﻓﻘﺎﻝَ ﻟَﻬُﻢْ : ‏« ﺑَﻠَﻐَﻨﻲ ﺃَﻧَّﻜُﻢْ ﺗُﺮﻳﺪُﻭﻥَ ﺃَﻥ ﺗَﻨْﺘَﻘِﻠُﻮﺍ ﻗُﺮْﺏَ ﺍﻟﻤَﺴْﺠِﺪ؟ ‏» ﻗﺎﻟﻮﺍ : ﻧﻌﻢ ﻳَﺎ ﺭَﺳﻮﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻗَﺪْ ﺃَﺭَﺩﻧَﺎ ﺫَﻟﻚَ، ﻓﻘﺎﻝَ : ‏« ﻳﺎ ﺑَﻨِﻲ ﺳَﻠﻤَﺔَ ﺩﻳﺎﺭَﻛُﻢْ ﺗُﻜْﺘَﺐْ ﺁﺛﺎﺭُﻛُﻢْ، ﺩﻳﺎﺭَﻛُﻢْ ﺗُﻜْﺘَﺐْ ﺁﺛﺎﺭُﻛُﻢْ ‏» ﻓﻘﺎﻟﻮﺍ : ﻣَﺎ ﻳَﺴُﺮُّﻧَﺎ ﺃَﻧَّﺎ ﻛُﻨَّﺎ ﺗَﺤَﻮﻟْﻨَﺎ . ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ _An Kar6o daga *Jabir* Yace: Akwai Wani Fili a Gefen Masallaci. Sai *Banu Salama* Sukaso Su Zauna Kusa da Masallacin. Sai Labarin Ya Isa Ga *Manzon Allah*. Sai Yace Dasu: *“Labari Ya Isomin Lallai Kunaso ku Dawo Kusa da Masallacin?”* Sai Sukace Eh Hakane! Ya *Manzon Allah* Sai Yace: *“Yaku Banu Salama Ku Zauna a Gidajenku Za'a Dinga Rubuta Muku Ladan Duk Taku Daya da Zakuyi”*. Sai Sukace: da Hakan Bai Faranta Mana ba da Mun Kasance a Gefensa (Masallacin)._ se suka janye fasa dawowa gefen masallacin saboda surika samun wannan ladar. akwai wani hadisi kuma da aka rawaito daga bukhari..... ﻭﻋﻦْ ﺃَﺑﻲ ﻣﻮﺳﻰ ﻗﺎﻝَ : ﻗﺎﻝَ ﺭﺳﻮﻝُ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﷺ : ‏« ﺇِﻥَّ ﺃَﻋْﻈَﻢ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ﺃَﺟﺮًﺍ ﻓﻲ ﺍﻟﺼَّﻼﺓِ ﺃَﺑْﻌَﺪُﻫُﻢْ ﺇِﻟﻴْﻬﺎ ﻣﻤْﺸًﻰ ﻓَﺄَﺑْﻌَﺪُﻫُﻢْ . ﻭﺍﻟَّﺬﻱ ﻳَﻨْﺘَﻈﺮُ ﺍﻟﺼَّﻼﺓَ ﺣﺘَّﻰ ﻳُﺼﻠِّﻴﻬﺎ ﻣَﻊَ ﺍﻹِﻣﺎﻡِ ﺃَﻋْﻈَﻢُ ﺃَﺟﺮًﺍ ﻣِﻦَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﻳُﺼﻠِّﻲ ﺛُﻢَّ ﻳَﻨَﺎﻡُ ‏» ﻣﺘﻔﻖٌ ﻋَﻠَﻴْﻪِ _An Kar6o daga *Abi- Musa* Yace: *Manzon Allah* Yace: *“Lallai Daga Cikin Mutane wanda Yafi samun lada me girma Acikin salla, Wanda Yafisu Nisa Wajen Tafiya. Wanda Yake Jiran Sallah Har Sai Ya Sallaceta tare da Liman Yafi Wanda Idan Yayi Sallar Yake Bacci Girman Lada”*._ ```{Bukhari da Muslim Suka Ruwaitoshi}``` Faseelat ta sakar mishi murmushi tace nasan zakaso ace kasamu lada mafi yawa, Shiko yayi sororo yana kallonta cikin burgewa, ta cigaba da cewa ,ba iyakar nan ladar ta tsaya ba, bayan kagama samun ladar tafiya se kuma ladar sallah acikin jam'i,manzon Allah (S. A. W) yace صلاة الجماعة،ثفضل صلاة الفذ بسبع و عشرين درجة. رواه البخاري و مسلم Cewa salla acikin mutane tafi sallar mutum daya da lada ashirin da bakwai, Tai narai narai da fuska cikin ladabi tace "hero nasan daga yau zaka rika gaggawar tafiya masallaci dan nasan bazaka bari wannan dumbin ladar yarika wuceka ba", fahad da dadi ya gama cikashi yanda faseelat take ta kawo hadissai yace "insha Allah honey daga yau sallar Jam i bazata wuce ni ba thank you for showing me the best path " faseelat tana murna tace "Nagode da ka amince Allah ya amshi ibadunmu " yayi murmushi yace "amin " ta yunkura ta tashi da kyar ta dauko mishi jalabiya ta zo tasaka mishi yanata kallonta tana gama samishi tace "Tom don't forget to include me in ur duas " cikin jindadi da murmushi kan fuskarshi ya lakuci kuncinta yace "mar'atussaliha"ya juya yafita. tasaki murmushi ta lumshe ido tasauke ajiyar zuciya from yesterday to now soyayyarshi takara shiga cikin jinin ta wadda tare daita take duk numfashi tanajin kamar ta shekara dashi kamar ma bazata iya rayuwa inbabu shi kusa ba , ta juya tana takawa asannu tashige toilet tayo alwala tazo ta tada salla, tana gamawa ta dauki alkurani tafara karantawa tafijin dadin karatun القران bayan Maghreb ko da asuba . ko megadi yayi mamakin ganin fitar fahad da jalabiya da alamun zuwa masallaci, acan masallaci fahad yana sallar

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});