Chapter 97
Chapter 97
ta shafa humra dasu roll on ta saka sleeping dress dinta ta haye gado, Tana charting fahad Ya shigo da katuwar leda a hannu ta tashi zaune tana gyara zaman rigarta, Yazo Ya zauna gefen gadon idonshi akan breast dinta da rabinsu ke waje, yace "honey ga hijabs din ki bada wadancan plsss " Tace "karkadamu nima nafi jindadin hijab din akan wadannan " Ya tashi Ya haye gadon Ya dora hannu saman breast dinta dake waje yafara shafawa yana lumshe ido, faseelat tai murmushi ta kalleshi yadda idanunshi duk suka kankance ta janye mai hannu ya kuma medawa, Faseelat tace "katashi ka tafi plsss banason haka " Ya ware ido akanta yace "me ke bakiso? dan Allah kibari nadan yi wasa da babies dina wlh bana gajiya dasu bayan hq naki dake zoy ba abinda nafiso se su plsss let me suck them before leaving" Ya tura hannu cikin rigar yafara matsasu faseelat ta lumshe ido ta bude tana matukar jindadin yadda fahad ke juyata Ya kware wurin rikita mata tunani ta daure ta zare mishi hannu ta kalleshi jiki mace tace "ni taka ce hero komai nawa is urs kuma zakaiya samun su kowane lokaci dan kullum cikin shiri nake amma ba yanzu ba, saboda zaka shiga hakkin wata ni kuma banason karika kauce hanya don inason mugudu tare mu tsira tare kabari gobe ne fa" Ya lumshe ido yace "bazaki gane ba kwana dayan inajinshi kamar shekara " Tai dariya tace "se hakuri, gobe inason natafi gida kasan jibi su ummi zasu tafi saudi shine nakeso inje muyi bankwana" Nan take fahad Ya bata fuska yace "se dare zan kaiki tunda bankwana ne zakije" Faseelat ta saki baki tana kallonshi ta marairaice fuska tace "haba hero wurin ummi ne fa wlh I'm missing her " Ya kara tamke fuska tuno yadda take shagwaba wa omer wai tayi missing nashi ya sauka daga gadon Ya zuba hannuwa a cikin aljihu yace "ko kuma kinyi missing yayanki ba " Faseelat ta kalleshi cikin mamaki tace "yaya kuma to mi yakawo yaya acikin maganar nan " Yace "karki rainamin wayo zakisa bansan kina waya dashi ba, ki zauna kita mashi shagwaba wai kinyi missing dinshi " Faseelat tace "haba hero yaya fa uwarmu daya ubanmu daya be kamata kana kishi dashi ba, kuma aiba laifi bane dan nace nayi missing dinshi saboda he love me so much he's gentle and caring, mun shaku sosai shima nasan yana missing dina dan Allah kabari natafi da safe da marece sena dawo saboda mugaisa da yanuwana ina missing dinsu all " Haushi maganarta tabashi yace "dan iyayenku daya shi ba namiji bane seki zauna kita shashanci gabanshi yayi ta kallonki yanajin dadi,nafada maki se dare zamu tafi " Ya juya yabar mata dakin Faseelat tabishi da kallo tace"bangane abinda mutuminnan ke nufi ba fa " Da safe suna dining fuskar faseelat ahade shima tashi ahade ta gaidashi ya mata banza amira ta kalli fahad tace "hero anty nagaisheka " Faseelat ta zaro ido tana gumtse dariya, fahad fuska ta mau yacewa amira "I don't heard Her well just eat ur food " Aisha haushi Ya cikata ta kalli amira tace "kar nakara jin wannan sunan he's ur dad call him daddy kina jina? "ta zare mata ido Amira ta bata fuska tace "mommy ni inajin dadin sunan da anty ke kiran shine" Aisha tazo zata tashi fahad Ya riketa tana hararar faseelat ta koma ta zauna, Faseelat ta tabe baki ta tashi tafara gyaran gidan dan tunda tazo gidan Aisha bata kara dora ko da mofa ba da sunan gyara sede faseelat tayi, tana