Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 14

Chapter 14

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

toilet din dakin ya yo brush yadawo ya zauna cin abinci yana ci yana kallonta itama shi take kallo kullum de bazata gaji da yabon danuwanta ba yayi a kowane Fanni, ya katse shirun da cewa "yasu ummi da auta?" Tace "lpya lau suke, suna gaidaka " yace "ai ummi takirani jiya tace zakizo in kula dake " tai shiru yace"kitashi ki shirya mutafi gidan dijen " Ta tashi tsaye ya dago ya kalleta har tafita ya girgiza kai a zuciyarshi yace "tunda bazaki bi shawara ta ba ai shikenan " he have been advising her ta je ta fadawa baba Babba bata san auren amma taki a karshe ma Cewa tai tafara son khalil din ,shiyasa ya kyaleta, Yana Gama cin abinci ya tashi ya watso ruwa ya shirya suka tafi gidan dije shi da ita da fadila, Suna isa dije se murna take takawo masu abinci tai nan tai nan, su omer da fadila suka barta suka koma gida a tare, domin shi omer tuni Sun dedeta da fadila wadda dama can tasu tazo daya. tun daren ranar akafara gyaren faseelat taff,ko sati baaiba takara jin shaawa ta mata yawa, abun mutum baze yarda ba domin har zuba takeyi kamar me mensis, nasan wasu zasu ga cewar novel ne kawai amma it's happening wlh dan wani lokaci irin wannan yanayin harda ciwon mara yake Saki, Kiri-kiri faseelat bacci nason ga gararta saboda shaawa, itaba abun ta dau azumi ba tunda shaye-shayen da take wasu ma dasu take breakfast, dubarar da tayi shine tadena zama ita daya kullum tana like da fatoum wadda tama girmeta, bata aikin komi tunda taje, *Bayan 3wks* Lefe ya Gama haduwa hjy ta kikkira danginta da abokanta da makwabta ganin lefe, ba lefi lefen yayi kyau kuma de anyi kokari wajen kala 45 bag 5, 10 shoe's include bathroom slippers, 6 hijab, kaya de sunyi. Mutane dodo-dodo ake zuwa ganin lefen dadi kam yakashe hjy domin ita macece meson ace komi Nata yafi na kowa, bangaren su ummi kuwa tuni anje angano gidan faseelat matsakaicin gida ne, ciki da falo da toilet se waje kitchen store da toilet na waje da dakin khalil falle daya, tsakar gidan beda girma sosai se get dake makale da bangon gidan, Baba babba yariga yabada kudin yimata furnitures se nanda 10days zaagama kitchen plaza kawai yaje yace ahada mishi all kitchen material, aka hada yana zaune ya Kalli kayan yace akaro, irinsu food flask da jugs set 5, aka hada kayan kusan million daya ba abinda babu har su gas toaster oven d. s. Ya bada ATM aka cire, suna da motar kai kaya danhaka har kofar gida aka kai kayan aka zubasu a old garage nashi kafin ran jere. Khalil kau sukan dan taba waya da faseelat amma ba sosai ba saboda rashin lokaci dabata dashi, gaskiya yayi missing dinta dan kullum da tunaninta yake barci. Bayan sati, yau faseelat shirin tafiya kawai take, gashi motar haya zata hau dole ta fita da wuri yanzu kusan 7am tana fitowa daga dakin tana kiran "dije.. Dije! Na shirya" sega ya omer Yana kallonta yadda ta canza yace "zuwa nai muyi bankwana, zan wuce school ne kigaida ummi,Se nashigo daurin aure " Bata iya bashi amsa ba ta bishi da ido, ganin ranshi bace yake, seta fara tuhumar kanta mima yasa ta fadamishi bata son auren gashi tabarshi cikin tunani, danuwa kenan me hana kansa sukuni saboda matsalar dayan