Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 32

Chapter 32

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gwara ta dawo gida tai renonshi inta samu ya girma ta koma "ta jawo wayar ta kira hjya saratu, bayan sungaisa ummi tace "dama yanzu ishak yaje gidan faseelat kai mata sako seya tarar bata lpya sosai don yace min ko magana bata iyawa shine nace ai gwara ta dawo gida tai renon cikin kafin ya girma " Hjya tace "khalil ya fadamin bata lpya amma befadamin abun yayi worse ba, to insha Allah yanzu zan kirashi ya medota gida, dan sunje asibity likitan yace typhoid ce " ummi tace "base ya kawota ba yanzu zanje na daukota " hjya tace "to bakomi shima kila yanzu yana gidan dan yanzu ya fita daganan Allah yabata lpy " Ummi tace "amin Nagode " ta kashe kiran dasauri tasaka hijab tafita se kan hanyane ma tafadawa abbansu faseelat din, Tana zuwa ta shige gidan, faseelat na ganinta ta fashe da kuka, ummi tace "sannu faseelat tashi mutafi gida, sannu kinajin jiki " Ummi da ishak suka kamata ta mike ummi ta dauko mata hijab suka fita ishak ya taro masu napep suka bar unguwar, Basu dade da tafiya ba khalil ya iso kofar gidan dama ya biya siyo mata yar kaza ce ko taci, Yayi mamaki ganin gidan kulle ya bude ya shiga wayam ba faseelat ya rike kugu yana zare ido. *1.* *YAJIN MAZA* 1 yakuwar maza 2 sauyar gaude 3tsintsiyar maza 4 kai coma 5 me kan kura 6 sauyar burgu 7 ganyen tsaiduwa 8 bakin manda Za'a hadesu a adakesu luk'ui a ringa zubawa cikin miyar kuka ko a gasasshen nama yanaci. *yana kumbura azzakari, ya karamasa tsayi,sannan ana dad'ewa ba'ayi releasing ba* *2* *Karin sha'awa* 1 dabino 2 yayan zogale da furensa 3 garin habbatussauda Abusar da furen zogala da yayan a cikin inuwa sai a core kwallayen dabino ahadesu da garin habbatussauda a dakesu a dinga zubawa cikin nono ko madara peak anasha. *3* *Emergency na maza* Nonon rakumi babban Kofi guda sai k'wai guda uku na kazar hausa sai garin kananfari tea spoon guda ki hadesu cikin kofin nonon a shanye 2 hours before sex zakaga canji. MAGANIN KARFIN MAZA SADIDAN/MEN POWER Jama'a da dama suna yawan tambaya ta"Shin don Allah wacce hanya ce ko wani magani zamuyi amfani da shi domin samun karfin maza" to Alhamdulillah ga wata ingantacciyar hanya wacce insha Allah duk wanda ya jarraba zai samu dacewa kuma zaiga changi sosai da sosai. Za'a nemi. 1. Danyan kwai(Egg) 2. Man Zaitun (Olive oil) 3. Garin habbatussauda (Black seed powder). Zadda zaa hada. Da farko zaka fasa kwan(Egg) Kamar guda biyar sai a kawo garin habbatussauda (Black seed powder) kamar chokali daya da rabi 1/2 sai a kada kwan da garin sosai a suya su da man zaitun kamar yadda ake soya yainar kwai.a soya kamar kashi biyu za'a chi kashi daya da safe daya da yamma. Za'ai haka tsawon sati daya, insha Allah zaka bawa wani labari. Abin sadaqa ayiwa Annabi Salati. LIKE AND SHARE. MAGANIN KARFIN MAZA(MEN POWER) DA NAMIJIN GORO. A yau zamuyi bayanin hanyar da za'a bi domin samun karfin mazakuta cikin sauki ba tare da kashe kudi ba,kuma wannan hanya bata da illa ga lafiya,sai dai kara lafiya. ZA'A SAMU 1. Garin Namijin goro 2. Zuma Da farko za'a samu Zuma tacecciya mai kyau a kwaba ta da garin Namijin goro sai a rika shan chokali 3 sau 2 a rana,zakai mamaki sosai. LIKE AND SHARE. [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 2⃣9⃣ *Bismillahirrahmanirrahim* *K'auluhu ta'ala:-faman yaamal misk'ala zarratin kairan yarah, waman yaamal misk'ala zarratin sharran yarah.