gamawa tai wanka amira tazo suka fara bita , Shiru har azahar ba faseelat ba labarinta ummi tace bari nakira de naji ko lpya, ta dauki waya takira ta, Faseelat ta dauka tana magana Ahankali, Ummi tace "wai amarya bazaki zo mana bankwana ba inata dubar hanyar ki tundazu " Faseelat tace "ummi Ya hana wai se dare " Ummi tace "to ai ba matsala duk daya ne Allah yakaimu daren kiyi hakuri kinji " Faseelat tace "to ummi " Ummi takashe kiran, ba jimawa kiran umma ya shigo dan yanzu suna magana faseelat so biyu tana kiranta, Faseelat ta dauka tana faraa tace "umma ina wuni " Umma tace "lpy lau diyata Ya kuke? " Faseelat tace "lpy lau umma " Umma tace "alhamdulillah, dama cewa nai bari nakira ki dan kina debemin kewar fahad, ga kannenki duk sunason su ganki " Faseelat tace "Nagode umma nima inason nagansu " Kanwar fahad ta ukku Mansura (lady😉) tai sauri ta karbe wayar daga hannun umma dama kanta a jikin umma yake itada 2 sisters nata sun zagaye umma don sosai sukeson danuwansu amma su dashi sede suga pic dinshi a media ,tace "anty muna sonki sosai yaushe zamu ganki?" Faseelat tace "koda yaushe nima inasonku sosai kuma ina gayyatar ku gobe dafatan zaku zo " Mansura tana farin ciki tace "zamu zo anty insha Allah " Faseelat tace "to se kunzo ina gaida sauran sisters nawa" Su Mansura suka fara surutu suna fadawa umma abinda tace faseelat tai dariya takashe kiran dan murna basuma san basu kashe kiran ba, Duk yinin fahad be leka dakin faseelat ba da Maghreb tai masu dinner takoma daki tai wanka, bata ko shafa mai ba bare powder tade shafa humrah ta saka riga da sket material lace orange color , Tana zuge zip fahad Ya shigo bata ko kalle shi ba, Yana shan kamshi yace mata "ki saka hijab mutafi na ajiye karfe tara zanzo daukarki " Batare da tai mishi magana ba ta ida zuge zip din ta juya tabude wardrobe ta dauko hijab dinta, fahad yabi bayanta da kallo sket din Ya mata cif dammm ta saka hijab cikin jin haushi fahad yace "idan kinje karki cire hijab dinnan kuma karki amfani da hannun hijabin " Hawaye suka cika mata ido ta kalleshi kamar zatai kuka tace "wace irin rayuwa ce wannan? Shikenan bazan kara sakin jiki a gidanmu ba dannayi aure? A cikin gidan na taso tun yarinta har girma na, yaya de kake magana kanshi har kashi ya wanke mun, kuma duk cikin gidan muharramai na ne ko kamutu ba aure tsakaninmu miye na damuwa kode kanason matsa ma rayuwata ne? " Taja numfashi tace "to shikenan bazanje ba bazan kara zuwa koina ba tunda bakaso ko yaushe zan kasance mai maka biyayya " Tafara zare hijab din jikinta, Fahad ya rike mata hannu murya sanyaye yace "kiyi hakuri da hali na faseelat wlh bansan koda kuda namiji ya tabaki, duk sonki ne yajawo haka kimin uzuri," Ya jawota jikinshi Ya gyara mata hijab yace "mutafi muyiwa su ummi bankwana kinji my honey" Tai kwance jikinshi suka fito, amira tace tana zuwa suka tafi tare, Atare suka shiga shima Ya gaidasu ummi yabawa ummi 200k Ya tashi Ya fita, faseelat murna kawai take ta yaye hijab ta matsa wurin ummi, ummi ta kalleta taga duk ta rame sede tai haske dan gangariyar madarar da fahad ke zuba mata lol. Ummi tace "ya gidannaku Ya kishiyarki? " Faseelat tace "muna lpy ummi " Ummi tace "senaga kamar kin rame " Faseelat tace "hakanan ne kurum " Ummi tace "Ya naga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183