danuwan. Baffa dan yayar ummi shi yakaita tasha yanata tsokanarta wai ta kode tai kamar aljanna karta je ta tsorata mijinta. Yana kai ta suka dau hanya, motarsu ta samu matsala a hanya ga shi cikin daji, sukayi cirko cirko suna jiran su samu wata. Da kyar suka samu ana daukarsu da dai daya wannan yasa se Maghreb taisa, se murna kowa yake, harta kwanta kiran khalil ya shigo kamar karta daga se kuma ta daga, ya mata ban gajiya ta kashe. Washe gari aka kai lefe gidan baba babba mutane suka fara zarya biyadin ma biyadin. Seda yayi kwana biyu aka kaishi gidansu faseelat, ko kadan lefen be mata ba ,ba English wears ko daya se tarin atamfofi kamar me, haka de taje takai dinki. yau saura kwana goma auren, kamar daga sama sega wata kawar hjy da suka dade basu haduba, bayan gaishe gaishe, kawar wadda ake kira rakiya tace naji ance danki zeyi aure " Ummi tace "eh abu yazoma sauran kwana bakwai, " rakiya tace "naji ance diyar hjy asiya ce wadda ke can kofar durbi wadda kukaje hajj tare " Hjy ta washe baki "aiko haka abun yake" Rakiya tace "kina aikinmi, Zaki hada jinin ki da nasu asiya, tobari infadamiki asiya ko kara ta aje alhaji maaruf be tsallakewa nasanta sosai munyi zama unguwa daya kafin su tashi, tariga ta mallakeshi, cewa ma akai danginsu wani lakani garesu inde aka kusancesu to shikenan Sun mallake mutum se yadda sukace, ke mi zaki hada jini da yan niger? Kinsan su da tsirface tsirface da shan kayan matan tsiya kamar danshi aka halicce su, aiba hakanan suke ba " Hjy tsoro ya da baibayeta jikinta har kyarma yake yi saboda tashin hankali ,tace "aiko wlh dole afasa aurennan, muddin ina numfashi bazaai aurennanba kawai? Wlh rakiya tunda yaronnan yaje ganinta shikenan ya sauya ashe har an fara asirce shi wlh bazeyiwuba sam " ta jawo wayarta ta kira alhaji,yana dauka tace "alhaji kataho gida ba lpya " hularshi kawai yasaka ya nufi gida a 360.... [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 1⃣5⃣ Rakiya tace "ni bansan me ya kaikiba duk matan da ke yawo a katsina ga sunan birjik in auren hadin kikeso ki sama mishi a dangi mana amma kinje zakija jubo wa kanki masifa, ke da danki sede kallo dan ita zata zama uwar ke kuma matai" Hjy ta cire dankwalin kanta tana fifita da hannu wani gumi ne ke tsatstsafo mata tace " wlh rakiya kamar ammin asiri inata tunanin yarinyar da zan turashi wurinta se ita kawai tafadomun kuma naji inason abun amma tunda naga yanata rawar kai naji abun ya siremin, kibari de alhaji ya shigo bazaai bikin nanba wlh " Rakiya ta tashi tsaye "to nikam zanwuce karya sameni anan Allah ya kyauta" Dasauri ta zuri ta kalminta tabar gidan. Baa dade ba alhaji ya shigo dasauri yanata tunanin me ke faruwa, Yana shiga dakinta ya ganta se kai kawo take tana hada zufa yace "wai lpya de? Mi yafaru NE naganki hargitse " Ba wani tunani tace "alhaji so nike a fasa auren khalil, kuma a anso masa duk kayansa " Ya Saki baki yana kallonta yace "kina da hankali kuwa? Yau saura sati biki kike wannan maganar anriga angama komi se kice a fasa? Ya jawo hannunta ya zaunar daita shima ya zauna yace "inajinki " Tace "wlh alhaji se anfasa auren nan gabadaya duk gari fada ake danginsu yan asiri ne ni kuma inason dana dan haka dole a fasa shi

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});