* *Gawasu de ankara samu, double power, kongy capsule ,extra large sizetablet,,gamyka herbal powder* Yana haka wayarshi tafara ring ya dauka dasauri ganin hjya ce, ko sallama batai ba tace "ka koma gidan? kadauki diyarsu ka meda musu kar ta mutu nan, dan ummi takirani tace zatazo ta dauketa yanzu " jikinshi nantake ya mace yace "ai har ma Sun zo suntafi da itan " Ummi tace "to yayi ai hakan ne dede kaga kaima yanzu seka cigaba da yan hidimomin ka " Yayi shiru yana tunanin yadda ze kwana shikadai batare da faseelat ba, hjy ta yanke kiran, tana jan tsoki. Ko zama beba yajuya ya tafi gidan nasu lokacin har sun'isa faseelat na kwance kan kafar ummi tana ta kuka ya shigo gidan da sallama, Ummi ta amsa mishi ya zukunna ya gaisheta yafara tambayar ya mejiki? " Ummi tace "gatanan de, ai da tuntuni ma kamedota gida irin ciwace _ciwacennan na masu ciki beda ranar warke wa " Yayi shiru yana tunanin maganar ta kenan tunani take ciki gare ta, Ya buda baki yace "munsami likita yace tana fama da typhoid ga magungunanta nan acigaba da bata" Ya ajiye ledar maganin da kazar da ya siyo mata da yoghurt Ummi tace "ai typhoid batajin maganin bature yanzu tunda ta na nan zaa samar mata na gargajiya " Yace "Tom mungode ummi ga wannan kunsiya magani "ya ajiye masu dubu goma, Ummi tai godiya ya tashi tsaye yana kallon fuskar faseelat itama tun dazu shi take kallo dan tunda ummi tai maganar ciki takafeshi da ido tana so taga yanayinshi yace "Allah ya saw wake faseelat natafi " ya juya ya fita jikinshi a mace gabadaya jiyayi kamar anraba shi da duk kuzarin sa, ya ja mashin dinshi ya tafi, Yana tafiya ummi tace "cikin wata nawa ne dan insan maganin da zaabaki " Faseelat ta zumburo baki dukda bata lpyan can ciki ciki tace "ummi nifa banda komi yanzu haka ma mens nakeyi " Ummi ta rike haba duk zumudin ta ya koma tace "aure wata 6 amma shiru, ke kuma taki haihuwar me jinkiri ce " Faseelat tace "hmm" kasa-kasa inama zata iya fadawa ummi matsalar ta amma bazata iya ba , Ummi tace "to Allah yasa jinkirin alheri ne aini har nafara murna zansamu jika me tayani wasa " Faseelat batace komi ba, suna haka sega abba ya mata ya jiki yana tausaya mata, ummi tafada mishi abinda ke damunta yace bari yaje wajen wani me bada maganin typhoid ya amso mata . Yaje ya amso maganin akafara bata da na wanka da na sha dana suraci, ko da akai mata da rana da marece da dare segashi faseelat tadan fara jin sauki, karfe bakwai wayarta tafara ringing ta dauka tana murmushi ganin maman amira ce, maman amira tace "momyn twins rashin lpyar ce ta boye minke har yau " Faseelat ta saki murmushi "anty kenan wlh ban lpya sosai inama gidanmu aka medoni dazun " Tace "ayya banji dadi ba, babyn mu nata baki wahala, tun shekaran jiya da kikace min baki lpya nashiga damuwa nata kiran wayarki kashe " Faseelat tace "eh ni kaina bansan ina nike ba se yanzu ne naji dan dama na kunna wayar " Maman amira tace "ayya Allah yabaki lpy naso nazo dubaki to gashi kuma gobe zamu tafi London zamuyi one week sede in mundawo zanzo " Faseelat tace "bakomi anty

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});